WAHALAR RAYUWA

45 1 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘

         *110~115*

*WAHALAR RAYUWA*😪
     🏵🏵🏵

Saboda rashin exam card haka yakara missing rubuta waec dinshi.......yana nan gida sai dai  bai gasa zuwa islamiyya ba kullum sai sun hadu da maryam........hajiya harira tace gida alhaji kaka yace wai kusan wata biyu kenan kullum sai kinxo amma bakya zuwa da muhammad lafia dai yake ko tafara um um baba nace maka cewa yake shifa bazai zoba.....ya kalle ta yace harira tace naam baba yace babba dake kina shirya karya haka?bayan nasan ko inda yaron yake baki sani ba ko kin sani?tace am baba nasani yana gida nabarshi lafia kuwa baba yamata dakuwa yace ungo naki ashe bakida mutunci har zaki dinga tambaya ta ko lafia ace dan kaninki harira dan kaninki zaki dinga azabtar wa sai kace tsintar sa kikayi ke ko tsintuwar sa kikay ay bakya dinga masa abunda kike masa ba yaro har a cell ya kwana kusan uku kuma  kinsani amma bakije ba wani irin rashin imani ne haka ?sai yafashe da kuka ta sauka kasa dan Allah baba kayi hakuri sharrin shedan ne bazan karaba ba yace kima kara basai idan kin kara ganinsa ba sannan zaki masa abunda kika ga dama ba yaushe rabon ki da shi amma ace kullum sai dai kice min yana gida yace bazai xo ganin baban saba baki da hankali harira yaron da bai hada ubansa da kowa ba aduniyan nan dazu dazu yabar gidan nan.......ta dago da sauri baba a ina yake zama to yace ina ruwan ki iyyye kin damune?tashi ni kibani wuri banason kukan munafurci angirma baa san  angirma......haka tatashi jiki asabule tabar gidan gashi tazo da dan bukatar ta ta kudi haka takoma gida tana ta tsinema afaf acikin zuciyar ta..........                

           🏵🏵🏵
Bayan shekara  1 one daya.......
Alhaji idris  ne zaune  a dakin sa yayi shirin bacci zai kwanta sai ga hajiya  ameena tashigo tace alhaji ya dai harzata kwanta ne?yace wallahi kuwa nagaji dayawa ne yau...ta zauna daga bakin gadon dab dashi ta riko hannunsa ta hada da nata tana murzawa tace alhaji yace naam uwar gida ran gida naga alaman yau soyayya kike ji tafada kirjin shi tana murmushi tace kaganka ko yaceeee ahhh ba gashi ba kinaso ki rudar dani tace dana yi maka me sarkin zolaya yace habawa wannan irin runguma haka lallai kice yau........kawai sai ta kyalkyale da dariya  tatashi ta gyara zaman ta tace alhaji wata magana nakeson  yi dakai yace wace magana fa yana gyara zaman sa tace akan maganan afaf alhaji naga baka ce komai ba akan  maganan karatunsa gashi yau kusan shekara daya fa kenan ya tsura mata ido yana murmushi tace wannan kallo fa alhaji yace hmm  albishirin ki tace albishir  kuma name yace bazan fada ba sai kin bani tukwici tace tukwici me kake so yace na irin hug din dazu yana Mai kashe mata ido tayi dariya tace sai ka fada sai nayi har wanda ma yafi runguma yace Allah matas tace kwarai kuwa.....yayi gyaran murya yace nagama process na karatun afaf insha Allah zuwa next month zai wuce  Malaysia karatu.....tayi murna sosai tadinga masa addua yace amin amma bani tukwicina dai  tukunna......nan dai naga tsofaffin masoyan suna so su lula a duniyar  lubayya na banko kofa da sauri😜

          🏵🏵🏵

Ba karamin dadi da murna afaf yayi ba yanata kukan dadi da tuna baya amma gashinan yau shine wai zaije  kasar waje yau.......kasa bacci yayi da daddaren  sai nafila yake tayi yana mika godia sa ga Allah Sai wuraren karfe 3 nadare bacci ya kwashesa........ba inda zakaje ahaka zaka kare cikin wahala nafison kullum naganka ahaka kamar yanda uwarka ta kare bakin ciki ya kashe ka yana tafiya zai shiga jirgi tana jawo sa yana kuka yana rokon ta ta kyaleshi........firgigit yatashi yana salati yana share zufa yana tuno mafarkin nasa fuskar wata yagani kamar ya santa kamar bai Santana........................saura kwana daya afaf ya wuce Malay yaje gida ya yima babansa da kakan sa sallama haka yafito gidan hawaye shakaf a fuskar sa........baban sama sai kallon sa yake yana kuka sai da aka ta lallashin su ........dakyar ya fito daga gidan yatafi.......Ranar tafiyan afaf ta zo Alhaji baya gari hajiya ameena tace shaheeda da ahlam suzo suje tare su raka afaf..... shaheeda tace bazata jeba haka kawai akan wannan dan talakawan zaa wanice tatashi tana hutawa taje ta rakashi......hajiya amina  tadinga mata fada tace KUMA  wallahi sai kinxo muntafi tare mara kunya kawai da kinsan waye ubansa da kuma matsayin sa agun mahaifinki da bazaki dinga wulakanta afaf ba  amma kici gaba kigani......maza wuce muje .......haka suka isa airport sai taunan cingam take.....ankirasu afaf zasu shiga jirgi hajiya amina da ahlam suna ta masa addua shaheeda ta juyo ta kalle sa tace toh kardai aje ana musu kauyancin nan da aka saba yi da rawar kai ko kallon Inda take baiyi ba ya wuce ya hau  jirgi yana ta daga musu hannu ahlam sai daga masa take tana matsan kwalla..........

by rukky😘 *luv u all*

story of an orphanTahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon