UMMIN ABBATEE😘
45~50
WAHALAR RAYUWA😪😪Tana kwance a office din doctor yace ta kwanta akan karamin garin dake office dinshi ya aike malam bala driver yakai fitsarin ta lab a auna..........bayan kusan awa daya sai ga bala driver da result ya kwankwasa kofar office din doctorn yace yes comin bayan yashiga ne doctor yanuna masa kujera alaman ya zauna sannan tamiko hannunsa yakarbi takardar yabude yagani sai ya dago kai yace malam kaine mijinta ko babanta ne kai yace aa banine ko dayaba ni drivern tane........yace okey toh result wato sakamakon gwajin ya nuna cewa tana dauke da ciki wata 4 hudu .......malam bala daya san irin wahalar neman cikin da suka dingayi ya washe baki yanata murna sai godia yakema likita tare da adduar sauka lafia.....yace to likita yaushe zamu wuce gida doctor yace kayi hakuri kabari tatashi da kanta baason ana katse musu jin dadin bacci...............bata farka ba sai wuraren karfe biyar na yamma alokacin likitan yafita yaje duba mara lafia bakowa sai tasauko daga kan gadon ta iso wurin kofa ta murda sai ga kofar an turo likitane yadawo yace kin tashi tadaga kai yace ya karfin jikin tace da sauki ya zauna yanuna mata kujera yace bismillah bayan ta zauna ne yace congratulations madam!gabanta yafadi dam ta zaro idanuwa saboda ita bata ma kawo maganan ciki ba dan tafitar da rai sai ji tayi yana fadan kina da ciki wata 4hudu...!!ta zabura tamike tsaye me nace doctor ka tabbata ba kuskure akayi ba????yace zauna wane tanbaya kike so nafara miki?
yace ga result nan yanuna kina da ciki harna wata hudu ke baki ganeba?tace likita ka tabbatar kuwa saboda shekaru kusan hudu kenan ko bari bantaba yiba yace tabbas an tabbatar kuma Na duba nagani shiyasa nace aje ayi gwaji nakara tabbatar wa dan haka zan rubuta miki magunguna sannan kidena yawan tunani gaskia zai iya kawo illa ga dan cikin ki dake ma baki daya tana hawaye tadaga masa kai duk ta kosa takoma gida tafada ma sly sai hawayen dadi take........ yaba ta takardar magunguna yatsaya pharmacy ta siya sannan suka wuce gida malam bala yace barka da arziki hajiya tace barka kadai baba yace Allah yaraba lafia ya daiyaba tace ameen ameen nagode sosai ....................Ta isa gida da murnar ta amma me koda ta isa kofar side dinshi a tana ta murdawa amma akulle kuma tana jiyo firar su da dariyar su shida zeezee ta kwankwasa akace wayene tace fateema ce zeezee tayi tsaki taci gaba da kallon ta yace bari naje naji menene sarkin damuwa....yabude rai abace ita yanxu tsoroma yake bata wallahi yanayin yanda yake bata ta riko hannun shi tace mijin ya kwace hannun shi ya dallah mata mari yace ni saan kine kiyi magana idan zakiyi shine zaki wani rikoni ko jarabar tatashi ne iyye?tashare hawayen fuskar ta tayi murmushi tace albishirin nazo maka dashi tamika masa takardar gwajin yakarba yana hararar ta koda yabude yakaranta sai yayi jifa da ita keeeee wata tsawa ya daka mata ni xaki raina ma hankali Oho wato nadena kulaki shine kikaje wurin wani kato yayi miji ciki ko? yaushe rabona da dakin ki shine kinkwaso kazantar ki zaki kawo agidana ko to wallahi kije kinemi uban cikin nan..............zeezee Na jin maganan ciki ta hankado kofar da gudu tace ciii me hankali atashe yace wai cikine da ita.......Tun daga ranar tasa damuwa aranta ada yana bata abinci ko idan yasiyo ya aiko maigadi danata amma yanxu yadena rayuwa tayi mata zafi gashi abincin saura kadan .........tafito tsakar gidan tana shan iska sai ga mum dasu yaya harira sun shigo tamike tana cewa sannun ku da zuwa amma ko kallon gefen ta basuyi ba suka wuce gefen zeezee........tayi murmushi takoma ta zauna asaman tabarma ta shingida akan pillow sai ji tayi ana tana ina munafuka shegia mayya tatashi zaune gaban ta yafadi tace lafia ?yaya barira ta dungure mata kai tace lafiar gidan ku wato ashe mazinaciya ya aure to ay sai kikara wuta tunda yace ba cikin sa bane mum tace wai ke wace irin mayyar yarinya ce nace wace irice u ta taka mata kafa fateema takasa jure kiran danta da akeyi shege sai ta fashe da kuka tace mum wallahi bantaba sanin wani namiji ba bayan sulaiman bantaba zina ba dan Allah kudena aybanta min da.......iyyyye lallai yarinya wuyan ki yayi gwari wato ina fada kina fada......................
WATAN cikin ta kusan takwas kenan amma har yau ba abunda ya canja atsakaninta da mijin tasai hantara da harara........dataga abun zai mata yawane takira gida tace mama dan Allah inaso nafara business ki ce bana yataimaka min da jari Maman tayi shuru tace fateema kinnan lafia dai ko tace eh umma yanayin jikin daine sai nauyi masha Allah tace to Allah yaraba lafia kita addua kina sharana cikin tace inayi mama tace to Allah yataimaka fateema tace amin....Maman tace yauwa dama fa inaso nakira ki zan fada miki yar uwarka ta dawo kusa dake tace wafa mama tace laraba mana yar kanin abban ku bana fada miki tana shirin komo wa nan gurin kuba fateema tace haka fa mana to shikenan zan kurata dan bata kirani ita kila bata gama kintsawa bane sukayi sallama akan maman zata kirata duk yanda sukayi da baban.............
By rukku😘 *luv u*
