WAHALAR RAYUWA

54 2 0
                                    

*UMMIN ABBATEE*😘

          *215~220*

*WAHALAR RAYUWA*😪

          🏵🏵🏵
       Bayan 5days .....

Shaheeda tana kwance a dakinta tana chatting.......suna fira  da aneesah tana fada mata halin da take ciki har yanxu fa ba wani canji sai dai ya rage gaya(kwaba) mata magana san ranshi.........wayan shi taji tana ta ringing har kusan sau biyar  baa dagaba........da alama baya palourn sai tayi tunanin zuwa tagani aykuwa bayanan mayb yamanta da itane dama shi waya na damunsa tayi ba.........koda takaraso ta dauki wayan numbern dady ke baiyane asaman screen din wayar da sauri ta dauka...... yace kana inane sarkin ajiye waya ata kira baka dauka?shaheeda tace ina wuni dady yace au shaheeda kece ma ashe kika dauka?yace eh wallahi dady nafito ne naji wayan tana ta kara ashe baya palourn yace sanaar sane ay.....yakuke hope komai lafia tace eh dady Alhamdulillah yasu mama da baba? yace kowa lafia kalau.........bari naje nakai masa wayan nasan yana sama yace ok zankashe idan kin kai masa kice yakirani
...............da sauri bada tunanin komai ba ta hau sama tayi knocking shuru taji sai kawai tafada baya palour taje kofan dakin ta kwankwasa yace yesss.......
waye?nice dady yana ta kiran ka shine yace nakawo maka wayan  nace  kakira shi......ok shigo ki ajiye tayi mamaki ko yana toilet ne?saboda yanda taji muryan...........tabe baki tayi tare da shigowa dakin ta ajiye wayan daidai zata fitane taga wani cute picture wani baby asaman side bed ta durgusa ta dauka tana shafawa tana dariya dan tagane afaf ne saboda yanayin idanuwan su daya..........ta shagala  tana ta kallo bata an karaba sai ji tayi ana bude  kofan toilet din.........afirgice ta juyo tare da sakin picturen  akasa Allah yasa ba glass bane......shi kanshi yaji tsoron ganinta.......dakuma kunya saboda dan karamin towel ne yadaura kawai baima dauko na goge jikiba saboda yariga yagama teams jikin masa tun acikin toilet.......amma ya fuske irin na namijin duniyan nan.......yace mekikeyi acikin dakina dabaki wuce ba tun dazu?tafara in ina sai kara matsowa yakeyi  yakusa kaikusa da ita sai ya tsugunna dan dauko hotonshi da ta yar akasa...... itako ta zata damko ta zaiyi har ta rufe kai tare  da sakin wata kara ya dauki  hoton ya ajiye a wurin da yake batare da yace kara cewa komai ba.....ya je yasaka ma kofa key yadawo ya shafa mai yafesa turare ya bude wardrobe ya dauko  kayan bacci  yacire towel da sauri harda kara tasaka shikam ko kallon ta baiyi na yasaka kayan sa yakara fesa turare.........kwantawa yayi asaman kujeran dakin ya dauki wayan sa ya kira dady kusan minti talatin suna magana tananan tsaye batasan makoman gaba. tunda ya kulle daki kuma baice mata komai ba...............

      data gaji  da tsayuwa ne ta zauna atakure sai alokacin ya dago idanu yakare mata kallo tas yace ba tambayan ki nayi bane shine  kikayi banza dani dan kin rainani?
         nace uban mekike yi  adakina??ohh namanta fa kince na abinci kadai bane yakawo ki gidan nan wato kinzo yin abunda yakawo ki gidan ne ko to bismillah shiyasa naga kin saka wata ficeciyar riga dana ce kidena sakamin irin su  acikin gida.............to nikam ina tsoron fushin Allah dama dai dan bana sonki ne amma tunda kin kawo kanki da kanki shikenan dan taimaka miki.......ta dago da sauri aa dan Allah wallahi hoton ka natsaya kallo kawai ni  ba wani abu da ya kawoni ba wayan ka nakawo maka bama......tafara hawaye tana yarda hannuwa...............yace oho miki tashi ki goge fridge ki dauko min  yoghurt dan Allah kayi hakuri kaji........hakurin me kike bani ke zanba hakuri  kai keda kika kawo kanki mara kunya zaki dauko min ko kuwa mikewa tayi ta bude tagani ta dauko daya tare da  dauko cup daya asaman fridge din......ta zo ta ajiye agaban sa yace  nace ki ajiye ne dauka ki zuba......jiki na rawa ta xuwa tamiko masa yace cemiki nayi nine zansha kishanye tas  tace bana jin yinwa. ...wannan abinci ne inzakisha kisha kina bata ma kanki lokacine dan ni taimaka miki zanyi nasauke hakkin dakike nema fa.....aa  dan Allah nayafe mikewa yayi yace  ko kisha ko kuma namike dure wallahi,daga kofin tayi sai da ta shanye tas sannan ta ajiye kofin duk wannan abunda akeyi hawaye zubowa kawai su1kayi daga  fuskan ta tace magana dan Allah kabude min kofan yace jekiyi brush.........nan tashiga masa magiya ya Barta idan  taje daki zatayi amma bai kara kallon taba yanata game awayan sa,dan kanta tashiga toilet din daga brush sababbi wadanda baa budeba ta dauki daya tayi brush dashi ta fito ta zauna atakure can kusa da kofa........dago kansa yayi yace  keee  malama mekike nufi nifa zanyi bacci na daga taimako kin tsaya kina min yanga  danine naje dakinki shine zakimin son ranki..........tazo tamiko ta daure fusja harta hawayen sundena zuba. .....yace jeki kashe fitila ta kashe ya tashin ya kunna side lamp yace mata ki cire kayan nan da taki tana ta kuka yace au lallai ma kukan munafurci zakimin kicire nace miki nan ta cire yace hayo gado ta hau nikam satar key din kofar nayi na bude nafito ahankali sai na jefa masa key din ta kasan kofa dan bazan tsaya kallon sirrin ma aurata ba.........ina nan dai labe ina jiyo  ihun shaheeda bansan lokacin da bacci ya tasheni ba  sai farkawa nayi hudun   dare naji haryanxu ina jiyo kukan  shaheeda............

I think you'd like this story: "wahalar rayuwa" by rukkyumminabbatee on Wattpad http://my.w.tt/UiNb/mh8x6VFe4w
by rukky😘

story of an orphanWhere stories live. Discover now