story of an orphan AFAF

45 1 0
                                    

*UMMIN ABBATEE* 😘

            *50~65*

    *WAHALAR RAYUWA*😪😪

Hello yar kanwa naam anty laraba ina wuni lafia kalau fateema ya gidan ya nauyi tace Alhamdulillah anty laraba tace sai kikaji mundawo kusa daku fateema tace eh wallahi wancan satin ne  mukayi waya da mama take fadamin alokacin ba kati  awayana........tace bakomai fateema ay nagama da gyaran gidan insha Allah zanzo nadubaki ke ay kinyi nauyi tace to anty nagode agaishe dasu Adam yace zasuji sukayi sallama.....................................Ke talatu cikin nan fa yananan yana ta girma inaga takusa ma haihuwa ma yazaayi kina ta cemin karna damu karna damu tun yaushe kikace kinfada ma malam yace  zata fita daga gidan zai koreta talatu dake can daki kwance tana waya da sabuwar wayar ta dall da ta siya da kudin   da zeezee tabata taje takaima malam taki dan ta lura shegen rowane da zeezee sai dai ata mata wahala amma ko sisi bazata ba mutum ba ita kullum cikin cewa batada kudi take amma ta iya kawo kusan dubu dari tace  ta kaima malam cika aiki. .........talatu tace karki damu kawata yace aikin sai anbi ahankali  dan kinsan fa koke da kanki cewa wannan cikin na sulaiman ne.....haba talatu naji sai kin kara fada min abunda banason ji nida nace yamin aiki da sly zai kore shigia daga gidan amma naga ko maganan koranta baya son  ji I dnt knw y mtsw talatu tace me dai abi komai ahankali......bayan sun gama wayane talatu tace shegia ta kwashe da dariya zakiga aiki ganinan ina hutawa yau harda shawarma zanci yaushe rabo jj  ma dayake dan kawomin yanxu nafada tamin da ganin keyar sa. ......

Fateema na zaune a  palour tana rubuta list din zanin gadon dayake siyarwa wadanda suka dauki bashi sai taji sallama tatashi  tamike taleka taga kowaye tabude tana cewa oyoyo anty laraba sannu da zuwa koda kika kira kina hanya kenan tace eh kiwa fatima suka zauna taje takawo mata gida da abinci dan fateema kam badai rashin rowa ba anty labara yace sannu da kokari fateena sai kace wata bakuwa kibari kiji da kanki mana tace anty ay bana jin nauyin jiki nafa anty tace wai kodai yan biyu ne tace aa dayane anty nayi scanning suka zauna can tace fateema nikam sai naga yanayin ki kamar wadda ke cikin damuwa ko yanayin gidan ki da yanayin cimarki ta canja bakamar yanda nasan ki daba fateema tayi shuru anty ta dafata tace meye amfanin zaman mu akusa fateema baikamata ki boyemin komai ba dan Allah kifada min idan akwai wani damuwa fateema tayi nishi tace anty.........nan ta kwashe mata komai tafa mata sai ganin anty tayi tana murmushi ta ce karki damu zan turo miki danki Abdul indai da damuwa zai fada miki tace anty bangane ba?tace fatima bazaki ganeba saboda koda na haifi Abdul ay baa haifekiba ranar dana haifesa aka nemesa aka rasa sai bayan suna aka dawomin da Abdul ashe iska ne bansan ya akayi suka shafeni lokacin cikin abdul ba  toh tun daga lokacin da yaron yagirma komai kamar yana ganin abun boye fatima baacewa komai sai addua kedai zan turo shi tace to anty kici abincin tace to ay abinci kam  yayi sanyi bari naje na dumama tace to anty.................

Bayan kwana uku ne Abdul yazo yana shigowa atsaye suka gaisa yace ya gida ya jikin kita hakuri bari naje zan dawo gobe......nan yabarta tsaye tana jimami......................gobe  da safe ta gama gyaran gado tayi wanda zata iyayi na gyaran gida saboda nauyi bata iya shara kullum sai ga knocking ana mata taje ta bude yashigo yace mata zo muje suka wuce kuryar dakin ta yace daga zanin gadon can ba karamin mamaki tayi ba saboda bata dade DA  canja zanin gado bama yace yi sauri ki daga da tsoro ta isa gurin ga din ta yaye zanin gadon abun da tagani ba karamin razana tayi ba domin wasu allurane aka caccaka ajikin wata laya wanda alkhaorin zasufi dubu abun tsoro yace dauko ta dauke yace kawo nan tamika masa yace kinga wannan shine asirin da akayi miki karki damu komai sai koma daidai bazance miki gobe ko anjima ba amma Allah yana tare dake kici gaba da suka addua da azkar wannan cikin ma anso azubar dashi ankasa ne saboda karfin adduar ki Allah yarabaki lafia zuwa gobe insha Allah zan biyo nabaki wani subutu na tsari ne ba karamin godia tayi masa ba tarakashi har bakin gate...........


By rukky😘 *luv u all*

story of an orphanWhere stories live. Discover now