WAHALAR RAYUWA

45 0 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘

            *85~90*

*WAHALAR RAYUWA*😪

Wannan ne Tafiyin r ayuwar afaf daga haihuwar sa har zuwa shekara goma wanda ayanxu yake cikin shekara ta goma sha daya..............wanda duk bayan sati biyu gaba daya hajiya harira ke haka kan yaran ta shi afaf din suje dama road gidan mahaifin su ......wanda aranaar ne kadai afaf kasaka kayan arziki ajikin sa. ................

          🏵🏵🏵

Yau ma yakama zuwa gida.......kowa yayi wanka alokacin afaf bai gama diban ruwa da hajiya harira yasa shi yayi ba  daga tsakar gida zuwa toilet dinta dan famfon ta ya lalace amma dan mugunta irin tata taki gyarawa kullum sai dai afaf ya cika mata bayi gata da shegen barnan ruwa. .........ya dauko ruwan akan sa yana tafiya kamar yanda yasabayin ta kamar mai ji da kansa .....ta daka masa tsawa  wai kai dan ubanka baza kayi sauri kagama zuba ruwan ba kaje ka wanke qazamin jikin ka kazo mutafi ba ?ko sai jikin ka yagaya maka kana tafiya kamar wani shegen dangin buzaye ko dangin tsiya....yar autar ta mai suna Hanne tace wallahi kekam hajiya kina takura mana gaskia kullum kice sai mun tsaya
  jiran wannan kazamin hajiya tace ke so kike kar ayi maraba damu kenan?..aa bari karki jamin ke bakisan idan baba ya gane abunda nake ma yaron nan  zai karbesa ne ba.... kuma ko dan kudin dayake bani wllhi saboda afaf ne kinga kuwa idan yakarbe shi ba maganan bada kudi............

          🏵🏵🏵

Hajiya nayi wankan tace  ahakane kayi wanka shine ka matar da wannan kazamar rigar maimakon ka dauro towel kai wannan akwai dan iskan yaro mekake boye mana to yaro karami dakai kasan wani abu kunya mtsw ta jeho masa kayan sa masu kyau data kwashe duka suna dakin ta..............sun iso  gidan yar ta Hanne  ce ta tikosu bayan sunyi parking motan ne hajiya ta juyo daga gaban motar tana kallon back seat yace to munafuki wllhi gargadin dana saba yi maka ko yau shi zan maka idan ka kuskura ka fadama ubanka ko baba abunda ke faruwa wllhi sai nakusan kashe ka ba wanda zai kwaceka ahannu na sai Allah.......
sunshiga baba da kanwar mum sunata maraba da zuwan su suka shiga suka duba sly da jiki sai suka dawo palour suka zauna......masu aiki suka kawo musu abun lashe lashe da abincin rana.......afaf ya koma dakin da babansa ke ciki dauke da abincin hannun sa.........hajiya tabi bayan sa da kallo tare da tabe baki tadai san cewa bazai fadi komai ba batada farga ba........bayan yashiga dakin ne ya ajiye abincin agefe ya je kusa da babanshi ya kwanta akan gadon tare da rungumo baban nasa yace dad yaushe zaka warke dad yaushe zaka fara magana kona  samu abokin magana wanda zan dinga fira dashi ina jin dadi?dad  har yanxu wahala nakeyi agidan hajiya kullum duka haryanxu ina zuwa fallafa dad kuma bata farin naje school gashi ankusa fara exams  sai yaron yafashe da kuka sly yana jin kukan yaron har cikin ransa amma ba baki balan tana ya kwantar ma da dansa dayafi so aduniya hankali...........shima yaron yasan ba amsa zai samu ba dan  kullum yazo sai yafada ma babansa abunda ke faruwa amma sai dai hawaye sudinga fita daga gefen fuskar sly amma ba bakin magana.........

