WAHALAR RAYUWA

49 1 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘   

           *125~130*

*WAHALAR RAYUWA*😪

Allah mai iko kenan idan yasoka da khairi bamai nifarka da  sharri........AFAF matashin saurayi mai tashe da  ilmi da hazaqa.........ga kyau ga iya daukan wanka.......ga hankali da nutsuwa......m atsalan sa daya kuma yan mata ne ke ganin wannan matsalan wato shine afaf baya dariya kuma baya yawan magana baida aboki dan shi bai yarda da kowa ba......karatunsa kawai yasa gaba barinshi bai wuce yakarasa karatun sa lafia ba yakoma kasar haihuwar saba.....yakuma samu aikin yi dan yayi alqawarin kai mahaifinsa asibiti dan aduba lafian sa........AFAF kenan shi duk baisan abunda ke faruwa ba saboda mahaifinsa sulaiman ya hana afada masa saboda hankalin sa zai komo gida yakasa maida hankali a karatun sa.................

          🏵🏵🏵

Toh shaheed wai me kake jirane kaki wuce wa kaduna kafara aiki?alhaji idris ne ke tambayan sa yace dad wallahi inaso nahuta ne mahmah tace wane hutu yau kusan wata hudu kenan kar abun naka yawuce gona da iri fa.....yace insha Allah zan shirya zuwa wani sati mai zuwa sai na wuce ahh to da dai yafi......shaheeda yace dad bayason tafiya ne saboda yayi sabuwar budurwa a sama road shaheed ya juyo da fushi ya jefeta da pillown dake hannunsa yace to uwar surutu uban wa yasaki fada wallahi idan ina magana dake kina kwashewa kina fada batare da naceki fada ba ko murmushina bazaki kara ganiba balantana magana ta.........mahmah tace haba kaikuwa meye abun boye au ashe ma as gaske takeyi kenan wacece aka samomin  surukar yace kyaleta mahmah ko magana bantaba yi  fa da yarinyar ba....mahmah tace kenan ko  sunan ta da gidan su baka wani ba?ya sosa keya yana mai kallon dady...dady yace ni meye na kallo na bari nata shi nabaku wuri ni inada wurin zuwa.....bayan mahmah ta dawo daga rakiyan mijin tane ta dawo palourn ta zauna tace shaheed baka fadamin wacece ba yace sunan ta maryam asama road take jiyane fa naje gidan abokina dinnan mansur shine naganta koda na nunama abokina ita yace yama santa daga islamiyya ta dawo.....mahmah tayi murmushi tace Allah yazaba mafi alkhairi....sukace amin shida shaheeda.......bayan mahmah tatashi tashiga cikine shaheeda tace kayi hakuri bros dan Allah ya shareta sai tadawo kasan carpet ta tsugunna kusa dashi ta rike kunnen ta tace pls bro am sowie yace tashi nayafe miki amma wallahi karki sake tace nama daina kwata kwata yaja hancin ta yace naughty girl kawai...........

