part twenty

76 4 0
                                    

🌹🌿🌹🌿🌹
     🌹🌿🌹🌿
          🌹🌿🌹
               🌹🌿

🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarin nooriya da "mijin yayarta")
_Labarine me taɓa zuciya_

🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹

Page4️⃣1️⃣to4️⃣2️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
         _Kwantagora_
     
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*

  _SADAUKARWA_
_Aminiyata NAFEESA HUSSAINI ina roƙon ALLAH jikanta yaimata rahama amin🤲ya rabbi_

Wattpad AminaUmarfaruq
https://my.w.tt/gKC4azRRocb

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

   *® _PEN: WRITER'S  ASSOCIATION_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️        
______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

*_Bismilahirrahamaniraheem_*

Typing ✍️

      "Kai! impossible badashi bane i think dai kunyi kuskure ne, kai! constable gashima kariƙe shi haka kamar yai maka laifi so pls cika shi....

cikin girmamawa yace yallabai wlh dashi ne tare muka gansu kuma sunce shine ogansu, "Cikin tsawa yah *Naseer* kai! wai meye haka ne?

"Nace maka ba dashi  bane shiɗin abokina ne kai yamafi aboki aminane ya biyoni ne, sai kuma ya kalli barr jamil tareda cewa pls barr jamil kayi hakuri, abinda yasa kaga ban faɗa maka ba saboda sunce" idan nayi kuskuran faɗawa wani zasu cutar da iyalina,

ko "wiffy ban faɗawa ba saida takira ni nake faɗa mata shine tace" to yazama dole afaɗawa police, saboda kar su cutar dani shine tafaɗawa barr yakasai yazo dasu yaƙarashe faɗi tareda ƙarasawa gurin su.

"Har alokacin police ɗin yana riƙe dashi barr jamil ɗi bai sake shiba kamar yanda yah *Naseer* yabuƙata, cikin turanci haɗe da tsawa yasake cewa kai! constable nace" kasa keshi mana ko bakaji ne eye?..

cike da girmamawa yasake cewa yallabai wlh bazan sake shi domin shine ogansu, kuma shi muka gani yana ƙirga kuɗin da suka karɓa agurinka tareda takardun.

"Ka gansu nan ma ahannu constable "josh barr yakasai ka karba nan yakarba yaje yasa acikin motar yah *Naseer*, sannan yadawo, yana me cigaba da kallon wannan abun mamaki dake shirin faruwa ko dayake abin mamaki baya karewa acikin duniyar nan tamu me cike da tsananin ruɗani.

"Yayinda cikin tsananin mamaki yah *Naseer* yake kallon barr jamil wanda shima yaketa faman banka mashi mugun kallo tsana,

jiyai ƙirjin shi yai wani irin bugawa cikin rawar murya yace barr jamil kaji abinda suke faɗa kuwa?...,wani shu'umin murmushi yai tareda faɗin yesss! ni ne nan ogan su, da sauri police yace kajiko yallabai?..wannan mutumi shine ogansu..

"Wani mugun kallo barr jamil yawatsa ma police ɗin tareda cigaba dacewa yes bawai bane nine nan ogansu duk kuma nine nashirya komai, ni yanzu baƙin cikina ɗaya shine daidai lokacin da burina zaya cika akan ka sai ka hana meyasa zakai mun haka eye?,

yaƙarashe faɗi tareda ƙura mashi jajayen idon shi dake cike da tsananin tsanar yah *Naseer* ɗin.

"Wani irin miyau yah *Naseer* ya haɗiye jikake ƙuttt!!!!, yayinda zuciyarshi tayi wani irin mugun bugawa da sauri yarintse ido sai kuma yabuɗe aikam har sun fara rikiɗa, cikin rawar murya yace pls barr jamil idan wasa kake ka daina wlh wannan wasan is not good....

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciyaWhere stories live. Discover now