_Typing_
*TADAMBO WRITER'S ASSOCIATION__*
*Tsintsiya madaurinki ɗaya🤝🏻* 💐
___________________________________https://facebook.com/groups/195183905712588/
*MASARAUTAR JAMAL*
# _REGRETTING_
*Not editing*
1️⃣3️⃣➡️1️⃣4️⃣
**********
"Ra'uf ne yace babynah kina lapiya?
Lapiya lau my love.
Ya bakuwar tamu kuwa tazo?
Eh taxo my love ya akayi ne?
Kona bata wayar ne?
A'a kawai natambaya ne kigaishe min da ita.
Okay zataji.
Can yace Bara nabarki kugaisa ko?
Saboda inaso nima zanje gidansu yarima ne, saboda yace min yana so ya fara neman aure ne kafin mai martaba yamasa zaɓin dayaga dama,
murmushi tayi tace okay sai kadawo ka kulamin da kanka my love.
Murmushi yayi kamar tana ganinsa yace... Insha Allah, babynah💋💋💋." Tana gama wayar tajuyo wajen da Falmata take zaune, kawai sai hawaye tagani yana zuba a idanunta inda nan tafara tambayar lapiya kuwa Falmata?
Kuka take tsakanin ta da ALLAH, nan queen tafara lallashinta duk da bata san dalilin kukan nata ba.
Queen dagaske Jamal aure zaiyi?
ɗaga mata kai kawai ta iya yi saboda sai Yanzu ta fahimci dalilin kukan nata. Nan ta fara bata baki akan tayi hakuri komai muƙaddari ne, kowani bawa datasa kaddarar, dan haka kiyi hakuri kidaina wannan kukan marar ma'ana.
Tashi tayi fuuuuuu tabar gidan batare da tamata sallama ba tadauki hanyar barin gidan. Wanda kai tsaye unguwar kofar fada tanufa....
Inda tana zuwa aka tare mata hanya akan wajen wa tazo kuma da saninsa tazo?
Nan tafara ce masu nazo wajen yarima ne kuma nakira wayarsa bata shiga
Nan suka ce to maraba Bara aje a sanar dashi idan yabada izinin shigowa dake sai akaiki inda yake.Batace ƙala ba ta wucewarta inda kujeru suke tayi zamanta.
Jakadiya nagani tazo kiranta inda tace yarima mai jiran gado yace kishiga,
tohm tace ta tashi tawuce abinta inda take bin jakadiyar duk inda tayi, ahaka harta kai ta inda yarima yake shakatawa................*********
" Wannan shine asalin labarin yadda akayi Jamal yahadu da Falmata.
Falmata ta haɗu da Abubakar akasarsu..*Cigaban labari*
_Magana nake maki fa Falmata amma kinyi shiru kinshareni me hakan yake nufi kenan?
Juyawa tayi takallesa inda ta ɗora hannayenta sama alamar neman afuwa, nan tace Kabir na rokeka da Allah daka fita arayuwa ta dan Allah🙏.
Shiru yayi yana nazarin halayenta har yanzu dai Falmata bazata taɓa canzawa ba har abada.
Allah ya kyauta ya iya faɗa, nan yayi yunkurin tashi zai tafiyarsa yace da ita idan kingama abinda kike ina jiran ki amota, Please be fast...
Mekewa yayi yafice abinsa batare daya kuma cemata kala ba.
Nan ta meƙe tafara gyara gyalen dake kanta inda tafice abinta batare da wani tunanin komai aranta ba...........
*******
*Gidansu Falmata*
""Horn yake inda mai gadi yazo ya buɗe masu
**Manage please*
*Network ɗin nan sai aslow dan bayamin yadda nakeso kuyi hakuri da wannan dan Allah Amin uzuri**