T W A
Masarautar jamal
41_42Bissmillahir rahamanir Rahim
Yarima ne yarasa meke masa daɗi a duniya..
Inda ya tashi yabi bayanta daga fitarsa bai zarce ko ina ba sai bangaren mahaifiyarsa.Sallama yayi yashiga
Inda ya tarar da ita a kishingide tana tauna apple.
Zama yayi kusa da ita inda ya fara sosa kai alamar marar gaskiya,
Umma ce ta fuskanci halin dayake ciki sai tayi gyaran Murya inda tace yarima meke tafe dakai ne?dan naga bakinka akwai alamar magana.
Eh haka ne umma ina neman Fulani ne banganta acan bangarenba.
Shiru tayi tana nazarinsa can tace anya kuwa? To meyafaru da har tafita daga ɗakinta kuma kace kana tsaye ta fita ko?
Eh umma hakane.
Toh jamal meyafaru ne har Maryam tayi wannan hukunci nabarin gida???"Wallahi umma akan maganar auren falmata ne dana mata shine tayi fushi tabar gidan kuma Bansan ina zan sameta ba.
Cikin dan ɓacin rai umma tafara magana
Agaskiya yarima kabani mamaki to duk inda Maryam take wallahi ka tabbatar da ka maidomin yarinta kafin ranka yabaci..
Fuuuuuu tatashi tabar masa falon..Cikin tashin hankali tatashi yana neman hanyar fita.
Can yaji muryarta inda take cewa wallahi yarima nabaka nan da kwana 5 kanemomin yarinyata idan bahaka ko zaka mutu wallahi sai dai ka mutu baxaka auri waccan ƴar iskar yarinyar ba dakake hauka a kanta.
Fita yayi inda yaji duka duniyar tamasa zafi baki daya yarasa ina zai dosa yaji sanyi, ga falmata ta takuramasa da maganar shirin auren su
Manage pls Banda charge ne
Allah sarki Jamal yafara bani tausayi fa
Team Jamal
Team Fulani Maryam
Team falmata
Team umman Jamal
yakuke ganin hukuncin da umma ta yanke yayi daidai ko kuwa?????
𝕪𝕒𝕨𝕒𝕟 𝕔𝕠𝕞𝕞𝕖𝕟𝕥 𝕪𝕒𝕨𝕒𝕟 𝕥𝕪𝕡𝕚𝕟𝕘𝕥𝕒𝕜𝕦 𝕙𝕒𝕣 𝕜𝕦𝕝𝕝𝕦𝕞
𝕟𝕒𝕗𝕖𝕖 𝕜𝕒𝕫𝕒𝕦𝕣𝕖
Ⓢ︎Ⓞ︎Ⓝ︎Ⓢ︎Ⓞ︎ Ⓝ︎Ⓐ︎Ⓚ︎Ⓔ︎ Ⓜ︎Ⓐ︎Ⓚ︎Ⓤ︎