🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarine nooriya da "mijin yayarta")
🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page1️⃣5️⃣to1️⃣6️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_Kwantagira_
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA GA_
Aminiyata *NAFEESA HUSSAINI* ALLAN yai mata RAHAMA ameen ya rabbi_ 🤲.Wattpad AminaUmarfaruq
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*_Bismilahirrahamaniraheem_*
"Keeeee! *Najwa* banason maganar banza kinji ko?..cikin kuka tace momi naji uncle*Naf* yace baiga atti *oriyar* mu ba sai takalmanta.
"Cike da tsantsan ruɗani ta zauna tareda dafe saitin zuciyar ta dataji yana tsananin bugawa, ga NUMFASHIN ta yafara kokarin ɗaukewa _kasan cewar tanada asma_,
cikin fisko numfashi tace *Najwa* kiyi shuru ki kaima "umma waya zanyi magana da'ita kinji ko?..tace to tareda goge hawaye da bayan hannu, sannan tafita da wayar ahannun ta takaima umma.
"Umma momin mu tana magana inji cewar *Najwa* tana me miƙa mata wayar, cikin rawar jiki umma takarba tare da kaiwa kunnen ta,
dagacan aunty *Nafee* tagaida umman bayan ta amsa sai take tambayar ta meke faruwa ne wai da gaske ba'aga *Noor* ɗinta ba?..inji *Najwa*?.
"Cike da tsantsan ruɗani umma tace ba'afa gantaba, cike da tashin tace umma garinya hakan tafaru?..nan tafaɗa mata duk abinda yafaru, sosai zuciyar aunty *Nafee* yake halbawa yayinda wani irin tsoro yakamata har aranta tana faɗin to indai ba yan kidnap ne suka ɗauke ta ba?.
"Cikin rawar murya tafara salati yayinda numfashi ta yake shirin ɗaukewa jin hakan ne yasa, umma cewa ki kwantar da hankalin ki za'a gantane INSHALLAH kinji?..
kinsan laluranki batason tashin hankali sannan ta kashe wayar batare da taji me zatace ba, wasu zafafan hawaye ne suka shiga zumata da ƙyar tasamu tazauna, tana me roƙon ALLAH ya bayyana mata "yar uwarta yakuma tsareta daga faɗawa mugun hannu ameen.
"Nan tashiga tanemo lambar "yah *Naseer* dan tafaɗa mashi abinda ke faruwa hannunta nawani irin rawa numfashi ta kuma sai kai kawo yake, da ƙyar tasamu tanemo sannan takira saidai kuma tana kara amma bai ɗaga ba takira yafi aƙirga amma bai ɗaga ba.
"Sai tasake kira gida dan taji ko anganta saidai kuma umma bata ɗagaba takira yah *Naf* shima bai ɗaga ba hakan ne yasake tayar mata hankali kuka take sosai numfashi ta yana ɗaukewa wanda yake nuni dacewa ciwonta yana gaf da tashi.
********
"Aban garen su randi kuwa suna ɗaukar *Nooriya* kai tsaye asibitin da barr jamil yace suka kaita tare da tambayar likitan wanda ashe shine me asibiti, dan haka kai tsaye office din shi aka kaisu sukai mashi bayani wanda ya'ako su yace ok tare da haɗasu dawasu nurse su biyu sukaje aka ɗauko ta,

YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Historical FictionTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya