part seven

120 6 0
                                    

🌹🌿🌹🌿🌹
     🌹🌿🌹🌿
          🌹🌿🌹
               🌹🌿

🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarine nooriya da "mijin yayarta")

🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹

Page1️⃣3️⃣to1️⃣4️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹

Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*

_SADAUKARWA GA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI ALLAN yai mata RAHAMA ameen ya rabbi*

  Wattpad AminaUmarfaruq

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

   *® _PEN: WRITER'S  ASSOCIATION_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️        
______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

*_Bismilahirrahamaniraheem_*

 

     "Ta mutufa kace?...wani sabon hawaye ne yasake zubo mashi cikin rawar murya yace na taɓa yimaka karya ne?...yace a ah eng *Ajingin* nagane daga kayi tarayya da'ita" sai kawai ta mutu?...

   wani murmushi takaici yayi hawaye nasake kwaranya akan fuskar shi yace barr jamil kenan kana wasa da lamarin ubangiji ko?...,

humm! aiko dan amanar danaci na haiƙe mata da ƙarfi na rabata da budurcinta ALLAH yasa ta mutu ahannu, kuma tun farko nace maka bazan iyaba kace idan banyi ba "boka zayayi kaza da kaza kamar yanda shima yafaɗa",

to shikenan nayi sai "karyayi abinda yace" zayayi kaga nikuma yabarni cikin bala'i da masifa wanda inda banbi san zuciyata ba da duk haka bata faru dani ba, tabbas dama duk wanda yakaucema hanyar ALLAH sai  yaga badaidai ba arayuwar shi.

   "Ni bansan meya kamani ba da har naɗauki kafa naje gurin boka mushirikin ALLAH, abinda ban taɓayi ba sannan harya gindaya mun sharaɗi nadauka wanda gashin nan yazamo mun masifa, yanzun yazanyi da gawar *"Nooriya* Barr jamil?. nace kafaɗa mun yazanyi da gawarta eye?.

"Duk wannan maganar da yah *Naseer* yake faɗa Barr jamil baya jinshi sosai domin hankali shi yanakan *Nooriya*, sosai yashiga ruɗanin wai tamutu can dai sai yamiƙe da sauri yanufi gurinta".

       "Da sauri yariƙe hannunta nawani ɗan lokaci da alama yanaso yaji shin da gaske tamutu ne kodai dogon suma tayi.

jiyai jijiyar hannunta yana halbawa kaɗan da sauri yace *eng Ajingi* bata" mutu ba wlh tanada rai zo kagani, aikam wani irin zabura yai yamiƙe tareda nufar gurin jikinsa yana rawa haɗe da baki yace tayaya kagane bata mutu ba eye?...

yace gashi nan jijiyar hannunta yana halbawa taɓa kaji da sauri yataɓa yaji, wani ajiyar zuciya yasauke tareda faɗin yanzu meye abinyi?.., yace abinyi kenan bari nakira "randi yazo yanzu da sauri su ɗauketa" suje sujefar tunkafin ta farfaɗo taganka, da karfi yace me!?..ajefar da'ita fakace ai rashin imani yayi yawa gaskiya,

  "To idan ba'a jefarda "ita ba sokake abarta tafarfaɗo har tagane kaine kayi mata fyaɗe, kallon shi yai cike da baƙin ciki ya gyaɗa kai tare dacewa tabbas fyaɗe nayiwa *"Nooriya* tunda daƙarfi nayi mata,

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciyaWhere stories live. Discover now