*UMMIN ABBATEE*😘
*240~250*
( *END* )
*WAHALAR RAYUWA*😪*NA SADAUKAR DA KITTAFINA GA DUKAn MARAYU DAKUMA WADANDA BASAJIN DADI ZAMA DA IYAYEN RIKONSU (ALLAH YANUNA MUSU KARSHEN IRIN WANNAN RAYUWAR,,,,,,,,, SANNAN SHAWARATA SHINE KAR BAKIN CIKI YASA SU BATA RAYUWAR SU TA HANYAR SHAYESHAYE DA BIN ABOKAN BANZA SUYI HAKURI SU RUNGUMI KADDARA INSHA ALLAH BAYAN WUYA SAI DADI*)
Sun rungumi maraicinsu suyi kokarin cin jarabawar da allah yakeyi musu.......🏵🏵🏵
DA Sallama suka shiga cikin palourn tare ita shaheeda ta zarce daki........zama mahmah tayi tare da cewa gani alhaji yace yauwa sannu uwar dakina tace yauwa..............gyaran murya yayi tare da cewa wai me yarinyar nan or jira da bazata koma gidan mijin ta ba?mahmah ta kalle shi tace wani abune?Mara kunya KO ita ce tace maka tana so takoma?to wace tambaya kike so na amsa miki daga magana kin yanke hukunci kinga banason yanke hukuncin nan naki haba....da ta ga ranshi dai ya baci sai tace to Allah ya baka hakuri ina jinki......better yace ansa min tambayan dana miki,tace alhaji nabari ne fa ta warware haihuwa yara uku ay ba wasa bane sannan gasuma yaran su kara kwari idan taje takara daukan wani batasan ma yashiga ba fa.....yace ina ruwanki wananna da aka haifa sunyi shawara dake ne ko kuwa suma kansu sunsan da zaman yaran acikin ciki?tace aa ....yace ahto Allah ne yayi ikon sa kuma shine mai yin komai dan haka ki hada yarinyan nan bana so takara sati daya ta wuce gidan mijinta idan a haka ba ni da kaina zan tasata gaba wallhi.......toh alhaji ayi hakuri yanda kace din haka zaayi karka damu yamike yace ban damuba harsai kin ki bin umarnina sannan ne zaki ga damuwa ta............
Ana ta shirye shirye da gyaran maijego saboda koma we gidan oga afaf. .........anyi akan zasuje yawon arbain suga yan uwa amma fir dady yace bai lamunta na idan takoma gidan nata sai suje itada mijinta..........amma ya barta akan taje kebbi suyi 2days harda mahmah sai su dawo...........
Ana gobe zasuje kebbi mahmah ce da shaheeda zaune adaki tana yayata daukan kayan su hammam........mahmah tace wai ina afaf ne kwana biyu baizo ba kin kuwa fada masa maganan tafiyan nan ta kauda kai tayi shuru mahmah tace ke ba magana nake miki bane tace mahmah ko na kirashi baya dauka kamar zatayi kuka......mama ta ajiye kayan hannunta ta juyo da shaheeda tana fuskan tatta tace lafia da baya dauka?tace lafia kalau.....aa shaheeda fadan gaskia wani abun ne kika masa?yaro mai hakuri tace hmm mahmah ba abunda namasa akan maganan koma wane fa gani yake kaman wai bana so na komane......mahmah tayi murmushi bata ce komai b kawai tamike tasaka mata sauran kayan a akwati sai ta fita daga sakin ita dai shaheeda binta kawai take da kallo saboda yanda taga tana ta murmushi kuma bata ce komai ba...........sai as takai bakin kofa ba tare da ta jiyo ba tace ki masa text kice zamuje kebbi.......
Daidai lokacin da text yashigo wayan AFAF yana kwance yana tunanin matansa da yaran sa kamar karya dago wayar amma kawai sai ya yawo yabude ganin text din shaheeda da sauri ya bude.......ganin abunda ta turo yasa ya sake tsaki tare da ajiye wayan yana cewa aranshi wato dan iska ta mayar dani dan tagana damu da ita..........harma tafiya zatayi ta barni hmn zata gani kuwa............dago wayan yayi ya rubuta mata text kaman haka....... *safe journey wata nawa zakuyi?any way sai kun dawo*. .............
lokacin dataga reply dinsa jikin ta yayi sanyi amma kawai sai ta basar.................ta ajiye wayan tashiga toilet......DA dadddare suna palour gaba daya suna fira yaran sunyi bacci.......sai ga kiran shaheed awayan dady ya dauka bayan sun gaisa yake sanar dashi cewa suna asibiti maryam ta sauka dady yace masha Allah me aka samu yace baby girl dady kace ma shaheeda mai kama da ita sak. ...............tafiyan kebbi kenan da aka fasa aka shiga hidiman suna kuma har yau dai ba kafafun afaf yana kiran mahmah sai ya tambaya yaranshi yace aiki ne yamasa yawa wata rana har kukan su ko karar wasan su mahmah ke tara masa yaji shi kuwa yata faman dariya ita dai shaheeda sai kallo.......
