Alhamdulillah alah kulli halin
Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki.Godiya GAREKU iyayena Allah Ubangiji yasa ka maku da mafificiyar gidan aljanna Amin....
*****
Bayani tagama yiwa boka akan yadda sukayi da yarima,
Nan ya fara bincikensa na karya da gaskiya inda ya fara bayani kamar haka....A gaskiya aikinki yana bukatar wasu abubuwa daga jikinki domin kuwa dole sai anyi amfani da maniyinki wajen janyo hankali ita yarinyar don maido da ita gidanta domin kuwa bakida wani hannu acikin tafiyarta zafin kishine yasa ta bar gidan, amma idan har kina bukatar farin cikinki sai wannan yarinya tadawo gidanta dole dan haka mekike gani kin amince da abinda na faɗa ko kuma kina da wani ra'ayin???
Saurin cewa tayi a'a na amince malam wallahi indai zan samu farin cikinsa ayi duk abinda za ayi na amince..
Wani shu'umin murmushi yayi inda suka kalli juna tsakanin jiddoh da boka, cikin ɗaki suka wuce inda yayi gaba ita kuma tabi bayansa nan suka bar jiddoh zaune. (Wa'iya xubillahi akan neman duniya kimanta lahirarki, Allah Ubangiji kakara karemu daga sharrin shaidan da son zuciya. Amin).
******
Manage please banida charge ne
😊😊😊😊