part ten

100 3 0
                                    

🌹🌿🌹🌿🌹
     🌹🌿🌹🌿
          🌹🌿🌹
               🌹🌿

🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarine nooriya da "mijin yayarta")
_Labari ne me taɓa zuciya_

🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹

Page1️⃣9️⃣to2️⃣0️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
              _Kwantagora_

Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*

  _SADAUKARWA GA_
  Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina roƙon ALLAH yajikanta yai mata rahama ameen yarabbi 🤲

AminaUmarfaruq
Wattpadhttps://my.w.tt/Wmw7uCRxGcb

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

   *® _PEN: WRITER'S  ASSOCIATION_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️        
______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

*_Bismilahirrahamaniraheem_*

Typing ✍️

      """Kuyi hakuri "tafa cika!
da sauri umma tace me kake nufi likita eye?...ina nufin tarasu...cikin tsawa tace kul... likita kasake cewa "autana tarasu, cikin tsananin firgici ta matsa kusa da *Nooriyan* ta ɗagota tareda rungumo ta ajikinta sosai ta ƙwaƙumeta tare da faɗin autana!

   Ina naji ajikina! autana bata mutu ba ina!! auntan umma ba yanzu zata muta ba inshallah tashi kinji *Nooriyan* umma *Haske* magani duhu tashi kinji?, yar albarka y'a ɗaya tamkar da dubu tashi kinji????.sai kuma tafashe da kuka domin ko kaɗan bataji autan nata tamotsa ba.

  "Aunty *Nafee* kam mutuwar tsaye tayi zuciyarta yana halbawa yayinda numfashin ta yafara fisga, saboda tsananin tsoron jin abinda likita yafaɗa wai *Noor* ɗinta ta mutu, kai! ina *Noor* ɗinta bata mutu ba,

cikin rawar jiki ta matsa gurin umma wacce ke tasakin surutai barkatai masu cike da fitar hankali tare da tsananin kuka, ganin har yanzu *Nooriyan* ko motsa yar yatsananta batayi ba  balle tasa ran zata amsa mata kiran.
 
  "Hannun *Nooriyar* aunty *Nafee* tariƙo cikin fisgo magana me cike da tsoro da tsananin tashin hankali da ruɗani tace,

"A ah my *Noor* ba yanzu ba inshallah tabbas nima naji jikina ba yanzu zaki mutu ba so kitashi mutafi gida kinji abinda Umman mu tace" ko?., to tashi mutafi kuma nayi maki alkawari duk wanda yaimaki fyaɗe saina ƙwatar maki hakkin ki, tabbas sai nayi shari'a dashi ko wanene shi kinji?.

   "Daidai lokacin da yah *Naseer* yashigo hannun shi riƙeda leda yayinda su *Najwa* suke biye dashi abaya daga gidansu yaɗauko su gurin mama, dayake yanzu can suka wuni idan sukazo da safe sukaga *Nooriyan* sai yatafi dasu sai dare yake zuwa yaɗauko su.

  "kasan cewar umma ke kwana da *Nooriya* ita kuma aunty *Nafee* anan asibitin take wuni sai dare yah *Naseer* yake zuwa ɗaukar ta, shima yah *Naseer* ɗin  kusan wuni yake akan hanya zuwa ganinsu sai yau ne kawai yazo sau biyu dasafe da kuma rana sai kuma yanzu, saboda yana can gurin shirye-shirye zaɓen shida za'ai gobe_.

*******
  "Da gudu su *Najwa* suka ƙarasa gurin su umma suna faɗin umma atti *Oriyan* mu ta tashi ne?..bata iya basu amsa ba saboda kukan datake tana tareda girgiza *Nooriyan*, yah *Naseer* kam cak! yatsaya sakamakon ganin halin dasuke ciki sannan kunnuwa shi suka jiyo mashi abinda aunty *Nafee* take faɗa,

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciyaWhere stories live. Discover now