wahalar RAYUWA

46 0 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘

             *80~85*

     *WAHALAR RAYUWA*

Sun shigo gidan tayi parking sukaga gidan kamar da jamaa...........ta kulle mota suka shiga ciki sai tsaya wa tayi cak ganin gawa a kulle ta ruga ta juyo da wandda ke  kusa da  gawar tana rusa kuka....tace yaya harira meya faru waye ya rasu ta girgiza kai tace mum ce nashifa uku tatafi ta barni zeezee tace ya haka bataji sauki ba meya faru ina sly tace dallah malama kirabu dani da tambayoyin ki da mutuwar uwata zanji koda  tambayar ki.......aka mike zaafita da mum su yaya harira aka bude baki sai ihu ake ana fadan anshiga uku tun mutane na basu hakuri har akayi banza dasu. ..............wannan kenan. ..............ashe tun da suka shiga jirgi tace masa bacci yakeji shine yace ta jin gina da seat din ta kwanta ko da suka iso yanata tayar da ita amma shuru akazo aka duba ashe rai yayi halinsa shine tun lokacin shima yafadi ya suma................     
           🏵🏵🏵

Tun bayan rasuwar mahaifiyar sly abubuwa suka canja koda ya farka ya kasa mikewa yanajin kamar gefen hannun hagun sa baa jikin sa yake ba.......ko magana bayayi sosai  ba maganan zuwa aiki Abu dai dayazo musu rayuwar ba dadi sai addua........su kuma su yaya harira sun mayar da abun cewa wai dama ay sai da suka hanasa auren fateema yaki dama mun fada maka annobace to gashinan kana gani duk da ta mutu amma abun yashafa danta dama abun ajini yake........shidai idan suna irin maganganun sai dai ya tsura musu idanu babakin magana hawaye na zubo masa ......      
            🏵🏵🏵

Zeezee uwar son abun duniya  taga abubuwa sun fara jan baya ba kamar da ba gashi wanda takeso dan kudinsa da kuma kyan sa yanxu baya burgeta ta gaji da zaman daga kwantar.............wani abun ma afaf ne yakeyi masa dan yaron yana cikin shekaru na tara kenan yana nan yana co gaba da xuwa  school saboda kakan sa yatsaya masa sosai wato baban sly.................. wata rana baban sly yazo gidan yasamu sly da afaf a side din sly din yana kokarin gyara wurin da baban yayi fitsari baban yayi sallama ya zauna yana kallon dansa na miji tilo daya yanda rayuwa ta sauya mishi lallai dan Adam baa bakin komai yake ba........inyau kaine gobe bakai neba........afaf ya ansa sallamar tare da tsugunnawa yana gaida kakan nasa shidai sly sai idanu yatsurawa baban nasa.......baban yaci sannu sulaimanu Allah yaye sannu kaji aci  gaba da hakuri komai mai wuce wa ne.......yace xo nan muhammad.....yazo ya zauna akusa dashi yace kayi hakuri kaji Allah yayi maka albarka ina ita Maman taku take yace tana palourn ta yace madallah je ka kace tazo ina son ganinta...............dab yaron zai shiga palourn yajita  tana magana da talatu kawar ta data kawo mata ziyara tace ke nifa talatu na gaji kwatakwata nagaji barin gidan zanyi talatu tace barin gida kuma lallai sunan ki sowie zaki koma gida kisaka bazawara ga yaro ga shi bakudi ke gadai shawara muje wurin malam cika aiki yagama mana dashi ya kashe shi kamar yanda aka kashe matar sa fateema kinga sai araba gado abaku naku...........dagudu yaron zai juya sai yayi tuntube yafadi tafara cewa kai kai waye anan zonan ya ruga da gudu kafin tataso ta gane shine dan sai ya daku............ya isa dakin baban yana haki baban sly yace lafia Muhammad  zonan ya isa yafashe da kuka baban yace gaya min dukan ka tayi yace aa baba naji tana magana ne zata kashe dady........yace shirme itada kaji yace naji muryan wata mata wallahi baba itace tace aje malam ya kashe baba kamar yanda ya kashe mamata fateema wadda grany tace ta rasu........baban yace zonan yi shuru share hawayen ka kaji ka dena kuka bamai kashe dan Adam sai Allah wato sai lokacin mutum yayi kenan ko malam bai fada maka ba a islamiyya?....ya mike dagudu yafada jikin babansa da duk......wanda yaji maganganun su amma ba bakin magana dan koshi tasha fada masa cewa ta gaji da bauta tabbas zata iya kisa tunda tafada itace ta kashe fateema.......afaf yadinga kuka yana cewa   dad dan Allah mubar gidan nan Allah banaso ta kashe ka  inason ka wallahi...........burum sai gata ta shigo dakin tace kai kaine kaje palour  na kanamin labe ......baban sly yace aa bashi bane yananan tun dazu ay tace oh sannu anzo duba dan goshi da dan lele ne baban sly yace ke mara kunya ni ba sa anyin ki bane dan rashin hankali kinbar mijin ji yana jinya kinje can kina planning yanda kuma zaki kashe shi to karshen zaman shi dake yazo rashin mutun cin naki ya isa haka.........yace sulaiman kana jina inaso kasake ta yanxu nan dan bazan bari bakin cikin ta ya kashe ka ba a  banza ....
..kamar wanda yake jira hannunsa na dama dayake dan iya dagawa ya nuna ma baban sa uku yace masha Allah kitattara komai naji kibar gidan nan mara mutuncin yarinya tace naji dai aydai ko yanxu dana nada iko da komai nashi dan haka abari na kintsa ahankali kuma dole abani kudin kula da yaro na baba yace bazaa baki ko kwabo ba kije kibarshi da yunwa idan kin isa. ...........

Asalin koma wansu gidan mahaifin sulaiman kenan wanda yasamu masu aiki har biyu sai kanwar mum da mijinta ya rasu tadawo gida tana ta Ya kula da sly...............shine baba yabada shawaran mika afaf ahannun yayar uwansa wato harira yana ganin kamar yaron zaifi mayarda  hankali ga karatun sa dakyar aka taba yaron da babansa yanata kuka baban yace sa sharadin duk bayan sati biyu zata dinga kaishi gida yana kwana kwana biyu gun mahaifin sa. ................

by rukky😘 *luv u all*

story of an orphanМесто, где живут истории. Откройте их для себя