         🏵🏵🏵

umma kwana biyu afaf bai kirani ba nasan exams din shiga final year ne ya rudar dashi Allah Dai ya taimaka yabashi saa umma tace amin.....kedai da AFAF dinnan sai Allah ya hada jininku sosai gashi kince baice yana sonki ba kuma tayi murmushi tace umma zumunci ne kawai da kuma shakuwa........yarone yayi sallama yashigo suka amsa tace wai ana neman maryam awaje gaban ta yafadi abunda baa taba yiba dan bata taba sakema ko wane namiji fuska ba.....tace kai kaje  kace masa batanan kuma karka yarda ka dawo wallahi mtsw......Maman tace aa maryam baayi haka ba so kikeyi kifara korar samari  aranar farko da aka fara zuwa tadi gunki maza tunda ke kikace ma yaron nan karya dawo kisaka hijab kije kiga waye kiyi biyyaya kamar yanda nasan ki da ita .....tace umma amma.....umma tace tashi kije yar albarka ki kula da kanki Allah  yayi albarka.....tatashi jiki amace tasako hijab sannan tafita tadade atsaye bakin gate tana jimamim fita.....mtsw ni kunya ma nakeji wallahi bansan Ya akeyin abun ba sai ma dariya ta kubuce mata ta gyara zaman hijab dinta tafita tayi sallama.....suka amsa ta gaishe su mansur yace sannu malama maryam tace yauwa sannu yace wananan babban aboki nane yazo unguwar mune shekara jiya shine fa yahadu dake kina dawowa daga islamiyya.... tace Allah sarki....mansur yaci gaba da cewa to tun daga ranar ne abokina dai yakamu  da sonki kullum yana unguwar nan akan na rakashi to agaskia koni shakkar ki nakeyi saboda magana bata taba hadani dake ba........amma saboda yanda naga dagaske yakeyi shine na amince masa da muzo yau dafatan kuma abokina  zai samu karbuwa........bari nabaku wuri sai ku gaisa....ya mikawa shaheed hannu suka taba yace zan shiga mota na jiraku...........
  ......Bayan wuce war mansur dukan su sukayi shuru can dai  ya daure yace  sannu malama maryam tace yauwa yace kinji abunda abokina yace ashirin gaskia ba karya gaskiane tin ranar da naganki naji kin kwanta min araina shine nace bari nakawo kokon bara  na ko Allah zaisa na dace.......tayi shuru yace kinyi shuru Allah yasa ba ansar aa  zan samu ba tace bakomai kabani lokaci zan yi shawara yace to nagode Allah yasa naji alkhairi tayi murmushi tace zanshiga ciki nagode yace tsaya mana  yan  mata baki tambaya nawa sunan ba ay tace sowie namanta ne yace to natuna miki sunana shaheed idris nayi both primary and secondry  a kebbi state dana gama  kuma naje kasar waje nayi degree dina afannin medicine banyi months da kammala komai ba nadawo insha Allah dama zuwa wani sati  nakeson wuce wa kaduna acan nasamu aiki awani asibiti...........tace ALLAH ya taimaka yace amin bari nabarki ki  wuce cikin gida yaushe kenan zanxo jin ansa ta tace kabani sati biyu sai ka dawo yace haba haba sati biyu ki rufamin asiri mana sai kisa nayi tunanin ko wani aibune dani da sai kin gama tunanin duniya sannan kibani ansa tayi dariya ya tsura mata ido yana kallon ta sai a sannan yaga baiwar kyan maryam dakyau tace kabani numbern ka zan kira ka yace banyarda ba kidai bani taki ni sai na kira tafafa masa yasaka sukayi sallama tawuce cikin gidan.............

         🏵🏵🏵

Wasa wasa kullum zai  kirata yace yakira tabashi amsane ahaka har  suka saba sosai soyayya mai karfi tashiga tsakanin su..................

mahaifin afaf yakoma kan kasuwan cinsa da taimakon amininsa alhaji idris amma Abu daya  anyi anyi dashi akan yanemi matar aure fafir yaki yace mata basu da amana mata daya kacal naso kuma nasan kara son wata bayan itaba.......yan ma maganan da sukeyi kenan shida idris har  yake  cewa gaskia inason naje birnin kebbi amma tunda naga afaf yakusa dawowa kila nabari yadawo mutafi tare......idris yace ya kamata kuwa tunda da kawarke sunzo dubaka sly yace wallahi kuwa tsofaffin nan Sun gama min komai ko basu so ganina ba tinda har  suka haifamin mahaifiyar afaf idris ya girgiza kai yace kaikam sai banaso kana sakama kanka tunani dayawa fa..........

       🏵🏵🏵

by rukky😘 *luv u all*

story of an orphanOù les histoires vivent. Découvrez maintenant