🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿
🌹
🌿 *TAWAKKALI*🌿
(Labarin Nooriya da "mijin yayarta")🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page to6️⃣7️⃣6️⃣8️⃣to6️⃣9️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*
_labarin nooriya da mijin yayarta__SADAUKARWA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina roƙon ALLAH yajikanta yaimata rahama amin 🤲 ya rabbi*Wattpad AminaUmarF
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*_PEN WRITERS ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
__________________________________
*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
____________________________________
https://www.facebook.com/110384724043172/
https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/Typing✍️
_Bismillahirrahamanirraheem_
"Kasa magana umma tayi tsabar mamakin jin abinda *Nooriyan* tafaɗa, sai kallonta kawai da takeyi wanda ta ɗauki tsawon wani lokaci tanayi,
yayinda itakuma *Nooriyan* sai turo baki takeyi kuma kallo ɗaya zakai mata kagane cewa iyakar gaskiyan ta kenan tafaɗa.
"Can dai umman tace auta wai me naji kince ne?..kai tsaye tace umma cewa nai nifa bazama nazoyi gidan sh...,bakinta umma tabige cike da takaici wanda akaro na farko kenan datakai hannu jikinta duk iya shegen datakeyi tun fara maganar auranta da "yah *Naseer* ɗin,
sannan dama tun tasowar ta har takai haka umman bata taɓa taɓa lafiyar jikinta ba.
"Hakan ne yasa cike da mamaki takai hannunta kan bakinta tana yima umman kallon mamaki kafin, tace Ummana bakina fa kika bige saboda nace" bazama nazoyi gidan "wannan mug...takasa ƙarasawa sakamakon sake bige mata bakin da Umman tayi da ƙarfi fiyeda nafarko,
zafi taji yaratsa sassan jikinta sosai wanda yasata sakin wani irin ƙara me cike da shagwaɓa, yayinda umman cike da ɓacin rai tace wato sake faɗa kikai saboda bakida kunya ko?. waike wata irin kafaffiyar yarinyace ne eye?..
kuka tafara cike da shagwaɓa take yarfe hannu tareda faɗin wayyo ummana sake bige mun bakina kikai kuma akwai zafi sosai fa.
"Cike da takaici tace na bige ɗin shiryayyar yarinya kawai, ainan gaba idan kika sake ba bakin ki zan bigeba dukanki zanyi indai shi bakin naki bazaya farsuba, to sai na fasashi kinji.
"Cikin kukan shagwaɓa tace ALLAH ummana banason "shi kuma da gaske nibazan zauna dashi b,....duka umma ta rufeta dashi ta ko'ina cike da takaici tana faɗin kai! baridai na lallasa jikin marar kunyar yarinyar nan ko ta nutsu,
aikam tuni *Nooriya* tafara ihu tana faɗin wayyo ummana zaki kasheni tace aigara na kasheki tunda bakijin magana, ihun *Nooriya* ne yafito da yah *Naseer*daga ɗakinshi da sauri yafaɗa ɗakin *Nooriyan*,
inda ya'iske umma nata dukanta da hannu biyu, tana cigaba da faɗin bari na kasheki tunda bakijin maganar mutane.
"Da sauri yashiga tsakanin su yana faɗin subhanallahi! haba umma metayi maki kike dukanta haka?.., da sauri *Nooriya* tamiƙe taboye bayan shi tana kuka jikinta sai rawa yakeyi karo na farko kenan,
YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Ficción históricaTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya