🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarine nooriya da "mijin yayarta")
_Labari ne me taɓa zuciya_🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page1️⃣7️⃣to1️⃣8️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA GA_
Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina roƙon ALLAN yajikanta yai mata rahama ameen ya rabbi🤲WattpadAminaUmarfaruq
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*_Bismilahirrahamaniraheem_
Typing✍️
""""Innalillahiwa'inna'ilaihirraju'um! shikenan sun ɓatawa "autana rayuwa wayyo malam sai kuma tayanke jiki tafaɗi."Daidai lokacin da abba yashiga gidan agigice dan shima yaji komai aredio shi, da sauri yanufi gurin ta cikin tashin hankali ya ɗagota yana faɗi subhanallahi! Aisha, ina tuni umma tasuma.
"Cike da tsananin tashin hankali ya kalli su *Najwa* dasukai tsuru-tsuru cike da tsoron ganin umma kwance magashiya, tuni har *Nawwal* tafara kuka, da sauri yace dana *Najwa* Asiya ɗauko mun ruwa acikin firjin da sauri kinji?.
tace to tare da nufar firjin cikin sauri tabuɗe ta ɗauko a cikin gora takawo mashi, domin *Najwa* akwai wayo yakarɓa yai yaɓude tare da ɗiba ahannu ya yayyafa mata sau biyu sannan ta sauke ajiyar numfashi.
"Ahankali yafar tofa mata addu'a sannun ahankali sai tabuɗe ido tana kallon shi sa kuma, can kuma sai ta tashi da sauri ta zauna tana kallon shi, zai magana kenan sai tafashe da kuka me cikin rai tana faɗi shikenan malam sunyiwa autana ILLAH.
"Wai meyasa wasu" mazan basuda tausayi ne yanzu saboda ALLAH me tayi masu dazasuyi mata irin wannan LAHANI ne?..,hakan dai take ta surutai masu cike da ƙunar rai tana kuma yiwa duk wanda yaima auntan ta haka ALLAH ya'isa,
"Abba dai baiceta komai ba domin kowace uwa hakan zata faɗa koma fiye da hakan akan" duk wanda yaɓata mata rayuwar yarta, to amma yazatayi da KADDARAR ubangiji akan bawanshi?. wanda duk duniya babu wani mahaluki da ya'isa yakankarewa bawa kaddaran da ALLAH yaɗora mashi idan bashiba,
"Sannan kaddara ai JARABAWA CE ga "bawa da ALLAH yake ɗora mashi dan yaga ƙarfin IMANI shi.
"Cikin sanyi jiki yai gyaran murya tare da faɗin yanzu duk ba wannan ba godiya zamuyima ALLAH daya bayyana mana ita", sannan inason kisani wannan abinda yafaru da *Nooriya* tundama can KADDARAN tane, wanda ALLAH yatsara sai yasameta kuma kisani Dani" dake" da duk wani masoyinta bamu isa mu kankare matashi ba.
"Sannan idan har baki nasha faɗa maki aduk lokacin da nayi istahara akan rayuwarta ina ganin *Haske* me yawa azagaye da'ita, saidai kuma atsakani hasken ina ganin wani *DUHU* wanda nibansan komeye ba domin ALLAH bai sanar Dani ba,
YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Narrativa StoricaTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya