part fifteen

83 3 0
                                    

🌹🌿🌹🌿🌹
     🌹🌿🌹🌿
          🌹🌿🌹
               🌹🌿

🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarin nooriya da "mijin yayarta")
_Labarine me taɓa zuciya_

🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹

Page3️⃣1️⃣to3️⃣2️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
         _Kwantagora_
     
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*

  _SADAUKARWA_
_Aminiyata NAFEESA HUSSAINI ina roƙon ALLAH jikanta yaimata rahama amin🤲ya rabbi_

Wattpad AminaUmarfaruq

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

   *® _PEN: WRITER'S  ASSOCIATION_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️        
______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

*_Bismilahirrahamaniraheem_*

Typing ✍️

"My aunty *Nafee* idan nace maki yah *"Naseer* mijinki wanda kika yarda dashi kika kuma bashi dukkan yarda da amana shine yaimun fyade zaki yarda?...

cikin zubar hawaye aunty *Nafee* take kallonta cike da tsananin tausayinta haɗe da zallar ƙaunar yar'uwar ta taba tareda tace mata komai ba, kai *Nooriya* ta girgiza cikin jin ɗacin abinda yafaru da'ita wanda tarasa yanda zatayi tafitar dashi daga zuciyata.

"Tace aunty *Nafee* bazaki taɓa yarda ba kodana faɗa maki, kamar yanda da farko niɗinma ban yarda ba, amma kuma daga baya saina yarda saboda shi "kanshi da ya'aikata hakan agareni, yasake tabbatar mun cewa "eh shiyai mun fyaden,

tunda har yabukaci dana zubar da cikin, ido aunty *Nafee* tazaro wanda yake zubarda hawaye cike da mamaki, *Nooriya* tace tabbas haka yace"amma niban yarda ba saboda nibazan iya kisan kauba, sannan har yanzu ina mamakin meyasa "yah *Naseer* yaimun haka?.

wanda kema kuma nasan mamakin hakan kawai zakiyi amma bazaki yarda ba taƙarashe faɗi cikin tsananin zubar hawaye.

"Yayinda itama aunty *Nafee* ciki zubar hawayen me haɗe da rawar murya tace my *Noor* me zaya hana bazan yarda ba?., cikin rawar murya tace aunty *Nafee* saboda ko kaɗan yah *"Naseer* baiyi kama damasu aikata hakan ba,

tace my *Noor* kenan ai idan shaiɗan zaya saka aikata ba daidai ba, baya tsayawa duba kamannika asalima yakansa mutum ya aikata ne kai tsaye, musamman idan baiyi yaƙida shaiɗan ɗinba ma'ana yabison zuciya wanda akace ɓacinta,

domin kuwa sai bayan ya'akata sai yakoma yana danasani marar amfani.

"Tace haka ne saidai kuma ai tunda kuke dashi" ko daidai da rana ɗaya, bai taɓa nuna maki cewa shi zaya iya aikata hakan ko kuma yana ɗaya daga cikin masu aikata hakan ko?.kai ta gyaɗa tareda cewa hakane my *Noor*,

shiyasa ban iya sanar dakeba domin bazaki yardan ba."Tace my *Noor* dakin faɗamun tabbas zan yarda, domin nasan bakyayin ƙarya, saboda ba ɗabi'arki bace. kuma nasan bazaki taɓayi munba.

"So wannan bashine dalilinki naƙin faɗamun ba domin inaji zuciyata akwai dalilin dayasa kika ƙin faɗamun, dan haka inason kifaɗa mun meyasa baki sanar dani ba?. tun ranan da kika farfaɗo,

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciyaWhere stories live. Discover now