Sanarwa zan dakatar da littafin nan har sai bayan babbar sallah in Allah yakaimu da rai da lafiya. Nagode..
***
Baba galadima ne yayi saurin cewa sai da sa hannunsa mukayi wannan maganar daku domin kuwa sarki ya amince da adaura aga abinda Allah yayi aciki kila silar haka kiga uwar yayansa tadawo garesa tunda muna tunanin itama barinta gidan kamar da sa hannun wancan yarinyar ne.To haka ne galadima duk yanda kukayi daidai ne Allah sa albarka acikin auren
Amin sukace baki daya.***
Bayan sati da samun saukin jikin Jamal aka daura masa aure da amaryarsa
Falmata, akan sadaki Naira ₦50,000.000.
To sai muce Allah bawa amarya zaman lafiya ita da mijinta yarima Jamal ...Alkur'ani har nagaji muhade daku bayan sallah in Allah yakaimu idan kuma nadawo shikenan 😂😂😂🏃🏃🏃🏃🏃🏃