part titee two

93 8 0
                                    

🌹🌿🌹🌿🌹
     🌹🌿🌹🌿
          🌹🌿🌹
              🌹🌿
                   🌹
🌿 *TAWAKKALI*🌿
(Labarin Nooriya da "mijin yayarta")
_Labari ne me taɓa zuciya_

🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹

Page 7️⃣0️⃣7️⃣1️⃣to7️⃣2️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🌹
          _Kwantagora_

Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and
*TAWAKKALI*

_SADAUKARWA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina roƙon ALLAH yajikanta yaimata rahama amin 🤲 ya rabbi*

Wattpad AminaUmarF
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
   *_PEN WRITERS  ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
__________________________________
*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
____________________________________
https://www.facebook.com/110384724043172/
https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

Typing✍️

_Bismillahirrahamanirraheem_

  "Yah *Naseer* kam yaɗan daɗe yana dariyar *"Nooriya* cike da nishaɗi, sai kuma can yaɗauki ɗaya daga cikin wayoyinshi da ya'ajiye kan table tun lokacin da yashigo.

"Wata lamba yanemo tareda kunna ƙaranshi ta yanda zayaji ba tareda yasa akunnan shiba jim na ɗan wani, daga can aka ɗauka da sallama tareda cewa barka da war haka yallaɓai ya aiki da jama'a?,

cikin murmushi yace yauwa barka kadai office "mansir aiki yana nan da jama'a kuma alhamdullahi! kullum cikin ganinsu mukeyi dasu da buƙatocin su, muna kuma roƙon ALLAH yabamu ikon dazamu iya masu alfarman annabin rahama (S.A.W

"Daga can akace ameen ya hayyu ya ƙayyumu yallaɓai gaskiya kuna ganin jama'a kam sosai, kuna kuma ƙoƙari daidai iyawarku ALLAH dai yabaku ƙwarin guiwar cigaba da kyautatawa al'umma.

"Cikin murmushi yace to ameen ya zamuyi tunda munsa kanmu ALLAH kuma yaƙaddare mu dayi, sai kuyita tayamu da addu'a ALLAH yasa mana hannu yakuma sa mugama lafiya,

yace inshallah munayi aida yardan ALLAH zaku gama lafiya to ALLAH yasa yace ameen.

"To yanaku aikin?. yace alhamdullahi! yallaɓai, to masha'allah Ina fatadai ana kulamun da *AHALINA* yanda yaka mata ko?..cikin dariya yace sosai kuwa yallaɓai aiba awasa da aikin manyan mutane masu kima da daraja irinka,

kaga gatacanma tafito yanzu zamu dafa mata baya inshallah!, madam tana cikin tsaro babu abinda zaya sameta da yardan ALLAH.

"Kai yah *Naseer* yashafa cike da jin daɗi yace ALLAH yasa office mansir nagode sosai, yace yallaɓai aini keda godiya domin jiyama naga alert ALLAH dai yaja kwana, yaƙara girma kaimana gwamnan kano kai harma shugaban ƙasarmu najeriya.

"Cikin dariya yace kai! office Mansir inani ina shugabancin ƙasarmu najeriya eye?. humm! ai wannan aikin sai manya, yace ai irin ku ne manya mukesu masu adalci da tausayin naƙasa daku,

da kyautatawa jama'a tabbas irin kune ƙasaramu najeriya takeso, cikin murmushi yace office Mansir kenan nagode yanzu dai aje akulamun da *AHALINA*,

yace karkadamu yallaɓai yanzu haka muna biye da'ita" kasan madam ahankali take tuƙi, cike da natsuwa da kwanciyar hankali ba irin nawasu"matan zamani ba me cike da rawankai da gadara ba,

sai kaga wasuma ko ƙwarewa basuyi atuƙi ba sai iyayin tsiya, sannan haka zakaga sun sako mota da gudu kamar zasu tashi sama, wasuma har haɗa hatsari sukeyi hum! wani iya tsiyan tuƙima aisai abuja ku dake can kuna gani ai.

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciyaWhere stories live. Discover now