LAST PAGE 70

118 7 2
                                    


Bayan Sarkin gida ya Kaita dakin tsaro ne aka hada ta da masu bata aiki da inda zata fara aikin hukuncin ta.
****
Bangaren Fulani kuwa babu abinda take sai nuna soyayya tsakanin ta da mijinta yarima, da kuma ya'yan ta da suka haifa.

Bayan watanni
*****
Rayuwa ta chanjawa su yarima, komai yanzu ya daidaita, inda ya tarkata iyalansa suka koma england da zama..

A kwana a tashi babu wuya wajen Allah,
yau watansu 3 da zuwa inda su jalila suke karatu a makarantar dake ƙasar, acikin wattanin ne Allah ya bawa Fulani ciki Wanda basu san dashi ba sai da ya shiga wata 6 sannan tasan dashi, murna wajen wannan ahali ba'a magana sai dai muce Alhamdulillah.

After 10months.

"Fulani ta haifi yaranta, baki ɗaya mata, ranar suna sukaci sunan mahaifiyarta Safiyyah inda suke kiranta mammie, sai Khadijah wadda suke kira mamah.

Tammat bihamdulillah.
Anan nake kawo karshen wannan book din, kuskuren daya ke ciki Allah ya gafartama na, abinda ke ciki kuma na kuskure Allah ya yafe baki ɗaya, idan na bata miki ko nasaka abinda ba dai-dai ba muyafi juna saboda dan adam ajizine.😘🥰

23/12/22
Friday.

Masarautar JamalWhere stories live. Discover now