🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarin nooriya da "mijin yayarta")
_Labarine me taɓa zuciya_🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page2️⃣9️⃣to3️⃣0️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_Kwantagora_
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA_
_Aminiyata NAFEESA HUSSAINI ina roƙon ALLAH jikanta yaimata rahama amin🤲ya rabbi_Wattpad AminaUmarfaruq
https://my.w.tt/gKC4azRRocb✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*_Bismilahirrahamaniraheem_*
Typing ✍️
"Shikenan *Naseer* ka kasheta!" ka kasheta!! ka kasheta!!! hankalika yakwanta, ka kashemun my *"Noor* tabbas kaine kayi sanadin mutuwar my *Noor* wayyo ka kashemun my *Noor*.....
taƙarashe faɗi cike da matsanancin kuka haɗe da tsantsan tashin hankali da ruɗani.
"Sai kuma takwantar da *"Nooriyan* datake tamkar gawa tareda miƙewa dasauri jikinta yana mugun rawa tasake chakumar rigarshi, akaro na biyu tareda faɗin tunda ka kasheta" nima ka kasheni nace nima ka kasheni kajiko?..,
takarashe faɗi tareda jijjigashi sannan tasake zuɓewa ƙasa tana sake cigaba da garzan kuka me cin rai sai kuma tasake jawo *Nooriyan* ta rungume tana faɗin wayyo my *Noor*, ashe dama shine yaimaki fyaɗe baki fadamun ba meyasa eye nace my *Noor* baki fadamun ba?.
"Shikam yah *Naseer* babu baka sai kunne tsabar tashin hankali da ruɗani, yasashi kasayin magana sai ido kawai dayake binsu dashi da'ita da *Nooriyan* ɗin yayinda zuciyarshi take azabar bugawa,
tsabar bugawar datakeyi zata iya tarwatsewa, saidai kuma ALLAH wanda cikin Isa da ƙudira zaya iya hanata tarwatsewa "Domin shikam tunda yake bai taɓa shiga tashin hankali da bala'i irin na yauba,
wanda inbadan ALLAH yaimashi ƙarfin jini ba da babu abinda zaya hana jininshi yahau, saboda tsananin tashin hankali da masifa, dama duk wanda yaƙibin abinda ALLAH yafaɗa to ko zayaga ba daidai ba arayuwar shi.
"Cikin tsananin kuka tasake sa hannunta ɗaya tariƙo ƙafarshi da ƙarfi, cike da tashin hankali haɗe da bala'i tace nasace nima ka kasheni *Naseer* ka kasheni nahuta da wannan abaƙin cikin da ka kunshamun kajiko?..
cikin bala'in tashin bala'in haɗe da tsaninin ruɗani muryashi tana rawa yace wify bata mutu ba, cike da masifa tace idan bata" mutu ba to meyasa bata motsi balle numfashin eye?..
"Dan haka nima ka kasheni tunda mun tsare maka wani abune aduniyar kaga saika huta mugu kawai.
"Wani irin miyau yahaɗiye me tsananin ɗacin baƙin ciki yace kinutsu mukaita asibiti kinji?, cike da haushin shi tace tunda ka kasheta aizakace mu kaita" asibiti tunda kasan babu abinda zasuyi mata,

YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Historical FictionTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya