🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿
🌹
🌿 *TAWAKKALI*🌿
(Labarin Nooriya da "mijin yayarta")🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page 6️⃣4️⃣6️⃣5️⃣to6️⃣6️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina roƙon ALLAH yajikanta yaimata rahama amin 🤲 ya rabbi*Wattpad AminaUmarF
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*_PEN WRITERS ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
__________________________________
*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
____________________________________
https://www.facebook.com/110384724043172/
https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/Typing✍️
"Dakata malam wani suna naji ka kirani da shi?..cikin faɗuwar gaba haɗe da sanyin murya yace *NASNOOR*....,
wani ɗan jumm! tayi can kuma sai taɗago tawa cikin masifa me haɗe da tsiwa tace malam akan wani dalili zaka haɗa sunana danaka eye?...,
ahankali yace naga bawani aibu bane tunda yanzu mun zama ɗaya ko?..cike da masifa tace malam akwai aibu domin ni banason ka dan haka bamu zama ɗaya ba, kuma kasa aranka bazamu taɓa zama ba ɗayan ba saboda haka banzo zama a gidan kaba balle kayi tunanin zamu zama ɗaya,
so kar kasake haɗa sunana danaka kaji ko?."Cikin sanyi murya yace to shikenan naji bazan sake haɗawa ba tunda ba kyaso, kinyi farincikin haka?...atsiwace tace ban saniba murmushi yai tareda cewa to shikenan kinga dama abinci ne nakawo maki kitashi kici kinji?..
"Ahassale tace bazanci ba kawashe tsiyarka malam katafi dashi, cikin kwantar da murya yace haba *NASNOO....* yakasa ƙarasawa sakamakon katseshi datayi cikin masifa, tana me banka mashi harara da cewa malam nace kar kasake haɗa sunana danaka ko?..,
da sauri yace yi hakuri mantawa nai sai bakina yasake faɗar hakan amma bazan sake ba.
"Amma dan ALLAH kitashi kici abinci *"Safiyya* tace" mun duk wuni yau bakici abinci ba, kinsan zamada yinwa yana haifarda olsa ita kuma olsa kinsan tana yima mutun illa nikuma banason olsan takama mun ke har tayi maki illah kinji atti *Oriyana*.
"Cikin tsiwa tace malam karkasake sake kirana atti *Oriyanka* domin ni ba aunty kabace, kuma illa na yaushe kuma?..kasani babu wata illa datayi saura aduniya da za'aimun bayan wacce kariga kai mun, dan haka bazanciba..
"Cikin ƙwatar da murya haɗe da lallashi yace haba *Nooriya* kina nufin haka zaki kwana da yinwa?..cike da bala'i tace to saime idan nakwana dayinwar cikinka ko nawa eye?..,ahankali yace nakine amma yanzu yazama nawa tunda kinzama matata saboda haka dan ALLAH kiyi hakuri ci kinji?..
kuka tasaki me cike da takaici haɗe da shagwaɓa tace wayyo ALLAH na malam nikam adameni, nace banaci! banaci!! banaci!! ko dole ne eye?., ta ƙarashe faɗi tareda jifanshi da filo nata me sake cewa mugu kawai...
"Da sauri yariƙe filon yayinda jikin shi yaɗauki rawa domin tabashi tsoro haɗe da firgita shi, cike da tashin hankalin ganin yanda taburkice mashi yasa shi cewa a ah *Noor* ba dole bane kiyi hakuri kinji?.,
"Cikin kuka tace bazanyi ba malam ka kwashi tsiyarka kafita ko ni nafita nabar maka ɗakin kajiko?..da sauri yace yi hakuri *Nooriya* zan fita tuna bazakici ba, ɗaukar farantin yai jikinshi yana rawa yai waje domin shi mutum ne da bayason tashin hankali,
YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Ficção HistóricaTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya