🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿🌿 *TAWAKKALI 2021* (Labarine nooriya da "mijin yayarta")
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page3️⃣to4️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*AminaUmarFaruq on Wattpad https://my.w.tt/gKC4azRRocb
_SADAUKARWA_
*Nasadaukar da wannan littafin ga aminiyata NAFEESA HUSSAINI wacce tarigamu gidan gaskiya,
Ina ROKON ALLAH madaukakin SARKI yajikanta yasata huta yakai RAHAMA ƙabarinta,
yakuma raya abinda tabari akan tafarkin Addinin musulunci, mukuma idan tamu tazo yasa mucika da imani yabamu ikon tashi dashi Ameen ya rabbi.*🤲✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*_Bismilahirrahamaniraheem_*
""""Cikin kwantar da hankali yace "eh amma karki damu bazan daɗe ba kinji?...yaƙarashe faɗi tare da shafa fuskar ta data ɗaure, cike da ɗan ɓacin rai tace haba abban *najwa* raifa dangin gora ne yana buƙatar hutu,
"Dan haka yaka mata ka hutawa kanka haka nan abin duniya bana ƙiyama bane ato, yanzu haka nasan bakaci abinci ba ko dayake dai dama bawai kasaba cin abinci awani gurin bane, wanda yaka mata kasaba saboda irin hakan amma kaƙiya,
"Sai aikin shan wannan baƙar maltinan najaraba ko?...cikin dariya yace haka ne aikam ita nai tasha kinsan tana maganin yinwa, cikin haɗe fuska tace aisai kayi tasha ta karashe faɗi da juya mashi baya, ahankali ya juyo da'ita suna fuskantar juna,
"Cikin sanyi murya yace yi hakuri my wife yanzu zan dawo inshallah! so kiyi mun addu'a kinji?...badan ranta yaso da fitar dazaya sakeyi ba tace shikenan Allah yadawo dakai lafiya, yace ameen tare da ƙokari fitowa tace wayoyin kafa?...ba tareda yajuyo ba yace kibarsu ainace maki bazan daɗe ba tace to
******
*Nooriya* ya'iske tana zubawa su *najwa* abinci da gudu sukaje suka rungume shi tare da faɗin abba sannu da zuwa, _kasan cewar lokacin da yashigo suna ɗaki_ yace yauwa yaran atti *oriya* za'aci abinci ne?....sukace "eh itama tayi mashi sannu ya amsa,"Sukace abba kaima abinci zakaci?...yace a ah zan sake fitane, fuska suka kwaɓe tare da sakin shi suka juja baya da sauri yajuyo dasu yana faɗin Oh! yaran atti *oriya* karkuyi fushi da abban ku ai yanzu zan dawo kunji?...,
"kai suka gyaɗa alamar to sannan suka koma suka zauna, *Nooriya* kam baki ta taɓe cike da ɗan mamaki tace wai yah *Naseer* da gaske kakeyi sake fitan zakai?...
cikin ƙayataccan murmushi yace "eh *Nooriya* ai bazan daɗe ba cikin taɓe baki tace kai! yah *Naseer* kai bazaka hutawa kanka ba ne?...,
"tun safe fa kafita sai yanzu kadawo kilama ko zama bakayi ba amma wai zaka sake fita, kana zaman zamanka kaɗaukarwa kanka wata siyasa can, cikin kyakkawan dariya yace kai! *Nooriya* ina nagata hutu,
tunda mutane sun sakani nima nasaka kai na, wai tsaya matukn ayya keda "aunty ki kunai mun addu'a kuwa acikin wannan tafiya?..
"Kodai kuma yan adawaye nane ban saniba eye?...cikin dariya me haɗe da taɓe baki tace mu bayan adawa bane, addu'a kuma munayi ko yanzu ma munyi allah yabada sa'a sannan kuma adawo lafiya.

YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Historical FictionTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya