part seventeen

74 4 0
                                    

🌹🌿🌹🌿🌹
     🌹🌿🌹🌿
          🌹🌿🌹
               🌹🌿

🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarin nooriya da "mijin yayarta")
_Labarine me taɓa zuciya_

🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹

Page3️⃣5️⃣to3️⃣6️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
         _Kwantagora_
     
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*

  _SADAUKARWA_
_Aminiyata NAFEESA HUSSAINI ina roƙon ALLAH jikanta yaimata rahama amin🤲ya rabbi_

Wattpad AminaUmarfaruq
https://my.w.tt/gKC4azRRocb

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

   *® _PEN: WRITER'S  ASSOCIATION_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️        
______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

*_Bismilahirrahamaniraheem_*

Typing ✍️

  "Idan na fahimce ka bayan "kai da "barr jamil da kuma shi wancan tsinannen la'anannan "bokan dayasa ka aikata wannan mugun aiki babu wanda yasani ko?.
da sauri yace "eh wify wlh ba wanda yasani,

"Kallon shi take sosai aranta kuma mamakin shi takeyi na yanda har ya'iya aikata hakan, batare da yafaɗa mata ba kamar yanda yasaba baya taɓa aikata komai batare da yanemi shawarar ta ba.

wata zuciya tace taya zaya faɗa maki tunda ba abin alkhari bane sannan kuma da yar'uwarci nefa, shikam gaba ɗaya kallon datake mashi sake riƙita shi yake domin bata sabayi mashi irin Shiba,

hakan ne yasa shi jin tayi mashi mugun ƙwarjini har yanajin wani ɗan tsoro-tsoron ta yana shigar shi wanda yake sake firgita mashi ƙwaƙwalwa, cikin wani irin yaɗukar da kanshi zuciyarshi tana cigaba da bugawa.

"Ahankali itama ta kauda kanta daga barin kallon shi, da alama shima yaimata ƙwarjin ne sosai, wanda yafi wanda tayai mashi amma Kuma cike da ɓacin rai tace alokacin da kayai mata fyaɗe,

bayan kai da shi "barr jamil wane yasan lokacin da ka aikata hakan, ina nufin bayan kai da shi wane agurin dayasan lokacin da ka aikata mata fyaɗen?.

"Cikin rawar murya yace my wify wlh bakowa dagani sai shi mu biyu ne kwai, da  sauri tace baku biyu bane abban *Najwa* uku ne agurin, kyawawan idonshi yazaro cike da tsoro yace my wify ya akai kikasani sannan wane cikon na ukun namu?..

wani irin murmushi takaici tayi tareda faɗin abban *Najwa* kenan, aiban saniba tunda lokacin dazaka aikata baka fadamun ba, sannan cikon na ukun ku kuma shine ALLAH madaukakin SARKI maikowa maikomai,

"Wanda yaihani da aikata mummunan aiki musamman SHIRKA da ZINA, domin ita zinama cewa yai walah takarabul zina, wato kaga ku kusanci zina to balle har ku aikata ta domin ZUNUBIN TA me matuƙar girma gaske ne,

kuma kasani tunda karanta kagani amma sai katake sanin ka akaita saboda son zuciya, abba *Najwa* kayi kuskure me girma, sannan ka cuci my *"Noor* ka kuma ci amanata amma bakomai haka ALLAH ya kaddara zaya faruda ita" tun filazal.

"Amma da son zuciya domin inda bakabi son zuciyarka ba da duk hakan bata faruba, ta karashe faɗi tare da lumshe ido wasu zafafan hawayen suka sake zubawa.

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciyaWhere stories live. Discover now