story of an orphan AFAF

71 0 0
                                    

*UMMIN ABBATEE*😘

        *65~70*

*WAHALAR RAYUWA*😪😪

Washe gari tatashi da matsinan cin ciwon baya.....amma ta daure tana ta aikin ta sai ga Abdul yadawo dama shi baya zama idan yazo...... yamiko mata maganin rubutun yace ki shanye yanxu gashima da alama naguda ke damunki toh sannu karki bari ki haihu agida dai idan kika ga zatazo  da gaske ki je asibiti yanxu zan biya ta gida zan ce mama tazo ta zauna dake tace to nagode.....abun yadame ta sosai   amma tana tsoron tukarar mijinta da maganan dan batasan da wace kalma zai bata amsa ba gashi ita kuwa idan akwai  abunda ta tsana bai wuce afada mata magana mara dadi akan cikin nan ba wato ace mata shege ne. ......da haka tata  daure wa dan bataso taje asibiti da sauri suta tura mata hannu........tayi dauriya tajawo akwatin da tahada kayan baby aciki tajawo mukulli ta zura hijab tabude kofar ta kulle da makulli ta zura mukulli acikin karamar jakar hannun ta takama hanyar waje sai ga horn taji bata ko kula suba dan tasan su sly ne ita ta kanta take tace baba bala muje asibiti dan Allah banajin dadi yace ashha hajiya muje yakarbi kayan yasa amota ta gewaya zata shiga mota sly ya tsura mata ido ...........tun jiya yaji yana tunanin fateema sosai wai meke damunsa ne baigama tunanin ba yaga zatayi dabaya tafadi tana rike baya tana salati da gudu yazo yatare da yana subhanallah yataimaka yasata a bayan seat shima ya zauna ya dora  kanta akafafunsa yace baba yi sauri muje.......sun isa asibiti aka kai ta dakin haihuwa ikon Allah awa biyar kenan da shiga da ita amma shuru wata nurse ta fito tace  su waye suka kawo fateema sulaiman yamike jiki na kyarma tace zo kayi signing dan dole sai an ciro mata babyn ta wahala dayawa gashi jininta yana so yahau kafin yahau akeso aciro  babyn dan zaa iya rasasu baki daya........jiki na rawa ya karbi biro yayi signing .........yadawo ya zauna yanata kuka mutane na kallon shi yarike baba bala yana cewa baba nina sama fateema hawan jini wallahi baba duk  abunda nake mata ina jin ba dadi ajikina amma bansan meyasa nake mata ba kamar sakani akeyi dole baba sai ce mishi yake yallabai ayi hakuri kaddara ce insha Allah komai ya wuce..............

Agida KUMA  bayan anbar zeezee atsaye da alama ma ya manta da wata zeezee azuciye tayi hanyar shiga gida mai gadi da yunusa mai ba flowers ruwa suna tsaye suna kallon ta ta juyo  bata ko kalli tsufan suba ta ce kuuuu dan ibanku me kuke kallo magulmata kawai mtsw ta shigewar ta girgiza kai kawai sukayi.....................Asibibi doctor ya bude kofar da azama sly yaje kusa dashi yace doctor ya ake ciki doctor yashare zufa yace kaine mijin fateema yace eh likita nine doctor ya ce inason ganinka.......shigarsu office din keda wuya sai ga anty laraba ta iso bala driver yagane ta yakirata bayan ta zauna yamata bayanin komai suka zauna jingum suna jiran tsammani.............doctor yacire glasses din fuskar shi yace sulaiman ryt ?yace eh sai doctor yace meyasa bakwa iya kula da mace idan tana da ciki kasan wane irin hawanjine ki dawainiya da baiwar Allahn can ko kana musguna mata ne.....shidai duk ya tsure yace likita kafada min tana lafia yace kadamune da tana lafia ko ta mutu ya mike yace aa doctor karkace min fateema ta mutu doctor ya dukar da kansa kasa yace zauna bayan ya zauna yace sai dai kayi hakuri sulaiman munyi iyakar kokarin mu amma Abun yafi karfin mune munsamu ceto ran dan amma da azama yamike yace amma me amma me likita mekake so kace min likita yadawo yakama shi yace kayi hakuri sulaiman dukan mu musulmai ne  kuma munsan kaddara Allah yayi ma fateema cikawa bamu samu ma munyi aikin ba ana shirin farawa nunfashin ta ya canja muna ta kokarin cuton ranta ikon Allah sai ga kan baby   yafito bayan mun zaro baby zuwan danayi na nuna mata abun da ta haifa tagani har murmushi tayi tashafa kansa sai gani mukayi hannun nata yafadi kasa.............sumamme kafito da sly bala da anty laraba suka taso hankali a tashe suna tambayan lafia........sai gashi ana kiransu sukarbi baby..............bakaramin tashin hankali suka shigaba nan ta kira gidan su fateema aka fada................sly bai farfadoba sai bayan ana shirin kai fateema gidan ta na gaskia ya dugu Mike daga kwance dayake yana kuka ya rungume ta yana fadan fateema kiyafemin dan Allah kiyafemin na cuceki fatima Allah yajikan ki fateema shikenan narasa mai sona narasa masoyiya ta wayyyo Allah na......dakyar aka bambareshi daga jikin ta baban shi yana masa nasiha ahankali kaman rada sai gani nayi yafara kada kansa alaman gamsuwa da zantukam baban nashi yaje ya tsugunna yana mata addua gaba daya ma hawayen ya dauke sai kukan zuciya da yake sannan aka dauke ta aka wuce.......ya dawo baya magana sai dai yadinga bin kowa da ido ayi ayi komaga yayi yakiyi duk yazama wani iri...........tunda akayi rasuwan inbanda murna ba abunda zeezee keyi ita yaro ace harda jaririn ma ay da tafijin dadi ita aganin ta aikin bokane yayi. ..
..

