WAHALAR RAYUWA

68 1 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘

        *235~240*

*WAHALAR RAYUWA*😘

*M really sowie fans rashin typing dina kwana biyu saboda wani uzuri ne....nashiga hidima kuyi hakuri....tnks luv u all*

             🏵🏵🏵

A tsorace afaf yace wat ??me take da?tace ciki mana malam kayi sauri ka kawo kayan baby idan ba so kake sanyi su shige suba. ....ya zaayi ace mace da  ciki har wata tara baku saniba.............da gudu ya jawo hannun nurse din ya zura hannunsa acikin aljihu  ta jiyo tace malam menene haka hannun yafito dashi ya dora mata wasu kudi daya dauko daga aljihun wadanda shi kansa baisan  adadinsu ba sannan ya duka yayi sujjada ......ya yamike ya juya  da sauri yafita daga cikin asibitin wanda kwata kwata baima tsaya yaji irin godiyar da take ta zubo masa ba.............

Wani shago ya gani yayi parking da sauri yashiga kwaso kaya yadinga yi ba adadi tunowa da yayi cewa ay babyn baida kaya ma jikin sa shine yasa yabar siyayyar haka aka fada masa kudin sa yafito ya koma............

     Sai da  yabayar da kayan sannan ya koma ya zauna sai a sannan ya tuna da kiran mutanen gida......ba karamin mamaki kowa yayi ba kan  kace me magana ga zagaya dangi..........

     Daidai katasowar mutanen gidan su shaheeda ne yayi daidai da fito da baby jiki na rawa mahmah zata tara hannu ta karbi babyn afaf yayi saurin karfa yana dariya tare da         Hawayen murna.........wai yau ni afaf nine da dana na cikina........

    Sai ga nurse da dayan baby tace congrats sir ga wata mikawa mahmah na hannunsa yayi yana zaro idanu yace wannan ma nawane duk shaheeda ta Haifa min??nurse tace daga gani dai kai Sabon  shigane ji yanda ka rude tabbas wannan ma naka ne jininkane saboda kaman da kukeyi sosai is duba ka gani. ............Sai ga wata nurse din tace congrats sir yan uku fa kasamu gaskia madam ta cancanci gida da mota yace ya Maman nasu take?ahh she is fine tana da kokari sosai .......tana wanka me zata fito anjima kadan........hakanan ya zauna  yace adora masa duka yaran fashewa yayi da kuka sai ga alhaji sulaiman da mahaifinsa da hajiya dakuma alhaji idris.............

Alhaji sulaiman ya zauna kusa dashi ya karbi daya yace son kukan me kake yi Murna zakayi wannan irin baida haka!Allah baibamu haihuwa dayawa ba nida mahaifiyar ka amma gashi yaba dana yara uku  alokaci daya batare da  sanin suba Allah mai iko.....alhaji idris ma Ya  karbi daya yace kai wannan mata da aka haifamin haka tubarakallah sulaiman duba kagani kamar fateema sak alhaji sulaiman yace aykuwa ta zama fateema kuwa bani nan nizanma abata huduba ga naka abokin duk abunda kake so sai ka saka masa yakusa karna shima yana yaron huduba,,afaf ya karbi macen bayan alhaji sulaiman yamata huduba sai ya mika masa dayan babyn yace to dama wannan sunan danake sone ga wannan sai kasa masa shima......bayan sungama yine alhaji idris yace sule wane sun a kasa ma sa? yace idrisu  nasaka yace ahhh lallai yaran zamanin nan da basa son suna idris harcewa akeyi sunan tsofaffine......alhaji sulaiman yace kai kyalesu idan sunga dama su saka masa laqani.....kai  wane suna  ka saka?yace wane kuwa bayan sulemanu min dauda dariya aka kwashe gaba daya ..........

             🏵🏵🏵

Yau  kwana biyar kenan da haihuwar an sallame su sun koma gidan su shaheeda dan su Sami kulawa saboda batada ruwan nono ko kadan yaki kawowa............gata ya saka ma ranta damuwa tana ganin kaman bazata iya kula da yaran ba(ikon Allah yara uku acikin cikin da baa  san da zaman suba wannan daya daga cikin ikon ALLAH kenan   ba mamaki).................

