four

150 7 2
                                    

🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿

🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarine nooriya da "mijin yayarta")

🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹

Page7️⃣to8️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_kwantagora_

Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*

_MyWattpad Amina Umar Faruq_

_SADAUKARWA_
*Na sadaukar da wannan littafin ga aminiyata NAFEESA HUSSAINI wacce tarigamu gidan gaskiya, Ina ROKON ALLAH madaukakin SARKI yajikanta da Rahama yasata huta yaraya abinda tabari akan tafarkin Addinin musulunci, mukuma damuka rage yasa intamu tazo mucika da imani amin ya rabbi.*🤲

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

*_Bismilahirrahamaniraheem_*

"""Sai bayan zabe fa kikace?...cikin dariya zolaya tace "eh mana, kenan bazaki bani ƙuri'arki ba?...yes tunda kace ni yar adawace kaga sai nayi maka adawar da tushe naƙi jefa maka ƙuri'ata, ta ƙarashe faɗi tare da kallon shi tana dariya me cike da zolaya.

"Duk dayasan cikin maganarta akwai wasa hakan bai hanashi jin ƙirjinshi yana cigaba da faɗuwa ba, musamman da maganar "boka take mashi yawo acikin ƙwaƙwalwar shi saidai kuma yasan halinta sarai zata iya abinda taɗa,

dan haka sai ya kalleta yayinda zuciyar shi take halbawa tare da sakar mata murmushi, cikin zolaya yamayar mata dacewa a ah atti *oriya* karkiyi mun haka domin rasa ƙuri'arki daidai yake da rasa kujeran dan haka taimakeni kidawo kijefa mun ko my wify?... yakarashe fadi tare da kallon aunty *Nafee*.

"Dariya tayi tare da faɗin to lallai daikam ya kamata ko dayake kunfi kusafa kaida my *Noor* kodama mutum yace zaya shiga cikin maganar ku to kunya zayaji kawai, dariya yayi tare da ɗaukar tsokali me yatsu yace au! haka ne?..

tace eh to shikenan, saidai kuma kinsan wani lokacin tafijin maganarki datawa dan haka taimaka kice tadawo tajefa mun ƙuri'a, domin nafi buƙatar ƙuri'ar nan nata dana kowa kinji?..

"Cikin dariya ta kalli *Nooriya* wacce itama dariya takeyi, tace to ke kinji sai ki taimaka kidawo kijefa mashi ƙuri'arki domin yafi buƙatar ta dana kowa.

"Baki tariƙe cikin dariya tace kai! my aunty *Nafee* ni asuwa da za'ace anfi buƙatar ƙuri'ata data kowa eye?.., tace ke akowa my *Noor* kai aunty *Nafee* ƙuri'ata ƙwara ɗaya wacce koda ita ko babu ita zayaci zaɓen shi ne fa.

"Saida yakai dankalin bakin shi yatauna sannan yace" yauwa my wify faɗa matadai aike ta musamman ce, shiyasa nafi buƙatar ƙuri'aki akan takowa dan haka dan ALLAH kidawo kinji?...,

cikin dariya tace kai! yah *Naseer* to nifa wasa nakeyi zan dawo ai idan ban jefa maka ƙuri'ata ba to wazan jefa mawa?....

"Wani irin sanyi ne yaratsa ranshi har yasauke ajiyar zuciya ahankali batare da kowa yajiba, yace yauwa ƙaramar matar shiyasa nake yinki sosai sosai to ƙarfe nawa zaku dawo?...tace ah! kasani ai' sai bayan sallar isha'i,

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciyaWhere stories live. Discover now