Yau kwana bakwai kenan da rasuwar fateema sai dai mubita da addua Allah yakai rahama kabarinta. .............anyi zanen suna a masallaci asuba inda aka sakama baby muhammad.........da safe yashi go side din fateema da iyayen ta suke zaune baice komai ba dama idan har yashi baya cewa komai sai dai ya karbi baby yata sa  gaba yana kallon shi maman fateema tayi dauriya tamatsa kusa dashi tace sulaiman yadago kansa ya tsura mata ido ta ce Allah yayima fatima rasuwa sai dai mubita da addua kaji kayi hakuri idan kunayin haka wakake so Ya  kula da muhamad koso kake shima ya mutu dakarfi sly yace aaa mama bazai mutu yabarni ba kamar yanda fateema tatafi tabarni tare da manna yaron akirjinsa yana kuka mai first dauki wanda  sukaji dadin kukan nashi dan yanxu zai samu saukin radadin  dayake ji.................

YAu wara daya kenan da rasuwar fateema yana zaune a gefen fateema  yana ba muhammad milk  a feeding bottle ya dago kansa yace mama ta juyi tace naam sulaimanu yace kinsan wani suna fateema takeson sakama baby boy dama idan ta Haifa mana tace um um dan da aikin sa kenan ya zauna yana bada labarin abunda fateema ke so da wanda bataso....yace muhammad afaf da haka afaf zaadinga kiranshi daga yau tace to sulaimanu Allah yaraya mana Muhammad afaf.....yace amin.......suna cikin firar sai ga Maman shi ta shigo wadda kamar kar fateema tarasu taji duk ta karaya  saboda yanda suka dinga cewa ba cikin sly bane sai  gashi yaron yana kama da sly sosai duk da babyn yafi fari ga gashi kamar na Maman sa amma kaman sa da  sly tafi yawa.........tace sannun ku Ya  gidan ta zauna suka gaisa sai tace mikomin jikalle na sly yamike mata taci gaba da basa milk din mum tace hajiya wato mamar fatima tace naam mum tace yakamata rikon muhammad yadawo hannuna sly yace mum afaf zaki dinga cewa tace toh fa wani sabon salon muka samu yace eh fa haka fatima take so ta girgiza kai tace to sulaiman duk zan gayama sauran jamaa su sani yace  yauwa mum sai Maman fateema tace banki ta takiba hajia amma kar adaura miki nauyi kibari natafi dashi kawai mum tace kai haba wani nauyi ai dama mukeda  hakkin kula dashi kawai kema yakamata ki koma wurin mai gida ay kinyi kokari ........ .
.   To MASU KARATU KUNJI DALILIN RIKON AFAF AGUN  DANGIN UBANSA WANDA BADA SAN RAN MAHAIFIYAR FATEEMA TABA DA SHIBA. .........SAI KUBIYO NI DAN JIN  MEYASA RIKONSA YAKOMA GUN YAYAR BABANSA HAJIYA HARIRA SANNAN SHI BABAN NASA WATO SLY INA YATAFI??????


BY RUKKY 😘 *luv u all*

story of an orphanDonde viven las historias. Descúbrelo ahora