WAHALAR RAYUWA

40 1 0
                                    

*UMMIN ABBATEE*😘

            *205~210*

  *WAHALAR RAYUWA*😪

Ita dai shaheeda dadi yanata yawa tarasa ina zata saka kanta dan dadi ...... ....saboda yanda mijinta abun sonta keta rafka santi amma still yaki yarda cewa itace ta girka. ..........bayan sun gama cin abincin ne itada ahlam suka gyara wurin aka wanke kayan............shikuma yakoma sama abunsa yace zai mike kafin laasar saboda gajiyan driving..................

haka da washe gari......suna zaune a palour shima ya sauko suna kallo suna tana fira...... firan dai tafi karfi atsakanin afaf da ahlam sai horn suka jiyo.........sai gashi an fara kwankwasawa kofa ahlam ce taje ta bude ganin mai gadin gidansu tace baba ina wuni yace lafia kalau ahlamu tace baba wai banace ba nason kana bata min sunaba yayi dariya yace to sunan nakune nayan gayu  fadan sa da wahala yake. .........hajiya ce tace  nazo na daukeki tace kai mahmah bana ce mata ba sai weekend zan koma ba yace to nidai itata tasoni  tace nazo. .......komawa ciki tayi ranta abace shaheeda tace waye wai kika tsaya kuna ta fira.....wai mahmah ce fa ta aiko driver   ya daukeni  bayan dqzu nace mata sai weekend toh  fah  bari na kirata inji afaf............hello mahmah a can ban garen sai cewa mahmah tayi banason korafi  tashiga mota su dawo gida hutun ya isa haka tunda ka dawo nima zaman kadaicin ya isa haka to mahma bazaa kara mana koda kwana biyu bane afaf sai da safe ina jiran autana bada dadewa ba ta kashe wayan tana dariya naji yara duka auren nasu  kwana nawane da ahlam zata zauna musu agida..............

Bada son rai ba haka ahlam takoma gida harda dan guntunn kukan ta wai zata rabu da yar uwarta..........................

           🏵🏵🏵

Alhamdulillah ayaune su shaheeda sukeyin exam din gama catering school......amma exam din practical ne kowa ya hargitse sai kanshi ke tashi saboda kowa da abunda yake girkawa...........bayan kowa yagama ne malaman suka xo domin su  gani si dandana sannan su kayi presentation agaban kowa........yagama akace zaa fadi result itadai shaheeda kanta akasa saboda anhada kowa da partners amma ita kawai ce tarage sai akace tayi ita kadai.................

        Abun mamaki sai ji tayi an fada 3rd,aka fadi second sune ahlam da partnern ta sunata murna 1st ne taji anfadi shaheeda idris wani irin ihu da kukan dadi shaheeda ta saki  ahlam ce tazo ta rungume ta suna ta murna tare..............

Tadawo gida  wuraren magrif  afaf nagida amma koda ta shiga ciki baya nan da alama yana masallaci........certificate din nata ta ajiye asaman table......sai tashiga daki dan tayi sallah..........data idarne   sai tafito dan tamusu wani abun da zasu dan ci da daddare mara nauyi
.............tana kitchen dinne tare da book dinta na school din tana duba meyakamata ta dafa kaza dai tafitar  tayi marinating da soy sauce......da su maggi and galic sai tasaka a fridge........tafara feree dankali ta yanka in cubes tasaka a tukunya ta dora tasaka gishiri kadan sai ta rufe,....wata tukunya ta dauko daban kuma tsaka ruwa da oil ta dora..........tafara yanka green ppr,carrot,onion,cabbage,sai ga koma fridge ta dauko kazar ta ta kunna gefen gas ta dora non stick tasaka mai kadan. ....sai tasaka onion galic and fresh chopd ginger......... dasuka narke sai ta saka kazar gida ya rude da kanshi woooo!bude kofar afaf kenan yadawo daga masallaci  ya hadu da shaheed zai shigo gidan suka shigo tare kanshi ne ya dake su kowannen su  sai da ha lumshe idanu...........shaheed yace kai bro yaushe matar ka ta kware haka  what yace taimaka mata nayi nakaita  catering amma fa bantabbatar da kalan dandanon nata ba kullum ahlam tana cemin ita keyi banyarda ba gashi yau naga zahiri.........zo  muje  kitchen din muga ikon Allah.......... kawai tana kokarin hada potatoe salat wanda naga irish din da ta dora ashe salat ne naga ta tsiyaye ruwan sannan ta juye dankalin a bowl tasaka bama,da abarba kadan da ta yanka kanana2  sai sai hanta da dan sugar kadan sai gasu sun bude kofar waigowa tayi ya kallesu tayi murmushi tace sannunku da shigowa yaya ina wuni afaf tsaye yayi yana mamakin ta to ni tunda ba yayanki bane bazaki gaishe dani ba kenan tace sowie sowie ina wuni anshigo lafia............yace lau munxo ganin zahirine wannan irin kanshi dayake tashi haka bro pls zoka dauke mu pic din tarihi ranar da madam tafara girki nagani kuma na shaida shaheeda tace yanda nasha zufan nan yace wani zuba wannan abun da kika shafa ya canja miki kala harda tsawon  hanci sai azata ma kinfini kyau badan wani abu ma ba ay sai kin goge shi ya sunan sane tace me? abun nan da kike shafawa sai kace wata dodo mana kiyi wani fari wuya kuma baki.......zo ayi mana karki batan time pls dan kiyi  sauri ki gama da yunwa nashigo  wllhi......itadai murmushi kawai takeyi baiwar ALLAH tace aranta ko ba dai komai kayabani kuma naji dadi wllhi............

Bayan sun gama daukan pic din sai suka koma palour suna fira suna jiran ta karasa ........ ......Bismillah na kammala...........yauwa bros  taso  muje muci banza dan yau ya fadi inji afaf shaheed yakai masa naushi yace kanwar tawace kake ma  sharri haka wai yace wane sharri daga taimako ay ita kanta tashaida cewa yanxu afaf ba dan talakawa bane.........

by rukky😘 *luv  u all*

story of an orphanOnde histórias criam vida. Descubra agora