🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarin nooriya da "mijin yayarta")
_Labarine me taɓa zuciya_🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page3️⃣3️⃣to3️⃣4️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA_
_Aminiyata NAFEESA HUSSAINI ina roƙon ALLAH jikanta yaimata rahama amin🤲ya rabbi_Wattpad AminaUmarfaruq
https://my.w.tt/gKC4azRRocb✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*_Bismilahirrahamaniraheem_*
Typing ✍️
"Haba my wify wani irin kotuma?.tace irin wacce kasani ana ƙwatarwa mutun hakkinshi, musamman ga irinku masu zaluntar innocent people like my *"Noor*.
"Cike da tsananin tsoro yace my wify karkiyi mun irin wannan tozarci dan ALLAH kiyi hakuri kifa tuna ni mijinki uban y'ay'anki, cike da ɓacin rai tace nikaimun nace nikaimun *Naseer* eye?,
nace kamanta dacewa niɗin matarkace uwar y'ay'anka Amma kayima "ƙanwata wacce muke uwa ɗaya uba mata fyaɗe, abban *Najwa* akwai tozarcin dayafi wannan?,
sannan saboda rashin tsoron ALLAH da rashin imani kanemi tazubar da cikin, batareda kayi tunanin matsalar daka iyafaruwa gurin zubarda cikin agareta ba.
"Dan haka yazama dole nakai ƙaranka kotu, na kuma tsaya nayi shari'a dakai amatsayin kana mijina koda kuwa hakan zaya zamo sanadiyar mutuwar aurena dakai ne, najizan ɗauki hakan indai zan ƙwatarwa my *"Noor* hakkinta, kaga hakan sai yazama izina gamasu" halin irin naka,
taƙarashe faɗi tareda miƙewa tana sharan hawayen dake zubo mata, yayinda zuciyatar cike da tsananin baƙin ciki abinda ya aikata ga *"Noor* ɗinta, wanda har yanzu ƙwaƙwalwarta takasa gano mata dalilin shi nayin hakan.
"Cike da azababben tashin hankali yariƙe mata ƙafafu bakin shi yana rawa, yake kallonta da idonshin dasuke ƙoƙarin zuboda hawayen datuni suka cika mashi idon, murya tana tsananin rawa yace haba my wify nifa mijinki ne baika mata ki kaini ƙara kotuba.
"Har kuma kiyi shari'a dani bakya tunanin duniya zata zageki akan hakan da zakiyi mun?., tace azageni mana saime?.kaima ai duniya zata zageka akan abinda ka aikata ga my *"Noor*, dan haka bafashi sai nayi ƙaranka tareda shari'a dakai taƙarashe faɗi tareda sake yinƙurin tafiya.
"Da sauri yasake riƙeta da ƙarfi jikinshi yana mugun rawa me cike da tsoro haɗe da tsananin tashin hakali, yace a ah my wify karkiyi mun haka dan girman ALLAH kiyi hakuri kirufa mun asiri haba wify nifa mijinki ne,
wanda yaka mata ki rufawa asiri bawai kitona mun ba Dan ALLAH fa, cikin kukan dayazo mata da ƙarfi tace shine nika tonawa ƙanwata asiri, kaɓata mata rayuwar ta waye kake tunanin zaya aureta ahaka yazauna da'ita batareda yaringa yimata gorin rashin kawo mashi budurcinta da batayi ba eye?.
YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Ficción históricaTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya