WAHALAR RAYUWA

68 2 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘
               &
    *FAE SAULAWA*
     
       *190~195*

*WAHALAR RAYUWA* 😪

         🏵🏵🏵

Shaheeda da bata saba tashi da asuba ba amma yau tun asuba ta farka saboda alarm din da ta saka ya tashe ta. ......mika tayi tatashi ta wuce toilet ta doro alwala bayan ta idar as sallah ne ta fito palour........tsaye take a kitchen tana tunanin ta ina ma zata fara itada basabawa tayi da wani hada break fast ba indomie tayi tunanin dafa wa tare da dafa kwai............ruwa ta dora sannan ta yanka albasa ta yanka taruhu ta zuba ta rufe ta dauko wata tukunya tasaka kwai guda hudu ta zuba ruwa ta dora........ta duba ruwan indomie yatafasa tazuba indomie sai ta wuce dakin ta dan tayi  wanka...........tana can bayan tafito ta tsaya tsaya kwalliya dama afannin kwalliya baa raina shaheeda dan har make up school tataba yi ...... ......shigowan sa kenan wuraren karfe bakwai da rabi daga masallaci yake yatsaya karatun Qur'ani..........kauri ne yamasa maraba hanyar kitchn yabi da azama ganin tukunya tanata hakayaki da azama ya je ya kashe gas din ya dauki kyalle ya bude tukunyar baa gane ma menene aciki saboda yakone kurumus kamar gawayi aka xuba ba abinci ba........

shaheeda!shaheeda!dakinta ya fada   samun ta yayi tana daura dan kwalli yace ke wai bakiji inata kwalla miki kira bane tace sowie banji ba ina kwana yace daban kwana ba zaki ganni tsaye agaban ki nagane take takenki so kike ki saka gida na yayi gobara KO  wannan wane irin rayuwane haka kin dora Abu kinshigo daki sai wani shafe shafe kike yi kinbar Abu asaman wuta wai ke yaushe zakisan ya ake akeyin girki kuma yanda tsarinsa yake  tunda yafara maganan tasake dankwali da take daurawa takama baki tana salati................to wallahi kidinga kiyaye wa dan bazan lamunta ba sai kije kigyara sannan ki saka turare dan ni bazan lamunta kazanta ba fuuuu ya juya ya wuce..........
        bayan sa tabi ta wuce kitchen din ta tsugunna tana kuka oh ni shaheeda duk lokacin danayi niyan faran tama masoyina rai sai yazamo bata masa rai ma nayi Allah kataimake ni yah Allah.......
       mikewa tayi tafara gyara kitchen din tajika tukwinyar tayi tsaye tana tunanin me ma zata daura wanda zaiyi sharp sharp tunda taji yana  cewa jiya zaije aiki yau..........sai gashi ya shigo kitchen din ko kallon gefen  da take baiyi ba ya kunna kettle ya sannan ya kunna gas yafada kwai zai soya tace dan Allah kayi hakuri kabari zan soya maka yi yayi kamar baima san tana yiba......takara mai maita maganan yace wa ni?Allah yatsare ni nida cin abincin ki ay sai ranar da kika koyo yanda akeyin girki da kuma  tsarinsa sannan na fara cin abincin ki.............

haka rai abace yagama maryawa yafita cikin mota yanata tunanin rayuwan da zaiyi da shaheeda  yarasa gane wace irin matace duk lokacin  dayayi tunanin tausaya mata sai kuma ta bata komai...................               
yanxu haka bacin ranta ne  yasa nafito  banma  san ina zaniba office anriga Annabi hutu banason tambaya juya wa yayi da kan motar yayi hanyar gidan babansa..............

Haka rayuwa tadinga tafiya yana kokarin kyautata ma shaheeda saboda baya son cin amanan ta dan yasan zafin cin zali bakyau. .........amma sam bayacin abincin ta saboda bata iyaba...

Haka rayuwa tadinga bafiya dadi ba dadi duk abunda zatayi bata burge afaf amma hakan baisa tataba gajiya ba.................duk da abun nacin  ta arai

Yau yakama afaf baya zuwa aiki saboda takama ranar Saturday........yace sauko daga sama palour ya isa bai gantaba gashi yana so yafada mata yashirya zuje gaida su dady............saboda alhaji sulaiman yanata masa fada akan rashin kai ta ganin yan uwa da bayayi  ...........
        amma baigan ta a palourn ba kai tsaye kofar dakin ta yazarce ya kwankwasa shuru baa budeba murda kofar yayi yaji ta abude tabe baki yayi yabude tsaki ya sake saboda ganinta dayayi kwance ruf  da ciki tana faman bacci dakin awargaje but baya wari saboda  shaheeda akwai aukin gayu amma bana gyaran muhalli.................duka ya daka ma kafar fa baka but fresh sai  kyalli take faman yi abure tamike saboda tsoron  dukan da taji daga sama........
       baki ta tunzura  yace see see ugly girl kalli bakin da hancin (sai kace na UMMIN ABBATEE 😂😜)......sauko dallah kishirya zamuje mugaida su dady aikin da kika iya kenan daga ci sai bacci sai kuma kwalliya wallahi nakira maganin ki dole na aure matar arziki wadda zata dinga kikamin da cikina dan wallahi bazan zauna kikaci kina kibaba ni kuma kisa na lalace ba idan kinga dama kuma karki turo kibarni nata jiranki. ........
......tagumi tayi tare da siraran hawaye saboda halin cikin kalmar da yace wai zai auro wata ay baka isaba insha Allah duk yanda zanyi sai nakoya girki indai shine zaisa  kasoni  kuma ka dena maganan kara auro wata.......

tafi to sai daukan kamshi take ta zauna a kujeran cikin palourn tace nagama ya dago kai ya kalle ta yace hmm sai kace da gaske tsaftsaf a waje amma a ciki kam  bakyan gani to.........sai ki mike  muje meye nazama kuma murmushi tayi tare da  mikewa tace wallahi ni baka  bani haushi karamin son ka kakeyi naji dadi kaji gaba da fadamin son ranka ko nayi zuciya na gyara......... yace mara kunya kawai mtsw.......

Sun isa gidan mahaifin afaf suka fara zuwa ta karbesu  hannu bibbiyu aka kawo musu abunci sukaci sosai dama afaf ko karyawa baiyiba.........wuraren karfe biyu suka wuce gidan su shaheeda  da shigarsu ahlam ta rugo da gudu ta rungume shaheeda afaf yace heeeey tsaya mana karki karya min mata idan inada rabo kuma fa.........ahlam takama baki tace laaaaalaaa yaya ba kara yace haka kawai nayi kara ki kaini ki baro matsa ta wuce ........shaheeda kam kallonsa ta tsaya yi saboda mamakin halin afaf agaban mutane sai yata nuna mata kulawa amma daga shi sai  ita jakar  magana ne kawai keshiga tsakanin su ya kashe mafa ido daya yace muje uwar gida haka suka shiga ahlam takira mumy tafito suka gaisa........acan yabar shaheeda yawuce gidan su zik ha daukeshi sukaje yawo sai da magrif yakoma yaje ya dauko ta............
       tare da zik sukaje dauko ta sunshiga gidan ahlam tace oyoyo bro zik afaf yace zik  kawai kika gani tace eh ayni na canja yaya saboda tinda ka aure sis shikenan kadena ji dani afaf yace bawani ko dai yar gida zaayi ne ta rufe fuska shiko zik cewa yayi wallahi yaya nima bangane ba saboda naga kullum sai anmin morning text aka kwashe da dariya ahlam tace kai bro harda sharri ko ............sun fito.....ahlam tafito rakasu tazo baya daidai wurin shaheeda tace sisi karki manta fa da maganan mu ta dazu sai najiki shaheeda tace hmm sister good but......... gidan baba suka wuce wato kakan su sai bayan isha suka fito ya ajiye zik a gidansu sanann suka wuce gida suma..................

tayi shirin bacci tana kwance a dakin ta tana tunanin maganan da sukayi dazu da ahlam dan gayama mata cewa tana so tashiga catering school ahlam tace tafada masa itama tanaso tashi ga inyaso  sai sushiga  tare............

Bayan kwana biyu ne tatashi da niyar sanar da afaf amma tru out ranar bayan yadawo daga office bai zauna a palourn kasa da alama anashi palourn na sama  ya zauna................gashi ta kudira niyar fada masa yau saboda ahlam harta siya tace mata ankusa rufewa...............
      shuru shuru ba afaf ba duriyar sa sai tayi niyan hawa  sama ta same sa kawai. .......tun daga steps din wani kamshin dadi ke bugo ta ita bata taba tako saman saba ba ruwanta dashi sai dai idan mai aikin tazo dama shara kawai takeyi tafi shima yace bayason mai aiki tana shiga masa. .............tin  daga  ranar batasan ya akeyi yake gyara side din masa ba.......tsaf tafara ganin palourn abun Shaawa da alama yana sharewa ne sa kansa..................baya cikin palourn sallama tadingayi amma shuru sai tayi niyan zama dan tajira fitowarsa............can kusa  minti ishirin sai gashi ya bude kofar dakin yafito daga shi sai boxers ba ko riga..........itako tabi fitowar sa sai ta dago dan kallon sa tasha mamaki da sauri ta mike tare da rufe fuskar ta da dadin hannunta........ mtsw yayi tsaki meya kawo ki nan me kika zoyi ko iskancin naki yawuce kice kinason namiji har sai kinkawo  kanki wurin sa?banason kunyar muna furci waya kawo ki ayke kika kawo kanki yamatso daf da ita ta bude  idon kadan tace kayi hakuri magana nazo muyi dan Allah ohhh I see maganan hakkin ki kome aykuwa kinyi dabara gara kifada min tun muna mukadai bawai sai munje gaban su dady ba kawai to zo nadan taimaka miki dai badan halinki ba kije daki kijirani............tace no wallahi ni ba shi yakawo ni ba magana nake so namaka akan inaso nashiga catering school ankusa rufe  siyan form..........dariya afaf ya kwashe da ita tare da nunata da dan yatsa yace catering wat......lallai wato so kike nayi asaran kudina kenan duk zaman ki agida baisa  kinkoya ba shine sai kinje wani makarantar koyon girki........kayi hakuri insha Allah zan koya bazan maka sara ba idan ma haka ne naji nidai is amince min sai dady yabiya min  tare da ahlam yace mtsew wato ga dan talakawa kamar yanda kike  kirana ko to wallhi nafi  karfin wulakanci ba abunda bazan iya miki ba basai kin tona min asiri aduniya ba ina zuwa daki yashiga sai gashi yafito da bandir din 1k yaruko hannun ta  yasaka mata kudin aciki yace sai da safe yanuna Mara kofa................

by rukky😘 *Luv u all*

story of an orphanTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang