page part tatee seven

95 10 2
                                    

🌹🌿🌹🌿🌹
     🌿🌹🌿🌹
          🌹🌿🌹
               🌿🌹
                    🌹

🌿 *TAWAKKALI*
🌿
( _Labarin Nooriya da mijin yayarta_)

🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹

Page 8️⃣6️⃣8️⃣7️⃣to8️⃣8️⃣

      🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚

WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
         _Kwantagora_

Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUJUN MAJNUN*
and now
*TAWAKKALI*

_SADAUKARWA GA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina rokon ALLAH yajikanta yaimata rahama amin🤲ya rabbi*

Wattpad AminaUmarF

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

   *_PEN: WRITER'S  ASSOCIATION ©_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

       
______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://mobile.facebook.com/Pen-Writers-Association-100990022185172

✍🏽Typing

_Bismillahirrahamnirraheem_

"Ko wacce magulmaciya tafito tabar mun gidana ko yanzu nasa security sufitar mun da'ita daƙarfin tsiya, kuma daga yau karna sake ganin ƙafafunku agidana, sannan yamaida kallan shiga su aunty *Nafeesa* harara yawatsa masu,cikin tsawa yace ku kuma muna fukai ko wacce ta ɗauko gyalanta da jakarta ku biyoni,

cike da faɗuwar  suka ɗauka kowace  gabanta na faɗuwa tare suka fito da ƙawayan nasu ko wacce tashiga motarta da sauri suka bar gidan, sukam cike da faɗuwar gaba suka bishi kai tsaye gurin mota yanufa cike da mamaki suke kalli juna key yakarba gurin direba,

yabuɗe yashiga yace suma su shiga cike da mamaki sukace yaya *Naseer* inazamu sannan mezaya Hana mushiga motocin mu?... cikin tsawa yace bai saniba tareda umartarsu da sushiga aiba shiri kowace tabuɗe tashiga ta zauna, inda yatayar da motar yafita kai tsaye gidan mama suka nufa.

"Yanayin fakin yafito tareda cewa su biyoshi jikina rawa suka bishi abban falo suka iske mama zaune da mutane tareda jikokinta, cike da girmamawa ya gaida ita da mutan gurin suma haka suka gaidasu sannan rai ɓace  yace mama gurinki mukazo, cikin fargaba tace lafiya?..rai abace yasake cewa lafiya lau mama magana zamuyi tace to mujanku ɗaki bari na sallami mutanan.

"Zaune ta'iske su cike da fargaba ta zauna tareda kallon su tace lafiya dai naganku haka ina *Nooriyan* da yara?..yace lafiya lau suke mama, tace to masha'allah baki suka taɓe yana kallonsu dan haka sai ya girgiza kai,

"Sannan yakalli mama rai ɓaci yace mama dan ALLAH duk hukuncin da zakiji nayanke akan wayan nan yaran karkice banyi dai-dai ba lokaci ne yai shiyasa zanyi hakan kinji?...kai ta gyaɗa cikin sanyin jiki,

sannan yace yauwa inason kuma ki shaida daga yau ni *Naseer* nadaina juya masu kuɗinsu dake hannunta, dan haka yanzu nan zanyi mako waccan transfer kuɗinta da kamu adaɗin ribar da aka samu tun tsawon lokaci, wanda idan nataɓa cin kwandalar ku to gobe ƙiyama nabiya ku.

"Da sauri mama tace duk meya kawo hakan ne wai?..cike da ɓacin rai yace mama ashe duk tsawon wannan lokacin kallon da  yaran na sukeyi mun kenan?.., mama tace wani irin kallo kuma?..nan yafaɗa mata duk abinda yaji suna faɗa akanshi da matar shi....

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciyaWhere stories live. Discover now