part twenty four

80 6 0
                                    

🌹🌿🌹🌿🌹
     🌹🌿🌹🌿
          🌹🌿🌹
              🌹🌿
                   🌹
🌿 *TAWAKKALI*🌿
(Labarin Nooriya da "mijin yayarta")

🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹

Page 4️⃣9️⃣to5️⃣0️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🌹
          _Kwantagora_

Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*

_SADAUKARWA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina roƙon ALLAH yajikanta yaimata rahama amin 🤲 ya rabbi*

Wattpad AminaUmarF
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
   *_PEN WRITERS  ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
__________________________________
*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
____________________________________
https://www.facebook.com/110384724043172/
https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

Typing✍️

  "Aunty *Nafee* na kinsan abinda kike faɗa kuwa?...

murmushi aunty *Nafeen* tayi tareda cewa nasani mana my *Noor*, cike da matsanancin mamakin aunty nata tasake cewa my aunty *Nafee*, nasani "mijinki yasani kema kinsani cewa shine mutumin dayai mun fyaɗe,

amma shine kikeso naje kotu na kareshe nafaɗawa "alkali cewa bashine yai mun fyaɗe ba  ko?, cikin sanyin jiki tace "eh my *Noor* haka nake nufin.

"Cikin tsanani rawar murya tace meyasa zakice nayi haka aunty *Nafee*?, ko dayake tuni na fahimceki kinfison "mijinki da ni, kin kuma fison kikare mutuncin shi fiye danawa ko?..taƙarashe faɗi tareda kafe aunty nata da ido tana mata wani irin kallo me cike da manufofi daban daban.

"Yayinda wasu zafafan hawaye suka shiga zubowa akan kyakkwar fuskarta ba ƙauƙautawa, cikin sauri haɗe da rawar murya aunty *Nafee* tace a ah my *Noor* nafaɗa maki so da kaunar ki acikin jinina suke,

kece wacce nafara so tun kafin naga "abban *Najwa* to tayaya kike tunanin zan fison shi dake eye? kuma dakike cewa mutuncin shi" nakeson karewa, "eh tabbas inason karen mutuncin shi saboda mijina ne,

saidai kisani wlh nafi buƙatar son kare mutuncin ki "danashi" domin shi namiji ne duk abinda yai adone, kefa?  macece.

"Cikin kuka tace nafahimce ki shiyasa kikeso naje kotu nakareshi alhalin kinsan cewa "shiyai mun fyaɗe ko?...,tace "eh saboda inason ki kare mutuncin kanki ne dana "iyayen mu danawa, sannan ki kuɓutar dashi daga sharrn da maƙiyin shi "barr jamil.

"Cikin tsanani kuka tace aunty *Nafee* ba haka bane kedai kinaso ne kawai nakare mutuncin "mijinki tunda yana ɗan majalisa kar sunan shi yaɓaci koma asauke shi daga muƙamin ko?.

to saidai kiyi hakuri bazan iyaba, takarashe tareda ƙoƙarin sakin hannnu aunty *Nafeen* dake cikin nata.

"Da sauri tariƙe hannun *Nooriyan* tareda cewa a ah my *Noor* karkiyi mun haka karfa kimanta kinyi mun alkawari cewa duk abinda nace zakiyi mun, cikin zubar da hawaye tace aunty *Nafee* kenan naje kotu nabada shaidar ƙarya akan gaskiya haka kikeso ko?.

tace pls my *Noor* dan girman ALLAH kiyi hakuri kiyi mun wannan alfarma karki bare "barr jamil yai nasara akan mu kinjin?..,kallonta tayi da idanunta dake cigaba da zubar da ruwan hawaye masu matuƙar zafi,

cikin rawar murya tace aunty *Nafee* kenan na rantse akan ƙarya tunda kinsan a kotu sai anbaka qur'ani karantse sannan kafaɗi abinda zaka faɗa,

tace my *Noor* nasani inason idan anbaki qur'anin nan kifaɗa aranki cewa abban *Najwa* ne yai maki fyaɗe, wanda dama aihaka ne ko?..kai ta gyada ahankali, tace yauwa to afili kuma sai kice bashi bane wanda dama shine kawai abunda akeso kifaɗa kinji?..

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciyaWhere stories live. Discover now