9_10

197 19 0
                                    

_Typing_

*TADAMBO WRITER'S ASSOCIATION__*

*Tsintsiya madaurinki ɗaya🤝🏻* 💐
___________________________________

https://facebook.com/groups/195183905712588/

*MASARAUTAR JAMAL*

9️⃣➡️🔟

" Falmata ce naga ta tsaya akansa tana mai zubar da hawaye inda tafara masa rantsuwa da ALLAH babu wani abu daya taba shiga tsakanina dashi wallahi , Jamal kayar da dani keeeeeeeeeeeeeeee .....

wani ƙara ya kwala wanda yasa saida ta tsorata ba ita kadai ba hatta ra'uf dake tsaye akan shi sai da ya tsorata, inda nan yafara cewa ;
i don't want to see you again please falmata leave me alone, nan ta durkushe tana kuka tana neman yafiyarsa akan yatsaya ma ya saurari alakar dake tsakaninsu amma ina abin yaci tura Jamal ransa idan yayi dubu yabaci, Jamal irin mazan nanne masu bak'ar zuciya kafin su sakko sai sun dade.

Nan abdoulra'uf ya fara bashi baki akan yayi cool mind nasa

Amma ina kamar kara zuga shi ma ake nan ya fara kokarin kwace hannunsa zai bar wajen abdool yarikesa,
inda yake cewa haba yarima yakake abu kamar ba namijin gaske ba ? Meyasa eyeh?

Nan ya jawo hannunsa ya zaunar dashi akan kujerar da yatashi,
yayiwa falmata alama da ido tazo nan tagane meyake nufi to dan haka da saurinta ta meƙe ta nufi inda Jamal da abdoul ke zaune kafin takarasa wajen,
Jamal yakuma buga mata tsawa akan kada tasake takaraso inda yake idan ba haka ba wallahi duk abinda yamata ita tajama kanta.

nan ta zube tana kuka tana masa magana amma gogan naku ko ajikinsa,
saboda wani irin ɓacin rai yake ji azuciyarsa.

Haka falmata ta kare ce koke koken ta takama hanya tabar gidan takoma hostel nasu inda da zuwanta taga motar kabeer abakin gate Yana jiranta nan taji wata irin faduwar gaba nan tafara kiran sunan Allah tana addu'a inda lokacin shikuma kabier yajuyo yaga kamar inuwan mutum abayan sa yasa shi juyawa,
juyawar dazaiyi sai ganinta yayi tana kokarin guduwa nan yayi sauri ya cafke ta yace falmata ina zaki kuma
bayan kinsa ba fina iya gudu zakiyi ba?
nan ta tsaya tana kare masa kallo inda ta aro wata juriya tace Kabir sakeni kasakeni nace maka cikin wata irin tsawa wadda har hakan yayi silar juyo da hankalin students ɗin dake wajen,

cikin fushi Kabir ya wanke ta da mari inda yace keeeee...
dakata kisan da wa kike magana saboda Ni ba Sa'anki bane kingane ko?
Cikin zafi da takaicin marin da Kabir yamata yasa tace natsaneka Kabir nayi da nasanin saninka arayuwata dama mugune kai bansani ba mena tsare maka ne dazaka hana rayuwata sakat ????

Eyeeee nace mena maka ??

Kuka ne yaci karfinta sosai nan ta zube tana kuka,
jikinsa sai yayi sanyi yaji ba daɗi duk da ita tajama kanta amma baijin daɗin kukan da take yi gashi mutane har sun taru suna kallon mai yake faruwa.


  ***

Haka rayuwa tacigaba da tafarwa falmata agarin London yau da daɗi gobe akasin haka.

Ranar wata saturday da safe ta fito daga hostel nasu inda zata je wani wajen saurayinta wanda shi ya fara lalata ma ta rayuwa.

Masarautar JamalWhere stories live. Discover now