           🏵🏵🏵

mahmah ce kema shaheeda fada akan rakin da takeyi  tabata son ba yaran nono gashi ko sunsha madara kamar baa shaba anjima kadan zasu ci gaba da kuka.........tatasa  ta gaba akan sai tacinye tuwon da aka kawo mata da kuma kunu  kofi  daya........
         sallamar da sukajine ta katsesu dama ayaune zaa kawo  kayan barka..........shigowa aka farayi da akwatina ..........harda kakar  afaf acikin masu kawo kayan wato mahaifiyar Maman sa.....bayan angaisane still yaran suna ta kuka take tambaya da alama he yunwa sukeji yace ko dai nonon baya isar sune?mahmah yace wane nono  mama nonon  ko kawo wa baiyiba har yanxu saboda kullum suna kunshe acikin riga bata son basu wai tsoro takeyi......madara fa kawai sukesh.....mahmah tace ahhh maganan banza kenan dauko min sauran yaran muje nasame ta ashe bakin na banzane sai tsoro aka to dariya....

       samun shaheeda sukayi adaki tana shan kunu mama tace ke  sarkin raki  yanxunann zaki bude abun nan da bayason fitar haba shaheeda ko bakya so yayanki suyi tubul tubul  ne bakigansu ba kiba ba  yan kanana ay idan  bakya basu nono haka zasu zauna ba Shaawa gani kowa ma  yaki daukan su saboda tsoron karsu karye  shaheeda ta dago idanu mama tace hakane saboda haka idan zaki bude ki bude ko baban su bazaiso yadinga ganin yaransu haka ba bakisan tarin  ladan  dake  cikin shayarwa bane kuma shayarwa na kara Dan non so tsakanin da da uwa sannan baban su ma ganin ki da zaidinga yi kina shayar masa da yara zaiji yakara kaunar kine kiyi hakuri dama haka uwa ta gada sai hakuri kinji Allah yabaki ladan   shayarwa .....ta dukar dakai tace amin yauwa koke fa bude afara yanxu haka akayi kuwa aka fara  daura mata macen saboda itace tafi  kuka sosai aykuwa fa cafke tana ta tsotsa.........shaheeda sai runtse idanu take tayi tun ruwa baya kawo wa har taji alaman yana zuwa saboda babyn har kwarewa tayi......haka akayi sai sai da  duka yaran suka  sha  suka koshi...... .    .....

Ranar suna aka baiyana sunan yara sulaiman(hammad means praising),...idris (hammam means a great man) fateema kuma (hamman she was a narrator of hadith.......masha Allah suna yayi suna anci ansha ba wani bidia. .............
     🏵🏵🏵

Yanxu shaheeda ta rage yawan fargaba akan tsotso shi yasa tana ta can cikowa abunta yaran ma abun Shaawa kyan su da farinsu kawai ya isa yasa ka sosu  gasu da son murmushi inba hamnah ba..........suna cikin wata na uku  kenan agida afaf yana ya kawaici amma abun Na damun sa ya kamata ace tunda sukayi arbain nadawo masa da matansa da yaran sa amma shuru baa ko yin maganan...........

Haka  yauma  kaman  kullum yazo gidan yana palour shaheeda ta fito dauke da hamnah ita ce kawai batayi bacci ba ta dora masa ita a kafan sa yarinyar tana ta masa m urmushin nan nata ya daga ta yana nata wasa ya kalli shaheeda yace hmm  kekam ba ruwanki baki damu  ba  ni kadai ke wahala da damuwa akan rashin ku  agidanan dama shine matsalam mutum yace baya sonka tun farko ko yadawo yace  yana  sonka to akwai matsala.........tashi tayi takara matsawa daf dashi ga zauna tare da kwantar da kanta akan kafadar sa tace haba habiby idan ma wani yafada maka bana sonka da kuma kewar ka banyi zaton  zaka yardaba  yace mai  zai hana? haba watan  ku  you fa kenan nidai gaskia nagaji zan. samu dady  nama maganan tace aa habiby ance ne fa yara su  kara kwari yace idan sukaje gidan karye su zanyi kome?as kadai kara hakuri dan Allah suwa next month saimu dawo.....yace daga ni tatahi  daga kafadan nashi  ya mike yaje dakin da suke kwana is ajiye hamnah  tayi  bacci yafito  haduwa sukayi ita kuma zata  shiga dakin ta riko hannun sa ya kwace yabi hanyan waje. ........tanata kiran sa amma abanza yafita abunsa. ........dady da ne ya bude kofar palourn yashigo yana murmushi saboda yaji duk rigiman  da sukeyi zaishigi palourn daga palourn sa sai ya dakata  saboda  jin suna haya  niya............bayan ha zauna ne shaheeda tace sannu da shigowa dady yace yawwa ina sojojin da matar tace duk sunyi bacci matar ce yar  fitina bata dade dayin bacci ba iya. .....yace ohk  Allah yayi albarka tace amin madallah jeki kiramin mahman naku. ..........

by rukky😘 *luv  u all*

story of an orphanTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang