🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿
🌹
🌿 *TAWAKKALI*🌿
(Labarin Nooriya da "mijin yayarta")🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page 7️⃣3️⃣7️⃣4️⃣to7️⃣5️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina roƙon ALLAH yajikanta yaimata rahama amin 🤲 ya rabbi*Wattpad AminaUmarF
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*_PEN WRITERS ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
__________________________________
*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
____________________________________
https://www.facebook.com/110384724043172/
https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/Typing✍️
_Bismillahirrahamanirraheem_"Ummh! daga yau bazaki sake tuƙi da kanki ba da sauri kuma cike da mamaki, tace me ban gane ba kamar yafa?.
yace "eh kamar yanda kikaji nafara faɗa kuma yanzu zan cigaba da fada, ina nufin daga yau "bilaya ne zaya cigaba da tukaƙi zuwa school dama duk inda zakije.
"Harara ta watsa mashi cike da haushi tace wai meye hakane wannan ne sharaɗin?..yace "eh bashi kaɗai bane dasaura, bakita taɓe tareda cewa hum! idan kana ganin zan ɗauki wasu sharuɗan kane to bismillah sai ka cigaba da faɗa inajinka,
"Murmushi yai aranshi yace ai zan biyo maki ta hanyar dazaki ɗauka ne batareda kinsani ba.
"Sannan ya cigaba dacewa idan kuma nazo ni dakaina zan riga tuƙaki ina kaiki school ɗin, da duk inda zakije domin gaskiya banason irin tukin gangancin da kikeyi, da sauri tace wani munafuki yace" maka ina tukin gangancin eye?
ok nagane "shi wannan "Dan sanda nan ne me ƙwala-ƙwalan ido yace" maka ina tukin gangancin ko?.."Kai! *Noor* akwai sharri wai me ƙwala-ƙwalan ido hum!,
jiyai kamar yai dariya sai kuma yafasa, sai yace "a ah ni bashi" yafaɗa munba, tace to kowane" yafaɗa maka nayi tuƙin ganganci na isane.
"A ah *Noor* ba kyau tuƙin gangancin fa kinga ko yanzuma ance mun irin tuƙin da ki kai kenan, har saura kaɗan ki haɗa hatsari dan haka kinga bai kamata kina tuki da kanki ba.
"Cike da takaici tace kai! ALLAH kai mun tsari da munafukai, dama wayanda sukasa mutafukai su samin ido tareda ringa bibita, da sauri ya kalleta domin yasan dashi takeyi itama kallon shi take fuska haɗe, tace malam wannan shine sharaɗin naka?."
aran shi yake faɗin tofa ni ina neman kusanci da'ita ita kuma tana neman tsari dani? Oh! ALLAH ka taimakeni kaɗori akanta, katseshi tayi da faɗi malam kai nake saurare fa domin inada aikinyi,
cikin sanyin jiki yace kaɗan daga cikin sharaɗina kenan but amma akwai saura yafaɗi tareda kafeta da idanu.
"Cikin tsiwa tace au! akwai saura makace?..kai ya gyaɗa mata alamar eh, tace to kafin kafaɗo sauran ban ɗauki wannan ba bakuma zan ɗauka ba, balle na ɗauki wanda zaka faɗa nan gaba dan haka sai ai kuli-kulin kubura dani idan za'a iya.
"Murmushi yai tareda wanda yake nuna cewa yana kusa cin nasara akanta, sai kuma yahaɗe fuska yace *Noor* kenan yanada kyau ki ɗauka domin kuwa rashin ɗaukar zayasa yanzu nakiran "umma, nafaɗa mata duk duk irin abinda kikeyi mun narashin kyautatawa ta tun ranan da aka kawoki gidan,

YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Historical FictionTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya