WAHALAR RAYUWA

39 1 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘

        *180~185*
*WAHALAR RAYUWA*😪

          🏵🏵🏵

Kaya da alhaji sulaiman yayi order na lefe dana dakin amarya sun iso nigeria  daga Dubai........bai bari kowa yaga kayan daki ba.......kayan lefe ne dai ya bayar aka kai gidan iyayen amarya kaya sunyi kyau 19 set  ba kushewa harda kudin dinki dubu dari da hamsin........

.suma iyayen amarya sun nuna bajinta wurin bada  tukwici harda abinci, snacks da sah aka yanka musu gasashshe suka tafi dashi dakuma dubu hamsin.............

itadai amarya shaheeda rabon ta da afaf kusan sati daya kenan bata sashi a ido ba dan ya dena shiga cikin gidan sosai su suna ganin kamar kunya yakeji basusan shi kadai yasan ya yakeji aransa ba game da auran shaheeda da zaiyi shidai yasan yarinyar bawai baya kinta bane ita da kanta takoya masa yanda zai tsaneta......gashi kuma dan rashin kunya da tarbiyya shine zata ce ni takeso yanxu kuma ina wallahi sai tagama kuren ta.......................

           🏵🏵🏵

Cikin kawayen amarya ne mai suna anisa duk tafisu rawar kai itace tace zataje takaima ango  afaf iv da suka rubuta saboda yayi print...........ahlam tayi tayi tabata takai saboda sanin halin afaf din zai iya basu kunya amma taki  haka kuwa suka saka mata ido...............

bacci yake ta kwasa saboda ciwon kai dake ta addaban sa sakamakon bacci daya gagare shi saboda tunanin karatowar auren dolen da zaa masa. .......knocking din da aketa ne. kusan 15mns amma anki dena wa azuciye ya Mike dakyar ya bude ganin ko wacece dama yasan ta yasha ganinta.......
dallah malama lafia wace irin mara hankali ce ke uban me ya kawoki nan..........bakaramin tsoratata yayi ba tace am um  yace dan iskanci  da rainin hankali bakisan abunda ya kawoki bane mtsw ya doko kofar dakin ya kulle  yafada saman gadon sa yaci gaba da baccin sa
..........jiki ba kwari ta juya taga dukan su tsaye suna kalonta tafashe as kuka  tace wallahi shaheeda bakiyi daceba wannan irin kumurci haka ga kyau amma ba faraa niduk ya tsoratani wallahi.......haka dai daga karshe daya shiga gaida mahmah ne da daddare tabashi takardar yakarba tare dacewa mahmah takardar menene wannan tace na event din bukin ne fa wai dazu dan rashin hankali kana bacci suka tasheka ko yace au wai abunda taje kai wa kenan........nafa tashi daga bacci na bude tayi magana ne takiyi  sai idanu ta zubamin  kamar zata cinye ni mahmah da ahlam dake gefen  sukayi dariya................

Yau sau ra kwana hudu kenan afara buki alhaji sulaiman da alhaji idris suka shirya dan tafiya kebbi state sukai goro  gidan yan uwan mahaifiyar afaf da sauran  dangi dake can..............

Helo naam dady ya hanya?Alhamdulillah mun isa lafia insha Allah gobe zamu juyo......ok dady Allah yakaimu........ameen yauwa tsaya karka kashe ka ba shaheeda kudin buki kuwa yayi shuru.....tambayan ka nakeyi kayi shuru yace am dady no nifa banda kudi aguna yace karya kake afaf kabi ahankali wallahi me kayi da kudi every month ina maka sending kudi  a account dinka.........gashi baka yi komai ba ninayi ko card din bukin bani nakarba nayi ba ko zakace  kaine kayi gyaran gidan naka ?as dady to kaji baka yi komai ba dan haka kawuce yau ba gobe ba kabata 500k kaji ni ko baka jini na?najika dady yauwa dan Albarka karka bata rawan ka da tsalle fa kayi biyayya kaji insha Allah zakayi alfahari da zabin dana maka kaji yace ok  dady nagode zanyi duk yanda kace insha Allah.......

            🏵🏵🏵

Afaf yashiga  cikingidan da  daddare bakowa a palourn yazauna ko waj zaiga fitowar shaheesa dan yabata kudin da babansa ya umarce shi da yaabata amma shurh kusan 30mns kenan sai yayi tunanin kiran ahlam saboda shidai baitaba shaawar yin numbern shaheeda ba tunda ba ma maganan arziki sukeyi ba.................. sai yakira numbern ahlam ta dauka hello bros ina wuni yace lafia gani a palour kira min  yayarki pls tace to bari nafada mata.....kusan 10mns  kenan ya na zaune shuru sai ga ahlam tafito yace  wai kin fada mata kuwa tace laaa wai yaya bata fitoba tun dazun fa nafada mata na same  ta tana ta bacci natasheta nafada mata fa bari nakoma  dakin nagani.................

story of an orphanOpowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz