🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿
🌹
🌿 *TAWAKKALI*🌿
(Labarin Nooriya da "mijin yayarta")🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page 6️⃣0️⃣ 6️⃣1️⃣to6️⃣2️⃣6️⃣3️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina roƙon ALLAH yajikanta yaimata rahama amin 🤲 ya rabbi*Wattpad AminaUmarF
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*_PEN WRITERS ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
__________________________________
*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
____________________________________
https://www.facebook.com/110384724043172/
https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/Typing✍️
"What?...a ah haba *Noor* Dan ALLAH kifaɗi wani sharaɗin but banda wannan, domin wlh bazan taɓa iya zuwa gurin "abba nace nafasa auranki ba,
karfa ki manta yaufa saura kwana biyu taya zanyi haka umuh?. fuska ta haɗe sosai tamkar ba ita ce tayi kyakkwan murmushi yanzu ba.
"Sannan tace ok bazaka iyaba kace ko?..cikin tsananin faɗuwar gaba da rawar murya yace "eh wlh, zan iyai maki komai but banda wannan,
domin yai tsauri dayawa bazan iya fuskantar "abba da wannan maganar ba.
"Ranta ne yai mugun ɓaci yayinda tasake jin tsanar shi yasake ɗarsuwa mata acikin zuciyarta, tace ok yayi kyau kadda ALLAH yasa kayi saidai kasani wlh aure na dazakai tamkar ka auri rashin kwanciyar ahankali ne kakai gidanka,
domin banason ka kaine mutum nafarko dana tsana arayuwata mugu azzalumi kawai, kuma kasani bazaka taɓa samun kwanciyar ahankali agidan kaba eheee! sannan tajuya da sauri tanufi gida idonta yana zubo dawasu zafafan hawaye.
"Ido ya lumshe zuciyarshi tana halbawa sosai yatsani jin wannan kalmar daga gareta, wai shikam yazaiyi ne me zayai mata ne tayafe mashi ne?.., anyama *"Nooriya* zata yafe mashi abinda yai mata arayuwa kuwa irin wannan tsana?
wata zuciyace tace mashi tabbas wata rana zata yafe maka, amma sai kayi hakuri mai yawa wanda inshallah wata rana sai labari zakuma kaci riba,
cikin sanyi jiki yace furta Oh! ALLAH ka taimakeni akan wannan baiwar taka tabbas nasan na cuta mata, to amma aina roƙi yafiyar kuma yakamata ace yanzu tayafe mun domin nima kaddarace ta haukana, ko kaɗan bayin niyyar aikata hakan agareta ba dan haka ALLAH ka taimakeni.
"Cike da tausayi *Safiyya* tace ameen ya rabbi kasan cewar taƙaraso gurin shi batare da yasani ba, tace kayi hakuri yah *Naseer* inshallah komai zaya zamo tarihi,
amma fa sai kayi hakuri sosai domin wlh "besti na tayi matuƙar saka tsanarka acikin ranta fiye da yanda baka tunani, wanda nikam banga abin ƙi agareka ba bawai nafaɗi hakane dan ganin idonka ba,
"Maganar gaskiya yah *Naseer* bakada makusa, amma ni ina mamakin yanda ta" tsaneka haka, shin yah *Naseer* kodai ka taɓayi mata" wani abun ne dayasa ta tsaneka haka dayawa?,
_kasan cewar taji maganar shi taƙarshe saidai batayi tunin cewa koshine yai mata fyaɗe ba, dan hakan bata kawo tunanin hakan azuciyarta ba ko kaɗan_ shikam da sauri yace haba *Safiyya* nikam me zanyi mata"?..tace to yah *Naseer* ni naga tsanar da takeyi makane yai yawa.
YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Narrativa StoricaTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya