*UMMIN ABBATEE*😘
*140~145*
*WAHALAR RAYUWA*😪
Ko wa na tsaye suna jiran jirgi ya tsaya saboda Ya riga yagama saukowa daga sama ..... ....ko wannen su ya kaqu ita kanta shaheeda tamatsu su fito saboda gajiyar tsayuwa da tayi dan ita bamai jimirin tsayuwa bace.......gashi mahmah tahana su komawa cikin mota......tafi to da as wayar ta tana ta chating tana ba friends dinta labarin abonda ke faruwa saboda wani useless can ansamu tsayuwa acikin rana ni nagaji wallahi ana ta cema ta sowie wasu kuma suna mata dariya.........dai dai nan mutanen dake cikin jirgi suka fara fitowa daya bayan daya kowane daga daga cikin su daga ka ganshi kaga hutu da kasaita.........idanun shaheeda ne suka kai mata kan wani hadadden gaye fari sollll,ga hanci ga idanu ga gashin sa akwance sak na Imran khan😜.....ha wata qasumba lub ya zagaye kumatun sa mai hade da fuska doguwa......kyan nasa takasa tantance irin sa dan dai tunda take bata taba ganin baiwar kyau da tataba burgeta ba kamar ta wannan saurayin wani abu ya tsargeta a zuciya wanda bata san ko menene ba saboda itadai batasan menene so ba dan bata taba yin saba. ......hankalin ta yatafi gun sa tana ta binsa da kallo tana murmushi tare da tunani kala kala......wanda ni rukayya idan antan bayeni shikam bazan iya fadan nameye ba duk shishshigina saboda abun a heart ne😂............
bata ankaraba sai ganin tayi wannan saurayin yazo ya rungume dad suna dariya.......shi kanshi alhaji sulaiman dake kusa da dady zuba musu ido yayi yana kallo dan saurayin wanda bazai taba manta jininsa da yafi so ba aduniya wato afaf......shiko afaf ya dago kenan daga jikin dady yana mai kai dubansa daya gefen da niyar gaishe dasu mahmah sai ganin fuska yayi wadda bazai taba mantawa da itaba yasaki glasses dinsa da yacire daga fuskar sa akasa yace wat?tare da zaro manyan idanun sa yace dady kaine?alhaji sulaiman yabude masa hannu wansa alaman yazo ya rungume sa...... da sauri yafada jikin baban nasa dukan su suka fara kuka...........kukan dadi ne zallah dana kewar juna......shiko afaf harda mamaki da yacika shi fam saboda baa taba fada masa cewa baban nasa yaji sauki ba.......shaheed yadafo afaf ta baya yace to bro kaga dadys kamanta dani ko afaf ya juyo yace hii bro sowie dan Allah dadi yamin yawa wallahi mahmah ina wuni tace sannu yaron kirki nikam har zanyi fushi nace baka ganni ba babanninka kawai ka gani ahlam ta juya baya tace ayni ba ruwana da yaya afaf yabude hannunsa yace oyoyo my sisto my friend au bazaki jiyoba ashe bakya son game din da nasiya mana kenan mai dadi har inacewa yau zamu fara bugawa.....as sauri ta juyo ta rungume shi ta gefe.........dady yace toh kuxo mu wuce gida wannan fitar ta isa haka awaje.......ta gefen ta kowa yazo ya wuce itakam inbanda dukan uku uku ba abunda gabanta yakeyi.....wai ace wannan gayen afaf ne innalillahi!🏵🏵🏵
an isa gida kowa ya zauna a palour akace shaheeda da ahlam su kwaso abincin sukawo kasan carpet........inbanda satan kallo ba abunda shaheeda keyi shikuewa KO ajikinsa dan yasan yar rainin wayo ce shikuwa ahalin yanxu bazai iya daukan raini ba......bayan anci ansha ne ya koma kusa da dadyn sa ya zauna yace dady yaushe kaji sauki?bansani ba meyasa baa sanar daniba nan ya kwashe labarin komai yafada masa kuma dalilin rashin sanar dashi saboda zai iya raba hankalinsa yadawo gida.......yace koda baa fadamin ba hankalina rabe yake fatana kullum shine naga na kammala karatun nan nadawo naganka dan nayi akawari albashina zan tara nakaika kasar waje.....ya juyo yakalli alhaji idris yace dad nagode Allah kadai ne zai biyaka akan taimakon da kayi mana...............Allah yakara budi da rufin asiri aka amsa da ameen... afaf yace dady ina dan tsoho dan Allah muje naganshi yace aa bazaka hutaba zuwa anjima KO gobe tukunna yace no dady bari kawai naje na watsa ruwa nafito ay banga ta zama ba........
by rukky 😘 *luv u all*
![](https://img.wattpad.com/cover/86802023-288-k7de994.jpg)