*UMMIN ABBATEE*😘
*185~190*
*WAHALAR RAYUWA*😪
🏵🏵🏵
Zik yaja suka wuce.........Sun isa gidan ango suna jira afito da amarya shidai ya hakince abayan mota ga wani bakin glasses daya saka irin no respect dinnan amma abun baa magana dan yakara fito masa da kyan fuskar sa sosai ba kadan ba..................bude murfin motan ne yasa yajuyo dan ganin waye shaheeda ce chikin wani material blue da head sak irin hular sa ..... .......tashigo kawar ta anisa ta gyara mata rigarta sannan ta kulle kofar tajuyo ta kalle sa dauke as murmushin ta yace ina wuni mtsw yayi daban wuni ba zaki ganni anan kusa dake sama nagane ay so kikayi na mutu saboda kiyayyar dakike min har numfashi bakyaso kiganni inayi adoron kasa..............to gani an daura miki auren dani sai kijikani kishanye sai suga karshen soyayyar karyar dakike min ay..................kauda kanta tayi tana murmushi yagama surutun shi bata tanka masa ba.........
..zik duk yana jinsu amma girgiza kai kawai yashiga yi yayi alqawarin kuma zai ma yayan sa magana. .............an isa wurin dinner wuraren karfe taran dare............wuri yacika fam........mutan kebbi da sokoto duk sun hallara hatta iyayen ango dana amarya duka sun hallara......................mc yaba mutane umarni da su Mike dan shigowar amarya da ango wanda kowa kallo yakoma gunsu ka ramtse saboda juna aka hallicci ce su saboda dace wan da sukayi sai kace masoyan juna ...... .....duk da hade fuskan da afaf yayi hakan baihana ma mutane kallon baiwar kyan saba yan mata kam bansan waadin wadanda nagani suna daukan shi pic ba shi kadai abun mamaki batare da amarya shaheeda ba.... .......
bayan sun shigo aka fara buki ba abunda ke tashi sai ki da ankira ango da amarya filin rawa amma fafir ango yaki tasowa dan shi tunda yataso baiga abun yin rawa ba baima sababa...........amarya kawai taje tana fa tikar rawa abunta sai tabe baki shikam yake tayi. ............
......haka anzo wurin yanka cake dakyar shaheed yataso shi suka yanka ko da ta dauko dan ta bashi sai ya karba kowa ya tsuro musu idanu baa taba ganin irin haka ba........sai yasaka kadan abakin sa ya ajiye saura aka taba ahakan saura shi yaba amarya amma sai yafara tari yace ruwa ruwa aka dinga masa sannu aka taimaka masa yakoma saman kujera yana kallon mutane day day.........haka dai aka tashi buki mutane mamaki yacika su can basu taba ganin salo irin na wannan angon ba.........🏵🏵🏵
sai kusan sha biyu na rana aka watse........... ango da amarya su kadai suka wuce gidan su zik ne ya kaisu kamar yanda suka zo sai bayan sunshiga ciki yata Ya su da wasu kaya da afaf ya tsaya yashiga sai yace to bros ga key Allah yatashe mu lafia afaf yace tsaya mana idan kabani key kai kuma dame zaka koma kaje da ita kawai gobe sai kadawo da ita dan zanfita office yashigo amamakin ce yace office kuma bros?yace yess wani abune zik yace naga yau fa aka daura aure shine basu baka hutun ba afaf yace nine dai nace banason hutun nazauna gida nayi me to zik ya sosa keya yace to bros sai da safe afaf yace tnk u very much bros good nyt. .............
ko da ya juyo shaheeda tariga yashiga cikin daki shidai tabe baki yayi tare da hawa a sama yayi part dinshi.......mamaki yakama sa ganin dakin komai tsaf ya zauna akujeran dake cikin dakin tare as cewa wassh yakara daga kai yana kallon dakin yace Allah sarki babana yayi kokari ji wannan daki haka bantaba tunanin zan taba samun irin wannan daki ba nida ke kwana a dakin da katifa ce kawai KO bedsheet babu ga katifar duk taji jiki lallai tsarki ya tabbata ga Allah mai yin yanda yaso dama ance komai yayi farko zaiyi karshe akace kuma bayan wuya sai dadi gashi kuwa nagani hmmm irin wannan me kesa naji ko zan kuntatama shaheeda sai naji bazan iyaba tunda wadanda ma suka musgunama rayuwa ta nayafe musu balantana ita........amma kamar yanda tadinga furta tsanata yanxu kuma ta furta so bazan iya tausaya mata ba ko son ta ba har sai na tabbatar da son da takemin tsakani da Allah ne ko na karya ne insha Allah...................
bayan ya idar da shafai da wutri ya sauko kasa dan ya samu yaci take away din da aka masa daga wurin dinner saboda yakasa ci acan dan wata yunwa ke samunsa kamar baici komai ba dazu. .............ya bude yace ahh lallai zanci banza wannan irin delicious fa sak kanshin sa kamar na oga Abdallah mijin amira😜.................ya wuce kitchen dan samun plate Ya dan juyuye abincin aciki ganin ta yayi atsaye yace innalillahi!atsorace ta juyo lafia afaf?yace ke zan tambaya lafia mekike yi a kitchen da tsakar daren nan sai kace wadda zata iya sarrafa wani abu da mutum zai iyaci mai dadi?tace nafito ne kawai ina duba tsarin gidan yace oho kinga ko ina tsaf tsaf ko kwana biyu na baki nasan zagi wargaza ko inane saboda ke ba iya gyara kika yiba..........bata dai ce masa komai na duk da taji zafin magan ganun nashi..........ya dauki plate is dauraye yabarta anan tsaye tana binsa da kallo.........tana tunani aranta kamar ba afaf din nan ba data raina................tagama dube duben ta tazo zata wuce taganshi a palourn kasan yana din abincin sa ta gefen ido ta kalle sa sai kawai tayi tunanin zama a palourn ta......... samu kujera ta zauna tana kallon tv daya kunna channel yake kallo ta tsura ma tvn ido bawai dan tana gane wa ba dan hankalinta ma baya wurin saboda tunanin irin RAYUWAn da zatayi ita da masoyin nata. ..........baice mata kala ba yana kula da ita bayan yagama cin abincin sane yace yatashi zai kai kitchen sai kuma yakoma yazauna tare da gyaran murya yace azo a dauke min plate dinnan dama meye amfanin auren........tamike takai kitchen ta ajiye sai tadawo takara zama...........yana ganin ta zauna yace bari yayi tsokana yace yama kike da suna bakya kallon agogo ne karfe kusan biyu me kike jira kije kiyi bacci mana ko akwai abunda kike jirane?akunya ce tamike tace aa good nyt yace ahh dawo kifada min mana ko hakkin naki kike jira na baki kiwa Allah kidawo gara kifada tun muna mu biyu ba sai munje gaban su dady ba kisa ahlam ta fada gam ta rufo kofar dakin nata ya kyalkyale da dariya kawai kuma sai yaji tausayin ta amma data tuna da kudurinsa sai yashare kawai yakashe fitilu ya haye sama................
by rukky😘 *luv u all*
