WAHALAR RAYUWA

39 2 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘
                  
                  &
               
       *FAE SAULAWAH*

       *195~200*
                             *WAHALAR RAYUWA*😪
           🏵🏵🏵

Washe gari kafin ya wuce office ya sameta a parlourn ta tayi tagumi batasan  ma da yashigo ba tausayinta ya darsu aran sa yana ganin cewa baida niyar cutarwa gareta wai ahakan ma yana kauda kai awasu al amuran saboda bakowane namiji bane zaijure rayuwa da macen da idan tayi girki kamar bamagi sai tsabar gishiri, saboda yawan gishirin da take afkawa kamar ma zai tsaga ma mutu  harshe ko ita idan tayi atimes yana kula da ita sai dai ta zubar.... .............

                    Kujeran da take sama ya bubbuga ta juyo ya kauda kansa tunanin mekikeyi salon wani yashigo yaganki yazata cutarki nakeyi ko?tace nina fadama kana cutana ayduk wanda yagyara yasani haka ma wanda yabata baya bukatar asanar dashi...................tamike tana wani taunan cingam jawo jelan kitson ta yayi tadawo dasauri washh please afaf dan Allah  kabari karka ciremin gashi mtw ina gashin yake gashin doki dai tace waaaa Allah yatsareni wallqhi bakinta yakama ya murgude wai yaushe kikayi bakine wallahi kibi ahankali yan mata zan baki mamakine sai na auro mai hankali saita nuna miki yanda akema miji ladabi..............hawayene suka fara gangaro mata akumatu sai kawai yaji bai kyautaba sakin bakinta yayi tare da daure fuska yace wallahi indai har kikace rashin kunya zaki faramin zakisha mamakina.........dan yanxu bada bane..................dan abunda hakuri baiyi maganinsa ba rashin hakuri ma bayi  zaiyiba.........

                          Zaro kudi yayi ya ajiye asaman cetre table gashinan idan kin tashi sai kije kibiya kudin school din bude baki  tayi tace nagode..............

Wata deliciouso catering school ne taje tabiya kudin suka bata form da date din da zaa fara...........tana hanyan komawa gidane sai taji tana son shan ice cream,,,,,,,,,,,,, tashiga yaro gobirawa tasiya harda chocolate zata fito ne  sai ga kawarta aneesa tare da saurayinta zasu shiga store din suma rungume juna sukayi suna murna bayan sun sake junane aneesa tace meet my handsome shaheeda tace mata ahankali yar duniya ina kika baro faruk yanxu kuma wannan kika komawa aneesa tayi dariya suka taba tace handsome ga friend dita shaheeda danake baka labari yace ohh shaheedah yakike yagarin yakuma oga tace alhamdulillah ya aiki lafia but nazo hutune baa niger nake zamaba tace oh toh ya hutu (irin samarin nanne yan fafa wai shi rayuwan turawa😁) ........aneesa tace kinga yanaji dani sosai saboda nifa yazo tun daga kasar waje dan kawai yaganni dan a instagram muka hadu...........shaheeda tace ahh lallai kina damawa abunki shiyasa kika manta dani yaushe rabonki da gida na? Aneesah tace keni rabani da zuwa gidanki wannan miji naki dabaya ko murmushi  sai kace kumurci............dariya shaheeda ta kyalkyale da tare da dukan kafadan aneesah tace kefa bakida mutunci dama yazaayi yadinga ma yanmata dariya salon su ga fuskan makalema mijina

                                                         🏵🏵🏵

Yau sati daya kenan tana zaune tana gyara farcen ta sai ga wayan ta yayi kara alamun shigowar text bata dubaba sai bayan tagamane ta duba texts guda biyu ne dana kawarta aneesa da kuma na deliciouso suna sanar da ita zaafara class agobe da karfe biyun rana tamike tayi tsallen murna saboda tagaji dazaman gida kullum ita kadai shuru.............sai taduba na kawarta aneesa ita kuma cewa tayi AM ON MY WAY TO YOUR HOUSE HOPE KINANAN?da azama tayi dialing numbern ta tadaga hello ina gida ok ok munma kusa isowa..........

Kitchen tashiga ta fara hada  drinks a tray da fried plantain da cake din data siyo.........knocking tajiyo da sauri tafito taje taleka sai da  tatabbatar da aneesah ce sannan tabude kofan rungume juna sukayi sannan tashigo hamman ne abayan aneesah shaheedah bataso haka ba saboda gogan nata baza ajima ba sai iso gida............bayan sun zauna ta shiga kitchen ta dauko tray din data hada takawo musu................ta dauko musu albums suna kallo suna firan bukin suna dariya..................tatashi ta shiga daki dan ta dauko gele saboda kar laifinta yayi yawa itadai tsoron masifar afaf takeji..........tana ciki kafin tafito anyi knocking   kafin aneesah takai ga mikewa tabude sai taji anbudo kofar daga kai tayi itada saurayinta hamman.......bakaramin mamaki afaf yayiba ganin kato zaune a palournshi gashi dashi da aneesah sun wani zauna  daf da juna tawani kwantar dakanta ajikinsa........yakaraso cikin palourn yana kallonsu kamar kashi ta mike daga jikin saurayin tace sannu da zuwa amma ko gefen nasu baikara kalloba tabe baki tayi alokacin da yake hawa sama lokacin ne shaheeda ta fito palourn...........damm gabanta yafadi aranta tace nashiga uku yau takaraso cikin palourn hankalin ta atashe.........tace aneeh meyace miki tace mekuwa kikasan zaicemin tunda miskili ne har sannu da Zuwa namai amma ko kallo ban isheshiba.............

Takun sau kowarsa daga sama sukaji..........dukan su suka juya abun mamaki afaf ne da gajeran wando da singlet yana saukowa hannunsa dauke da zero coke tsaye yayi a tsakiyan palourn yana neman remote can yaganshi kusada aneesah yaje yamika hannunsa sai dauka da gudu ta zabura ko kulata baiyiba ya dauka yanuna saurayin yace coming pls kamar yana neman wani abu saurayin yamike tsaye shidai yana kallon ikon Allah da kuma mamakin hali na afaf,..........sai gani yayi afaf ya zauna tare da canja channel zuwa sport................daukan jaka aneesah tayi tare da jan hannun saurayin ta sukayi hanyar waje afaf yace au harzaku wuce kuxo kuzauna abunku mana tace aa dama tafiya zamuyi.......................ko rakasu shaheedah bata samu daman yiba saboda fargaban kunyar da zai kara bata......zama tayi tana satan kallon sa mikewa yayi tsam ya haye sama abunsa yabarta da kallon bayan sa......................sai asannan ta sauke ajiyan zuciya tajawo wayanta tatura ma aneesah text naban hakuri..........

By rukky😘 *luv u all*

story of an orphanWhere stories live. Discover now