🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarin nooriya da "mijin yayarta")
_Labarine me taɓa zuciya_🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page 3️⃣9️⃣to4️⃣0️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA_
_Aminiyata NAFEESA HUSSAINI ina roƙon ALLAH jikanta yaimata rahama amin🤲ya rabbi_Wattpad AminaUmarfaruq
https://my.w.tt/gKC4azRRocb✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*_Bismilahirrahamaniraheem_*
Typing ✍️
"Humm mutun kenan mugun ice yanzu duk irin halaccin da "abban *Najwa* yaima "barr jamil da abinda zaya saka mashi kenan?.
kai jama'a meyasa wasu mutane suka fiye sankansu ne arayuwa? lallai ɗan BULULU kwarai da gaske,
haka dai taketa faman zance zuci domin abin yai mugun bata mamaki da tsananin ɗaure mata kai, har ta isa gida ma'aikatan na gaida ita da dawowa amma hannu kwai take ɗaga masu.********
"Barr jamil ne abakin get ɗin gidan shi zaune acikin motar shi sai faman zuga uban hon yake, kallo ɗaya zakai mashi kagane amatuƙar ahassale yake da me gadin da baizo yabuɗe mashi get akan lokaci ba."Can sai ga me gadin yafito, hanun shi riƙe da buta ga dukkan alamu daga bayan gida yake, da sauri ya ajiye butar jikinshi yana rawa yaje yabuɗe get ɗin,
cike da masifa barr jamil yawatsa mashi harara tareda cewa dan ALLAH wannan wani irin iskanci ne da walakanci?..tun ɗazufa nake tsaya aget ina jiranka kazao kabuɗe mun shine ka kyaleni Dan walakanci ko?.
cikin rawar jiki haɗe Dana murya yace kayi hakuri yallabai na zagaya ne, shiyasa banzo da sauri na buɗe maka ba inshallah baza asake kuskuran yin haka ba, tsaki mtww! yaja tareda shiga ciki da gudu.
"Cikin sauri yai fakin sannan yafito ba tareda yakashe motar ba, yanufi cikin gida da sauri har yana haɗawa da ɗan gudu maryam yafara kwalamata kira, sai gata da sauri tafito kallon shi tayi fuska haɗe tace lafiya kakeyi mun irin wannan Kira haka sai kace wanda yawarke makanta,
Murmushi yasakar mata tareda fadin aike kam haka kike da abinda dariya wlh, tace to ai yanda naji kana tafaman kiran nawa ne kamar ka warke daga makanta, yace yanzu dai Ina wayata?. tace gata ina tawa wayar eye? taƙarashe faɗi da zuba mashi Ido cike da masifa,
"Yace ayya to ainaje marban wayar he said ban iske shiba ne nace bari nazo naƙarbi wayata, sai nakira shi yazo yabani ke! ni idan wayar nan bata gyaruba,
watama zan siya maki kawai ki huta baki tawashe tareda cewa gaskiya kam dan ni nagaji da ita kasiya mun iPhone inason ta wlh, ko Kuma irin ta haj *Nafeesa* ko dayake naji ance iPhone ɗin tanada matsala
"Yace haka ne gaskiya tanada matsala ai akwai wayoyi sababbin yayin dasuka fito dan haka zan siya maki, inda yasake ɗorawa da fadin so kar kidamu yauma nakeson ƙarban wasu kuɗaɗe Da nadaɗe ina mafarƙin samun su,
YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Historische fictieTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya