🌹🌿🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹
🌹🌿 *TAWAKKALI*
🌿
( _Labarin Nooriya da mijin yayarta_)🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page 7️⃣6️⃣7️⃣7️⃣to7️⃣8️⃣7️⃣9️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUJUN MAJNUN*
and now
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA GA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina rokon ALLAH yajikanta yaimata rahama amin🤲ya rabbi*Wattpad AminaUmarF
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*_PEN: WRITER'S ASSOCIATION ©_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://mobile.facebook.com/Pen-Writers-Association-100990022185172
_Bismillahirrahamnirraheem_
✍️Typing
"Innalilahiwa'inna'ilaihirrajun'un! yah *Naseer* tareda girgiza shi saidai ko motsi baiyyi ba, domin tuni numfashisa yabar gangar jikinshi hakan ne yasake bata mugun tsoro.
"Yayinda tashin hankalinta yaƙaru har batasan lokacine da tafurta wayyo na shiga uku mutuwa yah *Naseer*?, a ah yah *Naseer"!! yah *Naseer*!!! fa, yah *Naseer* kam shuru bai maida martanin kiran datake mashiba,
hakan yasata fashewa da kuka cikin tsananin firgici da tashin hankali tana me sake furta wayyo ALLAH na, yah *Naseer* Dan ALLAH karka mutu nace nayafe maka ai aunty *"Nafee* na tafaɗa mun cewa ba dason ranka kaimun fyaɗe ba, dan haka wlh nayafe maka kaji?.
"Sai kuma ta ɗauki wayarta da tuni tasaketa tun lokacin da yah *Naseer* ɗin yazuɓe ƙasa, cikin rawar jiki dana hannu ta lalubo lambar yah *Naf* cikin sa'a tashiga bugu ɗaya ana biyu yaɗaga.
"Ckin kuka tace wayyo yah *Naf* yamutu! yamutun!! shikenan shima yamutu!!! yabarmu, kamar yanda aunty *"Nafee* na tamutu tabarni taƙarashe faɗi dacewa wayyo ALLAH yah *Naf* yazanyi?..,
cike da mamaki yace *Hasken* gidan mu wanene yamutu?..cikin kuka me cike da fitar hayyaci tasake cewa, baya motsi hakan yana nufin da gaske yamutu kenan ko?.. yah *Naf*,..cike da tashin hankali yace subhanallahi! *HASKE* gidan mu ki nutsu ki fadamun wai wanene yamutu ne eye?..,
cikin tsantsan kuka tace yah *Naseer* yamutu....Daƙarfi yace what? tareda taka wani irin mahaukacin burki kasan cewar dama yana kan hayya ne, cikin tashin hankali yace meyasa meshi?..tace bansani ba yah *Naf* gashi nan baya motsi yamutun kenan ko?..,
da sauri yace a ah ki kwantar da hankalinki bai mutu ba ƙila dogon suma yai so gani nan zuwa kinji?...sakin wayar tayi ƙasa tareda cigaba da girgiza shi tana kuka da faɗin dan ALLAH yah*Naseer* karka mutu.
*******
"Da tsananin sauri yah *Naf* yajuya kan motar shi, inda cikin ɗari uku da sittin ya isa unguwar kasan cewar tsakanin inda yakeda unguwar banisa, batareda wani ɓata lokaci ba aka buɗe mashi get, yashiga tunda shiɗin sananne ne kuma bayada shamaki da gidan."Da sauri yasamu guri yai fakin ba tareda yatsaya kashe motar ba, yafito kai tsaye yanufi hanyar shiga cikin gidan da sauri-sauri gudu-gudu yayinda ma'aikatan ke gaida shi, saidai bai amsa ba sai hannu kawai dayake ɗaga masu yashige babban falon inda yabarsu cike da mamakin har aransu kuma suna faɗin to meke faruwa?.
YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Historical FictionTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya