43_44

61 10 0
                                    

T.W.A

M j

43_44

***
"Babu abinda yake sai tunanin mafita ina zai samota?
A ina zai ganta?
Ina tatafi?
Babu wanda yasani sai ita..

"Kirane yasake shigowa wayarsa inda yana dubawa yaga sunan falmata ne,

'Dagawa yayi inda yaji kukanta nan ya fara kokarin lallashin ta akan tayi shiru tafada masa abinda ke faruwa.

"cikin  kuka tafara cewa .... "Haba yarimanah yakake so nayi da rayuwata?
Kamanta dani kwatakwata why?

"Saurin rike kansa yayi inda yace falmata kiyi hakuri ba haka bane wallahi kina raina tun dazu nake kokarin kiranki, to busyn da nake ciki yahanani yin komai wallahi, kuyi hakuri.

Shiru tayi can tace shikenan na hakura amma gaskiya sweetheart kakiyaye.

Ok Insha Allah my love.

Yanzu yaushe ne bikin namu su baba galadiman sunyi magana?

Shiru yayi baice da ita uffan ba inda nan ya fara kamekame...uhmmmm...uhmmm dama sunce yau zasu zo sugama binciken da suke shiyasa kikaji shiru

Okay no problems my love sai su gama.

Hira sukayi inda ta ɗan kwantar masa da hankalinsa kaɗan sannan yafara samun nutsuwa.

Manage pls ba yawa ne

Masarautar JamalWhere stories live. Discover now