🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarine nooriya da "mijin yayarta")
_Labari ne me taɓa zuciya_🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page1️⃣1️⃣to1️⃣2️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*_Wattpad Amina Umar faruq_
_SADAUKARWA GA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI*✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*_Bismilahirrahamaniraheem_*
""Bayan Umma takawo ma yah *Naf* rake sai tazauna cikin yaranta sukaita fira me cike da kauna irin wacce ke tsakanin uwa da y'ay'anta, wanda rabin firar duk nasiha take masu,
musamman yah *Naf* akan halar dayake na shaye-shaye da wannan shiga dayake wanda kuma yasani sarar ba kyau.
"Kusan haka suka wuni sunata fira kamar ko dayaushe idan *Nooriya* tazo sallah ne kaɗai ke tadasu, har karfe biyar biyar sannan yah *Naf* yamiƙe tare dacewa zayaje yadawo sukace to sai yadawo, bayan fitar shi umma tace da *Nooriya* ta tashi ta tayata suyi girkin dare.
******
"Aban garen su yah *Naseer* kuwa sunje duk inda zasu misali ƙarfe biyar da rabi suka dawo, abinci aunty *Nafee* tafara bashi yaci tukun nan domin yace mata yanajin yinwa sosai,bayan yagama ne sai tahaɗa mashi ruwan wanka yai tare da ɗauro alwala, domin lokacin gab ake da akiran sallar magrib sannan yafito yasa jallabiya baƙa me gajeren hannu, daidai lokacin da aka kira sallar magrib ɗin dan haka yaɗauki wayashi ɗaya yafita zuwa masallaci.
"Bayan sun idar ne sai Barr jamil yamiƙe sanye yake da jallabiya fara me dogon hannu fita yayi tare dayima yah *Naseer* alamar shima yafito, Dan haka yamiƙe yabiyo shi cikin nutsuwa suka fita daga harabar gidan barr Jamil nagaba yah *Naseer* yana biye dashi abaya batare da sunyiwa juna magana ba,
"har saida suka kai bakin ƙofar gidan barr jamil sannan suka tsaya. "Kallon shi yah *Naseer* yayi tare dacewa wai! barr jamil lafiya naga kace mufito gashi ko addu'a bangama ba, kuma kasan idan ba wani ƙwakkwaran dalili ba bana fitowa idan banyi isha'i ba ko?...
"Kai barr Jamil ya girgiza tare da cewa haka ne, amma kasan wannan ɗinma aiƙwakkaran dalili ne yasa nace kafito. yace menene?...akan abinda "boka yace" mana ko manta da shirnmu ne eye?...take yaji ƙirjishi yabuga,
"Cikin sanyin jiki yace ok ban manta ba to aibasu" dawowa tukun, da sauri barr Jamil yace wani irin basu dawowa ba kuma?...*Ajingi* kaifa haka kake, dama munyi sai sun dawowa ne?... cikin rawar murya yace a ah, to idan mukace sai sun dawo abin bazaya yiyuba fa.
"Cikin rawar murya yace haka ne to yanzu ya'akayi?...yace nasa wani "yarona yaɗauko ta" kuma inaganin kilama yanzu har yaɗauko "ta, koyana gab da ɗaukota" domin nasanshi bayada wasa idan kasashi aiki.
YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Ficção HistóricaTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya