*UMMIN ABBATEE*😘
*75~80*
*WAHALAR RAYUWA*😪😪
Ta dawo gida amma me duka hanyan shiga gidan akulle ne..........ta yi mamaki wai meke yake faruwa ne hmmm ta juya tace bari taje gidan su dan Wllhi ba wani gidan ubana din da zani.........ko da taje gidan su sly acan ta same shi tare da afaf yana kwance yana bacci shikuma yana zaune yana cin abinci hajiya na gefen shi........tayi sallama suka amsa yaki dago kai balanta.......ta zauna ta gaishe da mom ta amsa shikam bata ko samu arzikin kallo ba sai ma zik dayaje ya zauna kusa dashi ya fara bashi abinci a baki.......tace baban zik meya faru dan Allah kayi hakuri nasan ban kyau taba Allah bazan sake ba......naga zulai mai aiki nanan shi yasa nabarsu yace kika barsu ko kuwa kikace ta kashe min yaro dan rashin imani kibar yarinya karama a yaro su kadai acikin gida kewai yaushe zakiyi hankali iye yaishene imani zai shigeki kidena wulakanta yaron nan nagane bakisan hakkin maraya ba wallahi dabazaki dinga musguna masa ba kitashi kije gidan ku duk ranar da kika gane yanda ake rikon maraya nabaki dama ki dawo tafara kuka tana rokon mum ki taimaka kibashi hakuri wallahi kaddara ne bazan karaba na rantse hajiya ina yakeso naje da yaro tajuya gareshi ta kama kafar sa tana kuka ya shure hannun ta ya mike tsaye zai fita daga palourn sai yaci karo da baban sa zai shigo palourn yace sannu da shigowa baba yace yauwa mindau zo dama inason ganin ka ne yace to baba zeezee ta gaishe shi...........yace mindau akan ciwon mun dinku naso naje tare da ita
India amma kaga nima bawani lafia ce ta isheniba shine nakeso kutafi tare banason ciwon nan yayi tsanani ....yace to baba insha Allah zan fara mana shirin tafiya.....sannna kafin nashigo naji maganan da kukeyi kayi hakuri kabarta takoma dakin ta idan ka rabu da ita kasan Waza ka samo nan gaba yace baba bata da imani ko kadan so take ta kashe min yaro bansan me ya tare mata ba a duniya ba...... yace mindau sai hakuri mutuwa da rayuwa tana gurin Allah kabarta da niya daya Allah yaga niyarka domin shine ita kuma Allah yaganar da ita....ya juyo gare ta yace karna kuma ji karna kuma gani dan kome yayi miki anan gaba dukan mu bazamu saka baki ba Allah yatsare gaba sukace amin dukan su.tace nagode baba insha Allah bazan sake ba.....zan rike shi amana...........🏵🏵🏵
Ya kan mala shirin tafiyar su India aranar sa zai tafi sunzo rakashi filin jirgi ya tsugunna yakama kafadar afaf yace Allah yayi maka albarka Allah yatsare min kai yarona banda rashin ji dan banaso dungure min goshin ka sannan banda yawan wasa kadinga karatu sosai kaji insha Allah nan gaba zaka zamo abun alfahari ka kula da kanka kaji yamike zeezee anata tabe baki ta kawar dakai tace adinga dai yin adalci shi zik ba da bane wato dab gaban goshin ka kawai kake ma addua......yace nasan meyasa saboda shi bai uwar da zata masa adduar nan gadai amana nan idan kikaci keda Allah.....yashafa kam zik yace banda tsokanan brodan ka fada kaji......Allah yayi muku albarka baki daya yace ameen dady afaf yazo ya rungume dadyn as yace dad come back soon pls I will miss u yace karka damu my son kadinga mana addua idan kayi sallah Allah yaba mum lafia sai mudawo ko yace yes dad yasake dad din yaje ya rungume hajiya tace Muhammad akula da karatu sosai karka damu bazamu dade ba insha Allah......suna hawa jirgin suna daga musu hannu afaf yana hawaye dan yasa kwanakin WAHALAR sane suka zo har sai dadyn sa yadawo dahaka har suka shige suna tsaye jirgi ya tashi sama suka juya zasu wuce gida ta talle keyar sa bana hanaka shiga ma mutane gaba ba. ...........
🏵🏵🏵
wata daya kenan da tafiyar su sly India wanda anyi nasara akan rashin lafiar mum da sukaje har suna shirye shiryen dawowa gida Nigeria.............afaf ma yatashi da murna saboda jiya baban ya kirashi yake fada masa zai dawo ayau shine yake ta jin dadi tabashi sababbin kaya yasaka sai jin dadi yake na rakube akasan tiles bayan kujera yana lekan tv saboda ta hanashi zama a saman kujera idan tana zaune sai dai akasa.....haka take masa sai daga taji horn din babansa sai tace dawo nan dan ubanka. .........kirrrrr wayar ta tayi kara tadaga hello baba ina wuni taji muryan sa kasa kasa yace kizo gida keda yaran gaba daya tace lafia kuwa baba sun iso ne yace kidai zo. .......dif hello hello chai wannan tsohon zai takura ma mutane bayan yasan mijina zai dawo yau ko naje namasa me oho mtsw ke zulai yarinyar tazo da gudu tace dauko min gyale na da jakata........suna cikin motane tace kai kuma dan ubanka ko surutu idan naji kayi agidannan bale yakaika dadewa nayi maka wani abu sai kaci shegiyar uwar nan taka maye kawai may fari kamar zabiya dena zubomin shegun idanun nan balain haushi nakeji naga gashin nan akanka kamar na turawa da ana cirewa na mayar ma zik ayda nayi zik yayi dariya yace Allah kuwa mum danaji dadi tace Allah kuwa yarona..................
SUN isa gidan................suuka shiga sukayi parking.........
....
by rukky 😘 *luv u all*
