🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarin nooriya da "mijin yayarta")
_Labarine me taɓa zuciya_🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page2️⃣7️⃣to2️⃣8️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA_
_Aminiyata NAFEESA HUSSAINI ina roƙon ALLAH jikanta yaimata rahama amin🤲ya rabbi_Wattpad AminaUmarfaruq
https://my.w.tt/gKC4azRRocb✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*_Bismilahirrahamaniraheem_*
Typing ✍️
"""Dan ALLAH my wify ki saurare ni kinji?..cikin tsawa me haɗe da kuka tace malam bazan saurare kaba kafaɗa mun dama kai ne kaima my *"Noor* fyaɗe?,..taƙarashe faɗi tareda jijjigashi domin tuni ta'isa gurin shi ta chakumi riganshi,
wanda yaune karo nafarko da tayi mashi haka duk iya tsawon zamansu.
"Cikin tsananin kuka tasake cewa kafaɗa mun "kaine domin nakasa gasgantawa da abinda idona yagani, dan haka nakeson naji daga gareka idan har kafaɗan da bakinka kunnuwa na sukaji zanfi gasganta..
"Tashin hankali wanda ba'asa mashi rana shine yau ya'iske yah *Naseer*, take wani irin gumi yashiga keto mashi tako'ina, yayinda jikin shi yaɗauki wani irin mugun rawa cikin rawar murya ya sakeyi cewa dan ALLAH my wif...cikin kuwa tace kaga malam nace kafaɗa mun kaine kai mata" fyaɗe?...
cikin wani irin yanayi me cike da tsantsan nadama yakauda kai gefe domin wani irin masifaffen kunyarta yaji yaɗarsu mashi, fiyeda tunanin me tunani da sauri tajuyo da fuskarshi gurinta tana kallonshi jikinta yana rawa tace kaine?.,
shima kallonta yake zuciyarshi tana halbawa tamkar zata faso ƙirjinshi tafito tsabar tashin hankali, yayinda idanun shi suka cika da ƙwalla, domin shi mutun ne me matuƙar rauni ahankali ya gyaɗa mata kai alamar "eh,
ido ta rintse yayinda ƙirjinta yaiwani irin mugun bugawa har saida taji kamar numfashin ta zaya fita.
"Sai kuma tabuɗe idon da sauri hawaye suka sake zubowa sharrrr!, ta kalleshi cikin rawar murya tace kai ne?...bakin shi na rawa hawaye suna zubowa yace nine! wife ni ne!! wlh ni ne!!! nai "mata fyaɗe, amma wlh bada gayya nai "mata ba kaddarc...
wani irin kuka tasaki tareda fara dukan shi aƙirji da duka hannuwanta tana faɗin, kai ne ashe da gaske kaine kayima my *"Noor* fyaɗe?. *Naseer* ashe dama kai mugune maciyi amana karasa wacce zakaima fyaɗe sai ƙanwata" eye?.,
ka manta ne uwar mu ɗaya uba ɗaya da'ita eye?..taƙarashe faɗi tareda chakumar rigar shi nace kamanta yanda muke da'ita" ne?..kai ya girgiza mata alamar a ah hawayan suna sake zubowa tace shine kai mata fyaɗe saboda kai ɗan akuya ne ko?..
"Wanda zayai tarayya da yaya da "ƙanwa kenan ma zaka iyayi da uwa da y'a tunda kazama bunsuru ko?..,cikin rawa murya yace bazan iyayin haka ba har abada, wannan ɗinma kaddara ne da kuma biyewa son zuciya,

YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Historical FictionTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya