*UMMIN ABBATEE*😘
*145~150*
*WAHALAR RAYUWA*😪
Ya gama shiryawa yafito yasamu su dad a palour alhaji sulaiman yace harka fito kenan yace eh dady........dady yamike yace to idris bari mu je gidan.....alhaji idris yace au son yau tawaye zakamin shaheed yace dad bawani tawayen da zai mana zan bisu ne muje tare anjima zan taso shi mudawo afaf yayi dariya yace kai bros abun ma harda gadina shaheed yace sosai ma kuwa.......suka fita gaba daya bayan sun shiga mota sun wuce sai alhaji idris ya koma cikin gida......yasamu su mahmah a palour yace kun fito kenan tace eh fa nafito naga bakwa palourn nazata ma kun fita tare ne....yace aa yana mai zauna wa kusa da ita yace inani ina fita batare da na sallame matas ba tace yarafa ya kyalkyale da dariya tare da cewa kee shaheeda
nagane rashin kunyan ki yawane dashi ace yaron nan shekaru hudu kenan bayanan amma yadawo ko sannu da dawowa kin kasa yi masa wane irin kiyayya ne wannan kike masa meya kashe miki?to tsaya kiji na farko kenan kuma yazama na karshe da zan miki warning wallahi daga yau girmama wa tashiga tsakaninki da afaf idan ba haka ba ba karamin saba miki zanyi ba.........hajiya amina tace fada mata dai .....ahlam tace hmm dady wallahi bawani kin sa da take yau ina kika da ita kallon sa kawai takeyi tana murmushi......shaheeda ta daka mata duka abaya tace bamson iskanci yaushe nakalle sa tatashi ta wuce daki abun ta dady yayi murmushi ya girgiza kai yace Allah yashiryeki shaheeda halinki sai ke kam. ..........🏵🏵🏵
Sun isa gida ya kauraye da murna ga afaf anata firan yaushe gamo......afaf yace dan tsoho wai yau she zakayi aurene yace kai m uhammadu wane aure kuma ay sai dai idan a lahira afaf yace ina kuwa baba tsoho ay mata zan samo maka tazo tataya ka zama........sulaiman yaceb afaf ay kabar baba kawai ni harna samo masa mata ma yace laaa dad a ina take?yace gatanan gefen ka kuwa ya juyo ga kallonsa gun hajiya da hankalin ta yana gun tsakar kulun da take ta yi tace wallahi sulaiman Allah yayi maka maganin shiriri ta kai da Dan ka suka kyalkyale da dariya shaheed yace Allah kuwa dady ka iya zabi Allah ya tabbatar da Alkhairi.......su afaf suka amsa da ameen afaf yace hajiya ni zan karbi auren ki ta jeho masa remote din tv dake kusa da ita tace jairin yayi ka dawo kenan ko zaka tasa ni gaba dakai da ubanka yace to Harkin fara gajiya danine tace ni na isa wannan kewa taka da nayi ay gajiya da kai muhammad ba yanxu ba yace yauwa hajiya ta bari......bayan sunyi sallah magrif sun dawo ne masu aikin gidan suka mawo musu tuwo da miyan shuwaka suka ci sosai inbama afaf da ya dade bai samu tuwo ba.........sungana ne afaf yace zamu wuce gida naga shaheed sai hararoni yake tayi yana so yaje ya ga amaryar sa......dady yace to kutashi kutafi din mana karka sa yayi dare suka Mike.......afaf yace gobe da sassafe zaku ganni harda jaka ta dan nayi missing babana zanzo musha fira sosai dady yace to my son Allah yakaimu..........baba yace muda bakayi kewar muba idan kazo karka kulamu kyalkyalewa da dariya kowa yayi shaheed yace hoo baba kakus wallahi dukan ku nayi missing naku dan kar nazo gobe kasa aki kawo min furan nan tana mai dadi ko da yake ba sai naje har dakin naka ba nasha mai isata yafita yana cewa sai da safen ku........
🏵🏵🏵
Suna cikin motane zuwa gidan su maryam wanda afaf kallon hanyar kawai yakeyi dan bazai taba manta unguwar ba........ko wane wuri idan aka wuce sai ya tuna irin rayuwar da tayi agun abun mamaki sai yaga sunyi parking daidai gidan su maryam.......suka fito daga mota yace shaheed wannan inane nan at gidan su maryam din danake baka labari ne kasan tane?shaheed yayi shuru yana tunanin irin yanda afaf ke yawan bashi labarin maryam saboda matsalan daya samu na bacewar wayarsa yacanja number tun lokacin basu sake yin waya da itaba.......maryam dake can daya bangaren ta wata tana ta cewa hello hello angel kana jina taji shuru ta kashe wayan ta sake kiran numbern ya dauka tace kakira kuma inata magana naji shuru bakayi magana ba.....ya um sowie angel bansan kin dauka ba tace kazo ne yace eh gani awaje tace ok m coming.........afaf kam sai kallon gate din gidan yake tare da juyawq ya kalli na hajiya harira wai ko zai ga wani yafito daga cikin gidan......amma shuru gidan ma ba kamar da ba dayake fes baa dadewa akeyin paint. ........sallamar muryan maryam dayaji ne yasa ya waigo da sauri Ya kalleta kayan da ke hannun ta da kuma murmushin da ke dauke a fuskan ta yakoma razana da zare idanu ta sake try din da ta dauko ma angel dinta soft drink da snacks.........tace afaf!! atare shima yace maryam!!!ta tsallake kayan da suka fafi ta isa kusa da afaf tace afaf da kana yare ka manta dani?yace maryam dama kece wadda shaheed zai aura ta girgiza masa kai alaman eh hade da wasu hawaye suba na dadi ba suba na fargaba ba.......dan kuwa fargaban ta daya shine real luv dinta yadawo gashi aka saura kwanaki qalilan a daura mata aure da wani.........afaf dayake namiji ne ya daure yace haba maryama friend menene na kuka kuma are u not happy?tace am very happy afaf yaushe ka dawo shigo mushiga ciki ka gaisa da umma sun kama hanyar shiga gidan ne afaf ya juyo yace bro muje mana jiki ba gwari shaheed yabisu abaya.....ta bude musu palour suka zauna ta wuce yaje ta kira umma da gudu tafada dakin umma tana mai kwala mata kira umma tace ke lafian ki kuwa menene?tace umma afaf ne yazo tace afaf kuma bacewa kikayi shaheed din bane yazo tace umma fito dai kigani. .........Sun shigo tare da umman wanda afaf kallon canjawar gidan kawai yakeyi daga gani arziki nata ci gaba......shiko shaheed kansa aduke yana tunanin wai meke shirin faruwa ne ya akayi tasan AFAF?
Umman tashigo suka gaisa da afaf ta tambaye aa bayan rabuwa suna ta fira anan yake basu labarin batan wayan sa shine dalilin rashin samun sa da sukayi..........bayan sun gama haisawa ne umma ta koma cikinngida.....afaf ya mike yace bari naje na dan zagaya unguwar da kafa idan kagama kasame ni a waje maryam tace ah haba afaf sai kace bako ka zauna muyi firar dakai mana yace nooo so kike bro ya balla min hararan nan nashi.........yace sai da safe
Haka suka koma gida shaheed yanata so ya tambaya afaf yanda akayi yasan maryam sannan meke tsakanin su yanda yaga jikin ta har rawa yakeyi saboda ganin afaf........
🏵🏵🏵
yau ki manin kwana bakwai kenan da dawowar afaf da ga Malay suna daki shida shaheed sai ga ahlam tashigo yace yaya sannun ku bro nazo mufara yin game din yau yace wash sis wallahi agajiye nake but kije palourn kasa ina nan zuwa sai muyi just give me like 10 to 15mns.................afaf ya juyo yana kallon shaheed dayayi tagumi da alama ya Lula duniyar tunani ne....afaf ya taso ya tsugunna kusa da shi yace bro lafia kuwa meke faruwa?kusan kwanaki biyar kenan ina ganin ka cikin wannan yanayin hope dai ba wata matsala bace shaheed yayi ajiyan zuciya yace afaf maryam ta canja yanxu Abu kadan sai naga tana saurin yin fushi kuma tun ranar ban tambaye ka ba kuma baka fada min ba ya akayi kasan maryam?afaf yayi dariya mai isar sa yace bro kace min kishine ke cinka yakara tin tsirewa da dariya.......shaheed ya mike rai abace yace banason iskanci idan zakamin bayani kamin bawai katasani agaba ba kana min dariya afaf yace sowie bro dawo ka zauna kasha labari....
...nan ya kwashe masa tun farkon xuwan sa unguwar dakuma daduwar su maryan dama komai na rayuwar sa........afaf bai ankara ba yaga katon namiji kamar shaheed yana sharar kwalla afaf yace haba bro babba dakai kana hawaye shaheed yace ay labarin. naka ne akwai tausayi wallahi lallai afaf kasha gwagwarmaya dakuma wahalar rayuwa AFAF yace hakane amma bakaga yanxu komai ya wuceba insha Allah dama ay bayan wuya sai dadi.......kaga duk na yafe musu amma Abu daya ke damuna shine kanina zik ban ji dady yamin maganan saba ko yana yare?Allah kadai yasani......hmm kafin bukin kama inaso nake kebbi state na je naga kakan nina shaheed yace aykuwa zan rakaka dama akwai friends dina danake son aikama da iv ina ganin idan naje da kaina zasu sufi jin dadima sosai so dan Allah kabar tafiyan next friday zan dau pass wurin aiki sai nashigo Thursday sai mu wuce Friday yayi maka?afaf yace yayi bros Allah yakaimu.....bari ka gani naje palour kar malama ahlam tayi fushi shaheed yayi tsaki kai wallahi so kake yarinyan nan ta daukeka abokin wasa afaf yace hmm da neman wanda zanyi wasa nakeyi amma ba wanda keyi dani yanxu dan na samu ay dole nagode ma Allah........by rukky😘
