19_20

106 13 0
                                    

_Typing_

                      *TADAMBO WRITER'S ASSOCIATION__*

        *Tsintsiya madaurinki ɗaya🤝🏻* 💐
___________________________________

https://facebook.com/groups/195183905712588/

*MASARAUTAR JAMAL*

🅿️19_20

Alhamdulillah!!!

Anyi biki an gama lafiya.
Inawa,

*AMARYA SAILUBA IBRAHIM YALLOH SASSOUMBROUM NIGER REPUBLIC* .

"Fatan zama lafiya agidanta, Allah yabada zaman lafiya na har abada tare da zuri'a ta gari Amin...."

********

Cikin uniform naganta wanda sun karbi jikinta bazaka taba cewa Fulani ba ce Ƴar kauyen nan, tayi kyau abinta kamar ba ita ba.

"Akwana a tashi babu wuya wajen Allah Maryam Jamal anzama manya acikin makaranta inda Allah yake bata nasara a duk wani lamarinta domin kuwa duk abinda ake koyar da ita kamar dasa mata shi ake yi, inda Anan makarantar tahadu da kawaye da dama.

"Wanda silar haka aka gayyaci yarima Jamal akan yazo makaranta, shugaban kasa zai kawo masu ziyara  nan bada jimawa ba saboda yana so yazo yaga yadda al'amuran makarantar yake tafiya.

*SATURDAY*

Ranar taro.
Ranar kowa dayake ji da mulki ya halarci taron nan inda tundaga kasan president,kings, ministers etc. 

Sun halarci taron inda aka nemi kowacce ɗaliba yazo tayi magana, nan suka fara zuwa one by one inda har aka gama dasu akazo kan sunan *Maryam Jamal*, nan kallo yadawo kanta inda tafito dawata shigarta ta doguwar riga mai shegen kyau ga ɗaukar hankali, nan fa hankalin kowa yakoma kanta inda nan da nan aka fara mata tafi nan fa guri ya hargitse, inda dagowar kan da yarima Jamal zaiyi ya hango ta tare da wani malaminsu inda yake ta wani washe mata baki, ita kuma sai murmushi take masa.

Wani zafi Jamal yaji aransa inda nan take yatashi yanufi wajen da suke inda da zuwansa taga alamun ɓacin rai a tare dashi.

Kafin ya ƙarasa tayi saurin fara karatun ta inda nan wani acikin shugabannin da suka zo yatashi yafara bata kyautarsa inda yake ƙoƙarin haɗa hannunsa da nata kafin yakai ga bata yarima yayi saurin shiga tsakiyarsu, inda nan ya fara muzurai da ido yace uban waye yabaka damar tabamin jikin mata??????????????

Ba Fulani kadai ta tsorata da jin furucinsa ba hatta Ni da nake ɗaukar rahotanni sai da nayada Cameran ɗauka 😌😌

Topa tirkashi kudai muje zuwa yawan comments da shares yawan typing .....

Kucigaba da nuna min so nima ina maku son so fisabilillahi😘😘😘😘😘😘

Masarautar JamalWhere stories live. Discover now