part twenty one

79 4 0
                                    

🌹🌿🌹🌿🌹
     🌹🌿🌹🌿
          🌹🌿🌹
               🌹🌿

🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarin nooriya da "mijin yayarta")
_Labarine me taɓa zuciya_

🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹

Page4️⃣3️⃣to4️⃣4️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
         _Kwantagora_
     
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*

  _SADAUKARWA_
_Aminiyata NAFEESA HUSSAINI ina roƙon ALLAH jikanta yaimata rahama amin🤲ya rabbi_

Wattpad AminaUmarfaruq
https://my.w.tt/gKC4azRRocb

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

   *® _PEN: WRITER'S  ASSOCIATION_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️        
______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

*_Bismilahirrahamaniraheem_*

Typing ✍️

      "Innalilahiwa'inna'ilaihirrajun'un! wayyo ALLAH na "abban *Najwa* meyasa meka kuma?...sai kuma tafashe da kuka tana cigaba da jijjigashi cike da tashin hankali da tsantsan ruɗani take faɗin, kagani irinta ko?....

"Saida nace maka afaɗawa "yan'sandan saboda karsu cuta maka, to amma aina faɗawa "barr yakasai yakuma taɓatar mun zayaje to amma me yasa baije ba yabari suka cutar mun dakai eye?..

wayyo kilama shiyasa danake takiran shi" yaƙi ɗaga wayata idan ko hakane tabbas "barr yakasai bai kyauta mun ba, daidai lokacin da barr yakasai yashigo ganin yah *Naseer* ɗin zube aƙasa yasashi saurin ajiye jakar da takardun hannushi,

"Cike da tashin hankali yace subhanallahi!, meyasa meshi kuma? cikin kuka tace haba barr yakasai meyasa zakai mun haka eye?.ido yazaro cike da ɗan tsoro yace haj *Nafeesa* menayi maki?..,

tace bakaje kadauki yan'sanda kun bishiba gashinan sun samu damar cutar mun dashi.

"Da sauri yace na bishi aitare muka dawo ninema natuƙo mu tunda naga alamar bazaya iya tukin ba, da auri tace to meyasa meshi? yace inaganin tsabar ruɗani da tashin hankalin jin abinda "abokinshi yayi mashine,

da sauri tace "barr Jamil ko? yace shifa wlh gaskiya mutumin maƙiyin yallabai ne nakwarai, kuma mugune naƙin kari shine duk ya shiryama yallabai wannan tungun,

yayinda idanun nan nashi babu abinda yake ciki sai zallar tsanar "yallabai, gashi yanada ƙarfin hali na bala'i ni tunda nake wlh ban taɓa ganin mutun irin shiba,  ƙiriƙiri fa yafaɗama yallabai wai tun tsawon zamansu bai taɓa kaunar shiba.

"Sannan yasake faɗi agaban shi cewa baya kaunar shi kuma wai sai yaga bayanshi, tunda yai mashi baƙin cikin cikar burin shi nasan mallakar rabin dukiyar shi ke kiji ƙarfin hali fa?.

tace humm!..kaɗan da aikin adam kenan wanda yake butulu, saidai kuma tunda "abban *Najwa* yariƙeshi" da zuciya ɗaya yayinda "shikuma yariƙesa da zuciya biyu, to inshallahu ALLAH bazaya bashi damar cutar dashiba.

"Yace inshallah kuwa tabbas lallai wannan ne dalilin dayasa shi shiga wannan halin, cikin kuka tace aidole ne yashiga wannan halin kai kasan yanda suke da "barr jamil kuwa?...cikin tsantsan jimami ya girgiza mata kai alamar a ah! cike da takaici tace humm!,

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciyaWhere stories live. Discover now