wahalar RAYUWA

38 1 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘

         *155~160*

*WAHALAR RAYUWA*😪

          🏵🏵🏵

Amaryar tasha kyau dan baaso aga kwalliyar ta aka rufeta da wani katon gyale mai kyau sai kace ansa ma diamond acikin sa inbada tashin  kanshi ba abunda or fitowa daga jikin amarya......afaf yafito yabude mata kofar baya tashiga ta zauna wanda dama shaheed na ciki zaune ta baya shima saboda tint din dake jikin motan baki shiyasa ba wanda ya isa yagane wake ciki dakuma me akeyi acikin...........ya kulle kofar ya bude  ta gaban yazauna ya tashe motar dama can akunne take ango nashan A.c.........shaheed ya riko hannun ta ta kwauce......sai ya saka hannu zai bude mata fuskar da aka kulle as suprise sai anshiga hall......  afaf zayake  hango komai  ta mirrow yayi dariya yace kai karabun min da yar uwa fa haba......shaheed yace wallahi kayi aikin dana saka ka dena lekon asirin ango da amarya......AFAF  yayi dariya...............

          🏵🏵🏵

hall kam yacika makil.......wakokinn umar shareef sai tashi sukeyi daya bayan daya wasu ma saboda dadin  wakokin kasa hakuri sukayi suka tashi suka fara takawa ...... ...M.C yafara magana yana sanar da zuwan ango da amarya............kawayen amarya masu anko suka fita dan shigowa tare da amarya.......duk da haka amarya taki cire katoton gyalen ta ko fuskan ta anhana kowa gani.........ango cikin blue captan sun sha aiki  haduwar su baa magana saboda a Dubai dad yayi ordern su haka aka jera aka tafiya nan take salon wakar ya canja zuwa wakar nan ta m shareef mai taken amal ita ya canja yayima ango da amarya........sai da suka kai tsakiyan hall kawai wata antin  amarya tazo ta fesa wani abu fari nan take ta cirema amarya gyalen wuri ya kaure da ihu saboda haduwar amarya baa magana ashe itace zata saka pink din daga sama har kasa harta kwalliyar fuskan ta ma......sai ji nayi m shareef Ya canja taken kidan kuma zuwa nagode#🎤 kut kawayen amarya aka fada kaiwa kasa........

Ankira ango da amarya suyi rawa afaf yafito yanata manni nan wata cikin kawayen amarya itama ta fara manna ma afaf tana rawa tana shishshige masa shikuma ba rawar yake ba kawai manni yake.........duk abun nan da akeyi hankalin shaheeeda na wurin ashe tacika kamar zata fashe ranta bai gama baciba taga yakoma wurin zaman shi itama yarinyar tabishi tana kwarkwasa .......

......haka da aka  watse bukin ma tabishi motar shi wai yakaita gida yadai shareta yashiga ya zauna yana jiran ango da amarya su fito........ta dame shi ya daka mata tsawa da dalla ke wuce ki bani wuri yarinya ba kunya ba kawaici sai wani shishshigemin kike cewa nayi inasonki da zaki dameni wannan motar ango da amarya na dauko ciki kinsani kuma amma kizo kidameni nakai ki gida nina  kawo ki ni  wuce kibani wuri dan Allah haka ta juya asukwane tana kare fuska saboda awajene kuma duk mutane sun fito suna shirin wuce wa gidajen su........

Angama buki lafia ango yatare da amaryar sa  agidan sa dayafara ginawa kuma babansa yataimaka masa wurin karasowa.... mai bene gidan ya hadu iya haduwa ba  kushewa sai dai muyi ma ango da amaryar fatan Allah ya kawo kazantar daki. ...ameen..................ranar daurin aure bayan angama daurawa  aka wuce wurin reception  da yamma kuma aka shirya amarya maryam dan kaita  dakin mijinta ..........harda kannen ango anje kai amarya bayan angwaye sunyi siyan baki duk suka kwashe kawayen amarya.........harda ahlam amma fir shaheeda taki wuce wa wai  zata jira afaf yadawo dan yaje  siyama su shaheed kayan tea sun manta basu siyaba tana nan zaune yashi go da sallama suka amsa shaheed yace sannu bros Allah yasaka maka da alkhairi yakuma nuna min auren ka.....ko da  yake naji anata cewa yau kayi budurwa shaheeeda dai batace komai ba.....afaf yace kagani bari naje nahuta ina amaryar yace tana ciki kasan kunya akeji tanacan ta kulle kai da mayafi suka taba afaf yace kadai bimin ita ahankali yana maganan ahankali bayason shaheeda yajuyo su......shaheed yace baka da dama bro tnk u very very much Allah yabar zumunci afaf yace ameen good nyt.......shaheed yace ke wai anan zaki kwanan mana ne katuwa dake tace um  um yaya tana mai kallon bayan afaf dayake shirin bude kofa yace to basai kibi afaf ba afaf ya jiyo  yace waye zai bini maryam din shaheeda yace aa garinku ne ba maryam ba shaheeda fa nake magana afaf yace to ina kuma zan kaita shaheed yace ba gida zaka je ba yace aa ni wurin dadyna zanje acan zan kwana shaheed yace to ya kenan kewai gulmar me tatsayar dake ba kina kallo aka wuce da ahlam ba mtsw yanxu yakike so  nayi kinsan cewa gidan su ba nisa danan afaf yace oho ni kunga tafiyata shaheed yace jirani to nazo sai na samar miki napep  idan akwai.........

AFAF dariya kawai yake  kwasa acikin mota saboda muguntar da yayi gobe ma takara shishshigi bammasan gulmar dayasa  zata bini gida ba hhhh........ya isa gida yasamu baki yan buki yagaishesu yawuce sakin mahmah yace mama ya gida ya gajiya tace afaf ay kune da gajiya sannu Allah yayi albarka yace amin mahma yunwa nakeji akwai abincin tace wllhi abunda akwai nasan bakaso taliyane amma bari nakira yaran nan  sai a soya maka koda chips ne karka kwanta da yunwa dan nasan masu aikin nan duk sunyi  bacci......yace to nagode mahmah bari naje daki najira. ........

isowar shaheeda kenan gida bakaramin mamaki tayiba ganin motar agida wato afaf gida zaiyo  shine yace banan  yayiba wannan wane irin mutum ne wai da baagane kansa.......tashiga harda mahma tadawo palour tace kewai ina  kika tsaya ne tace um am ina gidan yaya yanxu aka dawo dani mahma tace hmm abun nema yasamu son yawo. .......shiga kitchen ki soya ma  yayanku afaf chips yadawo yanajin yunwa naje naga ahlam tayi bacci ashe........idanu shaheeda ta zaro tare da cewa mahmah nagaji wllhi..
......au bazakiyi ba kenan tace zanyi ta wuce daki dan ajiye jakar ta.......

by rukky😘 *luv u all*

story of an orphanМесто, где живут истории. Откройте их для себя