           🏵🏵🏵

Afaf ne yadawo daga wurin tallar dan wake ....yashigo ya ajiye kayan a kitchen ya wuce palour yayai sallama yace hajiya ga kudin nasiyar duka ta kwace kamar zata fisge hannunsa tace wuce to kabamu wuri katsaya mana akai......magulmaci yace ta daka masa tsawa kawai sai ya juya yafita yunwa ce dama ke damunsa zai tambaye fa abinci......bakuwar tata tace haba harira wannan ba afaf bane shine yazama haka tallar me kuma kike dora masa me kika rasa da zaki dora ma yaro marayan Allah tallah..... harira tace bakin cikin da uwar sa tasaka ma  uwata shina ke saukewa akan danta..........kuma tallar dan wake nake dora masa saboda yasan shi ba kowa bane.......bakuwar ta Mike tsaye tare da cewa  gaskia baki da imani kuma ki kuje haduwar ki Da Allah dama akwai mara imani aduniya masu cin amanar maraya dan kaninki fa haba zumuncin duniya ya lalace kuwa Allah yaganar dake. .........koda bakuwar tafito tasamu afaf abakin kofa zaune tace zonan yataso yabi bayan ta sai da takai daidai motar ta sannan ta tsyaa ta bude jakar ta taciro  dubu biyar tace gashi ka boye  duk ranar da ta hanaka abinci sai kaje kasiya kaci kaji yace to nagode mama nagode tace bakomai afaf ALLAH  yayi maka albarka karka damu insha Allah wata rana sai labari shawara daya zan  baka shine kayi  KARATU  karka yarda ta  hanaka zuwa islamiyya da boko kaji tadaga kai tare da share hawayen fuskar sa. ............ta shiga mota ta wuce shikuma yakama hanyar zuwa gidan wani abinci akasan layin. ...........daga can ne  ya wuce islamiyya dan yasan idan yadawo bazai samu wuce wa da wuriba dan hajiya zata iya sakashi wani aikin........................da daddare ana zaune ana fira?sai ga afaf yashigo yagama bitan karatunshi kenan yashigo  yazauna bayan kusheru yana dago kansa yana kallon tv sai ga Hanne yashigo palourn hajiya hajiya bazata  samuba an min sata hajiya tace sata kuma tace eh fa hajiya baa  taba sata agidan nan ba dan haka dole hankalina yatashi indai ba annoba aka kawo mana acikin gida ba ......hajiya ta kallo afaf tace tasonan algungumi kana wani sussun kwiyar dakai kamar wani mutumin kirki kaiiii najawo ma  kaina annoba da kaina ke Hanne me aka sace miki tace hajiya kudina aka sace tace kudi kuma kai muje dakin naka suka tasa shi agaba har dakin nasa wai zasu duba kudi aka ta bincike baa ga kudi ba tace hajiya wllhi acaje jikin sa kilama yananan ya boye a aljihu yace no wllhi ban dauki kudin kiba.........yana kuka suka fara kai  mishi duka saboda yaki bari acaje jikin sa.....aykuwa hajiya ta rikeshi sai Hanne tafara lalubar aljihunsa can  ga kudi ta lalubo  tace hajiya bagasuba dubu hudu da dari  takwas........saboda harda abincin dare yabiya  yaci kafin yadawo gida da ya tashi daga islamiyya hajiya tace to Sauri    dauko min wayar av  dagudu ta ruga ta dauko hajia tata  zuba masa can sukaji magana daga bakin kofa  yana cewa kikashe shi kigani idan Allah zai barki haka kawai ya wuce abunsa. .....gaban harira da hanne yafadi saboda bakaramin shakkar sa sukeji ba bakowa bane face  mijin hajia harira dama shine mai dan  tsawatawa akan adena musgunama yaron gashi shikuma ba mazauni bane sai karfe tara na dare yake dawowa daga aiki................sum sum suka fita ita da Hanne suka bar afaf nan akwance saboda taurin zuciya ko Digon kuka babu a idanun sa.........Hanne na shiga daki tafada asaman gado tana cewa nayi kudi nayi kudi........ashe lokacin da kawar hajia harira keba afaf kudin zata fito kenan taje wurin saurayin  ta  dake jiranta wanda sai dai ata surutu a mota baida ko ficikar bata......shine idanunta sukayi to zalida kudi ashe shine ta hafa plan din cewa kudin ta ya bata. ...........

By rukky😘 *luv u all*

story of an orphanWhere stories live. Discover now